Advertisement

Labarai

Home Labarai

Ummita: Majalisa Ta Bukaci a Binciki Zargin Kisan Da Dan China...

0
Majalisar Wakilai ta bukaci shugaban rundunar ‘yan Sandan Nijeriya ya binciki zargin da ake yi wa dan kasar Chinan Geng Quanrong na kashe budurwar...
bandit

Ta’addanci: Yan Bindiga Sun Tashi Kauyuka Da Dama A Kaduna

0
Mazauna wasu ƙauyuka 10 a Karamar Hukumar Giwa a Jihar Kaduna sun tsere daga gidajensu saboda harin ’yan ta’adda masu satar mutane.Da dama daga...
Bola Tinubu

Bukatar Tinubu: Ana Ci Gaba Da Cece Kuce Kan Karbo Bashin...

0
Ana ci gaba da cecekuce kan bukatar da shugaban kasa Bola Tinubu, ya mika wa majalisun dokoki su amince ya karbo wani sabon bashi...
unnamed (1)

Zuma Zai Ƙaddamar Da Sabuwar Jam’iyya Kwanaki Kafin Zaɓen

0
Jacob Zuma, zai ƙaddamar da manufofin sabuwar jam’iyyar sa ƙasa da mako biyu kafin babban zaɓen kasar.Komawar sa fagen siyasar, ta hanyar jam’iyyar sa...

Bai Kamata A Ba Emefiele Hutun Zuwa Karo Karatu Ba –Matawalle

0
Gwamnan Jihar Zamfara Bello Matawalle Maradun, ya kalubalanci matakin ba Gwamnan Babban Bankin Nijeriya Godwin Emefiele dama ya tafi hutun karo karatu a kasashen...

Mamakon Ruwan Sama Ya Sanadiyyar Mutuwar Mutane 6 Tare A Jihar Jigawa

0
Akalla mutane shida sun rasa rayukan su, yayin da wasu da dama su ka jikkata sakamakon ruwan sama mai karfi da aka yi a...

Rikicin PDP: Atiku Da Gwamnan Bauchi Sun Sasanta

0
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP a zaben 2023, Atiku Abubakar, da gwamnan Jihar Bauchi, Bala Mohammed, sun sasanta rikicin da ke tsakanin...

‘Yan Bindiga Sun Yi Garkuwa Da Matafiya Da Dama A Jihar Ondo

0
‘Yan bindiga sun yi garkuwa da matafiya da dama a kan babbar hanyar Benin zuwa Owo a karamar hukumar Ose ta jihar Ondo.Wata majiya...

Shugaba Buhari Ya Ba Daliban Nijeriya Hakuri A Kan Yajin Aikin...

0
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya yi kira ga daliban jami’o’in Nijeriya su kara hakuri, ya na mai cewa gwamnati ta na bakin kokarin ganin...

Kuskure: Hare-Haren Jiragen Sojin Najeriya Sun Kashe Yara Bakwai A Nijar

0
Sojojin Najeriya sun yi kuskuren kashe yara bakwai tare da jikkata wasu biyar a wani harin sama da suka kai a yankin Maradi na...

Babu Hannunmu a Kwarmata Sautin Muryoyin Obi, Oyedepo – Ncc

0
Hukumar kula da kamfanonin sadawar ta Nijeriya NCC, tanesanta kan ta daga zargin da wasu ke yi cewa ta na da hannuwajen kwarmata sautin...

NERC Ta Hana Discos Karɓar Kuɗaɗe Hannun Kwastomomin Da Aka Yankewa...

0
Hukumar kula da wutar lantarki ta ƙasa NERC, ta haramta wa ma'aikatan kamfanonin rarraba wutar lantarki na DisCos karɓar kuɗaɗe daga hannun mutanen da...

Sauya Bangaren Ilimi: Gwamnatin Tarayya Ta Sake Barazanar Kama Masu Takardun...

0
Gwamnatin tarayya ta ce hukumomin tsaro za su fara farautar mutanen dake rike da takardun kammala karatun digiri na bogi a fadin Najeriya.Ministan Ilimi...

Ofishin Kamfen Obi Ya Nuna Damuwa Kan Zargin Cin Amanar Kasa

0
Ofishin yakin neman zaben dan takarar shugaban kasa najam’iyyar Labour, ya nuna damuwa a kan zargin cin amanarkasa da gwamnatin tarayya ta yi wa...

Dalibai 137 Aka Sace A’ Kuriga Ba 287 Ba – Uba...

0
Gwamnan Jihar Kaduna, Uba Sani ya karbi dalibanmakarantar Kuriga da a ka kubutar su 137 a gidan gwamnatinjihar.Gwamnan ya bayyana cewar dalibai 137 da...

An Sanya Dokar Hana Fita a Wani Yanki Na Birnin Kaduna

0
Gwamnatin jihar Kaduna ta sa dokar hana fita ta Sa’o’i 24 aunguwannin Sabon Garin Nassarawa da Tirkaniya da keyankin ƙaramar hukumar Chikun.A cikin wata...
lsb1 1216 579cf7eede493

Lead British International School: An Rufe Makarantar Da Ɗalibai Suka Ci Zalin...

0
Hukumomin wata makarantar sakandare mai zaman kanta aAbuja babban birnin Nijeriya, Lead British InternationalSchool sun sanar da rufe ta har na tsawon kwana uku,sakamakon...

Atiku Ya Tuntubi Shugabanni Da Masu Ruwa Da Tsaki Na Jam’iyyar...

0
Dan Takarar shugaban kasa na Jam’iyyar PDP Atiku Abubakar, ya karbi sama da mutane dubu 25 da su ka sauya sheka daga wasu Jam’iyyu...

Farfesa Yemi Osinbajo Ya Ziyarci Jihohin Bauchi Da Gombe

0
Mataimakin Shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo ya ziyarci Jihohin Bauchi da Gombe, a fafautukar neman goyon bayan wakilai a zaben fidda gwani na takarar...

Maslaha: Ana Kan Yinkurin Sake Hada Kan Bangarorin Izala Wuri Guda

0
Bayan kwashe tsawon Shekaru da rabuwar kungiyar Izala gidabiyu, wato Bangaren ‘yan Kaduna da Sheik Abdullahi Bala Lauke Shugaban ta, da Bangaren ‘Yan Jos...
Call To Listen