35.3 C
Kaduna
Tuesday, November 24, 2026
Advertisement

Labarai

Home Labarai Page 52

Ta’addanci: Yan Bindiga Sun Kashe Mutum Uku A Jihar Taraba

0
Wasu da ake zargin yan bindiga ne sun kashe aƙalla mutum uku a ƙauyen Wuro Bokki da ke Ƙaramar Hukumar GassoI ta Jihar Taraba.Jaridar...

Jita-Jita: Jami’ar Al Qalam Dake Katsina Ta Musanta Kai Mata Harin...

0
Jami'ar al Qalam da ke jihar Katsina a arewacin Najeriya ta musanta labaran da ke yawo a kafafen sada zumunta da ke cewa an...

Zaɓen 2023: Ra’ayin ‘Yan APC Ya Bambanta Akan Karba-Karba

0
A yayin da jam`iyyun siyasa ke duba yankin da za su bai wa takarar shugabancin ƙasar nan, tuni wasu daga yankin arewa suka fara...

Hatsari: Jirigin Ƙasa Ya Yi Karo Da Tirela Da Adaidaita Sahu...

0
Wani jirgin ƙasa ɗauke da fasinjoji ya murƙushe tirela ɗauke da siminti da babur ɗin Adaidaita Sahu a Kano.Lamarin ya faru ne a kan...

Hana Fasakwaurin Kayan Tarihi: Najeriya Da Amurka Sun Kulla Yarjejeniya

0
Najeriya da Amurka sun sanya hannu kan wata yarjejeniya da za ta kare kayayyakin al'adu da tarihi ta hanyar hana fasaƙwaurin su.Jakadiyar Amurka a...

Tuntuben Harshe: Tinubu Ya Gyara Kalmar Sa Kan Katin Zabe

0
Jigo a jam’iyyar APC Asiwaju  Bola Ahmad Tinubu, ya gyara kalaman da ya yi kan katin zabe, inda ya yi kira ga mata su...

Cire Tallafin Man Fetur: Majalisar Tattalin Arziki Ta Najeriya Ta Gama...

0
Majalisar Tattalin Arzikin ta Najeriya ta kammala zamanta na farko a wannan shekarar ƙarƙashin jagorancin Mataimakin Shugaban Ƙasa Yemi Osinbajo ba tare da yanke...

APC Za Ta Zabi Shugaban Ta Cikin Wasu Jiga-Jigan Mambobin Ta...

0
Gabanin babban taron jam’iyyar APC da za a gudanar ranar 26 ga watan Fabrairu, an rage adadin masu neman shugabancin jam’iyyar, ciki kuwa har...

Gwamnatin Kano Da Yan Adaidaita Sahu Sun Cimma Matsaya a Kan...

0
Matukan Keke NAPEP da gwamnatin Jihar Kano sun cimmamatsaya, game da ce-ce-ku-cen da ya kunno kai a kan karin kudin sabunta rijistar lambar Babura,...

An Gurfanar Da Sojan Da Ya Danne Naira Miliyan 20 Da...

0
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa EFCC, ta maka wanijami’in sojan sama mai suna Haruna Samuel a babbar kotun Kaduna, sakamakon kalmashe wasu...

Majalisar Dattawa Ta Nemi Sojoji Su Toshe Hanyoyin Da ‘Yan Bindiga...

0
‘Yan majalisar dattawa sun umarci sojoji da sauran jami’an tsaro su sa ido tare da toshe hanyoyin da ‘yan ta’adda ke bi su na...

Bola Tinubu Ya Yi Amai Ya Lashe Kan Karewar Wa’Adin Katin...

0
Jagoran jam’iyyar APC Bola Ahmed Tinubu, ya yi amai yalashe, dangane da maganar da ya yi cewa wa’adin amfani da katin zabe ya kare.A...

Majalisar Wakilai Za Ta Kaddamar Da Bincike a Kan Makamai 178,000

0
Majalisar wakilai ta yanke shawarar kaddamar da bincike a kan lamarin makamai dubu 178 da 459 da su ka yi batan-dabo a ma’ajiyar hukumar...

Kara Farashin Mai Zai Jefa Karin ‘Yan Nijeriya Cikin Kunci –...

0
Tsohon shugaban kasa Janar Abdulsalami Abubakar, ya yigargadi a kan kara farashin man fetur da cewa zai kara jefa ‘yan Nijeriya cikin fatara da...

Yadda Wani Matashi Ya Yi Wa ‘Yar Makwabcin Sa Yankan Rago...

0
Rundunar 'yan sanda ta Jihar Kano, ta tabbatar da kama wani matashi bisa zargin garkuwa da wata yarinya mai suna Zuwaira Gambo tare da...

Zaben Shugabanni Ya Raba Kawunan Gwamnonin Jam’Iyyar APC

0
Kawunan Gwamnonin jam’iyyar APC sun rabu, dangane dalokacin da za a shirya zaben shugabannin jam’iyya na kasa da ake sa ran zai gudana a...

Biafra: Za a Iya Warware Matsalar Nnamdi Kanu a Siyasance –...

0
Tsohon shugaban Majalisar Dattawa Sanata Ike Ekwerenmadu, ya ce za a iya warware matsalar Nnamdi Kanu a siyasance, sai dai kwararru a fannin siyasa...

Tattalin Arzikin Nijeriya Zai Habbaka Da Kashi 2.5 a 2022 –...

0
Bankin Duniya ya yi hasashen samun habbakar tattalin arzikin Nijeriya da akalla kashi 2 da rabi cikin 100 a shekara ta 2022, sama da...

Mutane Sun Mutu a Rushewar Coci a Jihar Delta a Nijeriya

0
Rundunar ‘yan sanda ta Jihar Delta, ta tabbatar da mutuwar mutane uku sakamakon rugujewar da wani coci mai bene ya yi a birnin Asaba.Kakakin...

Tsohon Gwamnan Jihar Oyo Alao Akala Ya Rasu

0
Allah Ya yi wa tsohon gwamnan jihar Oyo Alao Akala rasuwa a yana da shekara 71 a duniya.Marigayin dai ya taɓa rike mukamin gwamnan...
Call To Listen