35.3 C
Kaduna
Tuesday, November 24, 2026
Advertisement

Labarai

Home Labarai Page 53

Mutane 8,372 Aka Kashe Kuma Satar Mutane Ta Ƙaru Cikin 2021...

0
Aƙalla Mutum dubu 8 da 372 aka kashe a fadin Nijeriya cikin shekara ta 2021 sakamakon hare-haren ‘yan bindiga kamar yadda wani rahoto da...

‘Yan Bindiga Sun Harbe Jami’In Ɗan Sanda a Jihar Ondo

0
‘Yan bindiga sun harbe wani jami’in ɗan sanda a Oka-Akoko da ke Ƙaramar Hukumar Akoko ta Yamma a Jihar Ondo.Mai magana da yawun rundunar...

Rundunar Sojin Kasa Ta Sauya Wa Manyan Hafsoshi Wurin Aiki

0
Shugaban rundunar sojin kasa Laftanal Janar Faruk Yahaya, ya amince da nadi, da kuma sauya wa manyan sojojin kasa wuraren aiki a wani mataki...

Kungiyar Kabilar Igbo Ta Ce Ba Ta Ji Dadin Kudirin Tinubu...

0
Kungiyar kabilar Igbo ta Ohaneze, ta bayyana rashin jin daɗin ta game da matsayin da Bola Ahmad Tinubu ya ayyana na tsayawa takarar shugaban...

Tallafin Man Fetur: Ku Kasance Cikin Shirin Yin Zanga-Zangar Gama-Gari –...

0
Kungiyar kwadago ta Nijeriya NLC, ta umarci ‘ya’yan ta dakungiyoyin da ke karkashin ta da sauran ma’aikatan gwamnati su shirya yin zanga-zangar da za...

Fadowar Kankara: Jihohin Yammacin Amurka Na Cikin Duhun Rashin Lantarki

0
Kanƙara ta lulluɓe yankin yammacin Amurka, inda ta jefadubbai cikin duhun rashin lantarki.Kankara mai tudun inci 30 ne ta yi ta faɗowa a arewacinCalifornia...

Gasar Cin Kofin Afirka: Caf Ta Sahale Rike ‘Yan Wasan Afrika...

0
Hukumar kwallon kafar Afrika CAF ta ce, ‘yan wasan nahiyar za su iya ci gaba da takawa kungiyoyin su leda har zuwa nan da...

Gwamnati Za Ta Rufe Kamfanonin Bada Rancen Kudi Da Suka Saba...

0
Hukumar kare hakkin masu sayayya ta Najeriya wato FCCPC ta ce kwamitin hadin gwiwa da gwamnatin tarayya ta kafa domin magance tauye hakkin mabukata da rashin...

Malami Ya Ce Shugaba Buhari Ya Ceto Najeriya Daga Durkushewa A...

0
Ministan Shari’a kuma babban Lauyan Gwamnati, mai mukamin SAN Abubakar Malami, ya ce Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ceto Najeriya daga durkushewa cikin shekarar...

Shugaban Somaliya Ya Dakatar Da Firaminista

0
Shugaban kasar Somaliya Mohammed Abdullahi Mohammed ya sanar da dakatar da Firamistan kasar Mohammed Hussein Roble daga mukamin sa.Dakatar da Firanministan dai ya biyo...

Sojin Najeriya Sun Kama Jagoran IPOB A Enugu

0
Dakarun runduna ta 82 ta sojojin Najeriya a Jihar Inugu sun kama Godwin Nnamdi, wani jagoran ƙungiyar ‘yan  ta’adda ta IPOB.Mai magana da yawun...

Korona Ta Sake Kashe Mutum 8 A Najeriya

0
Hukumar NCDC mai yaƙi da cutuka masu yaɗuwa a Najeriya ta ce mutum takwas ne suka rasu ranar Lahadi washegarin Ranar Kirsimeti sakamakon kamuwa...

Mafarauta Sun Cafke ‘Yan Fashin Daji A Kaduna

0
Wasu mafarauta a garin Udawa da ke karamar hukumar Chikun a jihar Kaduna sun kama wani dan bindiga a wani daji da ke kan...

Harin Kauyuka 15: ‘Yan Bindiga Sun Kashe Maza Da Sace Mata...

0
Rahotanni daga jihar Zamfara na cewa mahara sun sace sama da mata 20, bayan jerin hare-hare da suka kai a kauyuka 15 da ke...

Shugaba Buhari Ya Ce Rasuwar Desmond Tutu Ta Bar Babban Gibi...

0
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya kwatanta mutuwar Archbishop Desmond Tutu na Kasar Afirka ta Kudu a matsayin wani lamari da ya bar babban gibi...

Shigar Korona Fadar Shugaban Kasa: Adesina Ya Ce Shugaba Buhari Bai...

0
Fadar Shugaban kasa ta ce shugaba Muhammadu Buhari na nan lafiya lau bai kamu da kowace irin cuta ba.Mai magana da yawun shugaban kasa...

Takaddama:’Yan Majalisa ‘Za Su Tabbatar Da Dokar Da Buhari Ya Ki...

0
Sama da 'yan majalisa 73 sun bayyana aniyar amfani da karfin iko wajen tabbatar da sabuwar dokar zaben da shugaba Muhammadu Buhari ya ki...

Ta’addanci: ‘Yan Bindiga Sun Sace Mutum 13 A Jihar Zamfara

0
Rahotanni daga kauyen Shemori cikin karamar hukumar Gusau a jihar Zamfara na cewa ‘yan bindiga sun sace mutum 13 ciki har da mata a...
Gwamnati Ba Ta Cire Dokar Hana Zirga-Zirga A Tsakanin Jihohi Ba

Ilimi: Najeriya Ta Bude Kafar Internet Domin Koyo Kyauta

0
Gwamnatin Najeriya ta sanar da fara neman ilimi ta intanet kyauta, wanda ake kira da “inspire.education.gov.ng” ya kuma shafi kowanne matakin karatu domin saukaka...

Kasafin Kudin 2022: ‘Yan Majalisar Dattawan Najeriya Sun Amince

0
Yan majalisar dattawa a Najeriya sun amince da kasafin kudin shekarar 2022 wanda shugaba Muhammadu Buhari ya gabatar musu da ya haura sama da...
Call To Listen