Dokar Bayar Da Bashin Karatu Za Ta Kori ’Ya’Yan Talakawa Da...
Kungiyar Malaman Jami’o’i ta Kasa ASUU ta yi gargadincewa, idan ba a yi hankali ba kwanan nan dokar bada rance gadalibai za ta kori...
Takaddama: Gwamnan Neja Ya Dakatar Da Shugaban Hukumar Ilimin Bai Daya
Gwamnan Jihar Neja, Abubakar Sani Bello, ya dakatar da Shugaban Hukumar Ilimin Bai Daya na jihar, Dakta Isah Adamu.Sai dai babu wani cikakken bayani...
Bude Makarantu: Kungiyar ASUU Ta Yabawa Matakin Gwamnatin Tarayya
Kungiyar malamai ta ASUU ta goyi bayan shawarar da gwamnatin tarayya ta yanke na dakatar da daliban aji shida daga za na jarrabawar WAEC...
Shehun Borno Ya Bukaci Jama’Ar Jihar Borno Da Su Fito Rokon...
Sakamakon yadda ake fuskantar karancin ruwan sama a jiharBorno, Mai Martaba Shehun Borno Alhaji Abubakar IbnUmar Garbai Elkanemi, ya bukaci al’ummar musulmi a fadinjihar...
Gwamnati Ta Kashe Naira Tiriliyan 1 A Kan Ilimi – Buhari
Shugaban
kasa Muhammadu Buhari ya ce gwamnatinsa ta kashe naira tiriliyan 1 da billiyan 3
wajen inganta harkokin ilmi daga shekarar 2015 zuwa yau a Najeriya...
Ba A Ga Watan Zulƙi’Ida Ba A Nijeriya
Fadar Mai Alfarma Sarkin Musulmi ta ayyana Lahadi amatsayin ranar 1 ga watan Zulƙi'ida na shekarar hijira ta 1444,wadda ta yi daidai da 21...
Majalisa Ta Dakatar Da JAMB Daga Hukunta Dalibar Da Ta Yi...
Majalisar wakilai ta sa baki a batun zargin da hukumar shiryajarabawar share fagen shiga jami’a ta JAMB ta yi ma watadaliba mai suna Mmesoma...
Bude Makarantu: Hukumar NECO Ta Fitar Da Jadawalin Jarabawar Bana
Hukumar shirya Jarabawar kammalla makarantar Sakandare ta kasa NECO ta Fitar da jadawalin jarabawar shekarar 2020 ga dukkan Daliban da zasu zana jarabawar a...
Rashin Biyan Albashi: Malaman Jami’ar Yobe Sun Yi Zanga-Zanga
‘Yan kungiyar Malaman Jami’o’i ta Najeriya ASUU, a Jami’ar Tarayya ta Gashu’a, a Jihar Yobe, sun gudanar da zanga-zangar lumana kan rashin biyan su...
MSSN Ta Yi Ƙorafi Kan ‘Wayon’ Koyar Da Ɗalibai Ilimin Jima’i...
Ƙungiyar ɗalibai Musulmi ta Nijeriya MSSN, ta rubuta wagwamnatin tarayya takaddar ƙorafi a kan wasu littattafai daake koyarwa a makarantun Nijeriya, cewa su na...
Watanni 10 Har Yanzu Wasu ‘Yan Mata Su Na Hannun ‘Yan...
Nan da kwanaki 10 masu zuwa, ‘yan matan makaratarsakandaren gwamnatin Tarayya ta Birnin Yauri a jihar Kebbi zasu cika watanni 10 a hannun ‘yan...
Gwamna Ganduje Ya Baiwa Alaramma Ahmad Sulaiman Mukamin Kwamishina
Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya naɗa Alaramma Ahmed Sulaiman kwamishinan ilimi na biyu a jihar Kano.Alaramma Ahmad Sulaiman ne ya tabbatar da...
Yada Labarai: An Shawarci Gwamnati Ta Dau Mataki Kan Kafafen Sada...
Fitaccen malamin addinin musulunci Sheikh Muhammad Nasir Abdul Almuhiyi ya yi kira ga gwamnatin tarayya ta dauki mataki a kan kafafen sadarwa na zamanai...
Gudunmuwar Ilimi: Gbajabiamila Ya Isa Katsina Domin Koyar Da Daliban Sakandare
Shugaban
majalisar wakilai Femi Gbajabiamila, zai koyar a babbar makarantar sakandare ta
‘Pilot’ da ke kofar Sauri a cikin birnin Katsina.Gbajabiamila
dai ya fara aikin koyarwa...
Takara: Kwankwaso Ya Ce Ya Fi Tinubu Da Atiku Ilimi
Ɗan takarar shugaban kasa na jam’iyyar NNPP kuma tsohon gwamnan jihar Kano Rabi’u Musa Kwankwaso ya bayyana cewa ƴan takarar shugaban kasa na APC...
JAMB Ta Haramta Wa Dalibar Da Ta Yi Sakamakon Bogi Sake...
Hukumar Shirya Jarabawar Share Fagen Shiga Jami’a JAMB,ta haramta ma wata daliba mai suna Mmesoma Ejikeme daake zargi da fitar da sakamakon jarrabawar shiga...
Iyayen Yara A Zamfara Sun Ce ‘Ya’Yan Su Sun Fara Manta...
Iyayen yara a jihar Zamfara, sun yi kira ga gwamnati ta dubi yiwuwar bude makarantu domin hana dalibai ci-gaba da gararamba a kan tituna.Makarantun...
Kwalejin Fasaha Ta Kone Wayoyin Dalibai Sama Da 1, 000
Kwalejin kimiyya da fasaha
ta Badun, wato Ibadan Polytechnic, ta kone wayoyin dalibai sama da guda 1,000,
wadanda ta kwace a lokacin da dalibai ke rubuta...
Inganta Ilimi: Zulum Ya Shammaci Wasu Malaman Firaimare Da Jarabawar Ba-Zata
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya yi wa wasu malaman makarantar firaimare da ke garin Baga jarabawar ba-zata.Zulum ya yi wa malaman...
Bincike: Fitattun ‘Yan Najeriya Na Amfani Da Makarantun Birtaniya Wajen Sace...
Wata Gidauniyar zaman lafiyar duniya ta Amurka da ake kira ‘Carnegie Endowment for International Peace’ ta zargi manyan 'yan siyasar Najeriya da amfani da...