Advertisement

Labarai

Home Labarai
1216202475428 b3c5b717b04a4f1bac921da64bb70536

Jihar Neja: Gobara Ta Kona Kayayyakin Miliyoyin Naira

0
Gwamnan jihar Neja, Umar Bago, ya aika da saƙonsa na jaje zuwa ga mazauna da masu shaguna da annobar gobara ta faɗa musu a...

Yaki Da Ta’addanci: Kasar Rasha Za Ta Taimaki Najeriya Wajen Kawar...

0
Shugaban Kasar Rasha, Vladimir Putin ya yi alkawarin taimaka wa Najeriya wajen yakar ta’addanci da kuma masu tsattsauran ra’ayin addini.Ya bayyana haka ne yayin...

Kisan Mutane: Shugaba Buhari Ya Tura Tawaga Ta Musamman Zuwa Sokoto...

0
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya aika da tawaga ta musamman zuwa Sokoto da Katsina sakamakon yadda ƴan bindiga ke ci gaba da kai hare-hare...

Karaya: Kasurgumin Dan Bindigar Da Ya Addabi Zamfara Na Neman A...

0
Kasurgumin dan bindigar nan da ya addabi wasu yankunan Jihar Zamfara, Bello Turji, ya nemi ya ajiye makamansa don a tsagaita zubar da jini...

Hatsari: Jirigin Ƙasa Ya Yi Karo Da Tirela Da Adaidaita Sahu...

0
Wani jirgin ƙasa ɗauke da fasinjoji ya murƙushe tirela ɗauke da siminti da babur ɗin Adaidaita Sahu a Kano.Lamarin ya faru ne a kan...
download (5)

Inganta Hanyoyin Karkara: Bankin Duniya Da Gwamnatin Najeriya Za Su Kashe...

0
Gwamnatin Najeriya tare da haɗin gwiwar bankin duniya sun kasafta dala miliyan 600 domin faɗaɗa hanyoyin karkara a ƙarƙashin zagaye na biyu na shirin...

El-Rufa’I Ya Roki ‘Yan Kaduna Kar Su Zaɓi PDP A Shekara...

0
Gwamnan jihar Kaduna Nasir El-Rufa’i, ya roƙi al’ummar jihar Kaduna cewa kada su zaɓi jam’iyyar PDP a shekara ta 2023, domin a cewar sa,...

Legas Za Ta Yi Wa Mazauna 10m Rajista A Wata 5

0
Gwamnatin Jihar Legas, ta ce za ta yi wa mazauna jihar miliyan 10 rajistar katin shaidar zama ‘yan jiha, domin tarawa a rumbin adana...

Majalisar Wakilai Ta Yi Garambawul A Sabuwar Dokar Zaɓe Ta 2022

0
Majalisar wakilai ta amince da garambawul a kundin zaɓe na shekara 2022, domin a ba masu rike da madafun iko damar shiga tarurrukan jam’iyyu...

Bola Tinubu Ya Lashe Zaɓen Fitar Da Gwani Na Shugaban Ƙasa...

0
Tsohon gwamnan jihar Legas Bola Ahmad Tinubu, ya lashe zaɓen fidda gwani na shugaban ƙasa a karkashin jam’iyyar APC.Tinubu Ya lashe zaɓen ne da...

‘Yan Bindiga Na Ƙona Amfanin Gona Idan Ba A Ba Su...

0
Manoma a wasu yankunan jihar Zamfara, sun ce ‘yan bindiga sun fara ƙona amfanin gonar su.Al’ummar yankin Magami da ke ƙaramar hukumar Gusau, sunce...

Saudiyya Ta Tsare Mutumin Da Ya Yi Wa Sarauniya Elizabeth II Umarah 

0
Wani mutum dan kasar Yemen ya shiga komar jami’an tsaron kasar Saudiyya, sakamakon wallafa bidiyonsa na yi wa margayiya Sarauniyar Ingila Elezabeth II aikin...
niger s new strongman general abdourahamane tchiani appears on state tv on july 28 2023

Hannun Riga Da Faransa: Nijar Ta Fara Yunƙurin Sake Rubuta Tarihin...

0
Jamhuriyar Nijar ta fara ƙoƙarin sake rubuta tarihinta, wanda a yanzu ya fi ta'aƙalla da mulkin mallaka.Matakin na zuwa ne bayan shugaban mulkin soja,...

Fastocin Ƙarya Ne Suka Halarci Taron Ƙaddamar Da Shettima – Inji...

0
Kungiyar Kiristoci ta Nijeriya, CAN, ta ce duk Fastocin su ka halarci taron kaddamar Kashim Shettima a helkwatar jam’iyyar APC da ke Abuja na...
ghana police

An Kama Fiye Da Mutum 100 Sanadiyyar Rikicin Bayan Zaɓe A...

0
'Yan sanda a Ghana sun kama mutum fiye da 100 yawancinsu magoya bayan zababben shugaban kasar John Mahama saboda nuna rashin da'a.Ana zargin magoya...

Jirgin Yaƙin Soji Ya Yi Luguden Wuta Kan Mutane Bisa Kuskure...

0
Wani jirgin yaƙi na rundunar sojin saman Nijeriya, ya yi kuskuren kashe kananan yara shida a jihar Neja.Lamarin dai ya faru ne a ƙauyen...

Sojin Najeriya Sun Kashe Barayin Daji 128 Da ‘Ƴan Boko Haram...

0
Rundunar sojin Najeriya ta ce ta yi nasarar kashe ɓarayin daji 128 a arewa maso yammaci da kuma 'ƴan Boko Haram 140 a arewa...

Mutum 36 Sun Kamu Da Cutar Monkey Pox A Jihohi 14 A Nijeriya

0
Hukumar hana yaduwar cututtuka ta ƙasa NCDC, ta ce an samu karin mutane 141 da ake zargin sun kamu da cutar Kyandar Biri da...

Abba Gida-Gida Na NNPP Ya Ƙaryata Ji-ta-Ji-tar Zai Nemi Gudummawar Kuɗi

0
Ɗan takarar gwamnan Jihar Kano na jam’iyyar NNPP Abba Kabir Yusuf Gida-gida, ya ƙaryata ji-ta-ji-tar cewa zai nemi gudummawar karo-karon kuɗin yakin neman zabe...
R (5)

FIFA Ta Kare Matsayar Ta Ta Goyon Bayan Sa’udiyya

0
Shugaban Hukumar FA ta ce babu wani abin ta da hankali cikin kare matakinta na goyon bayan buƙatar Saudiyya na karɓar baƙuncin Kofin Duniya...
Call To Listen