Advertisement

Labarai

Home Labarai Page 56

Mutune 20 Aka Tabbatar Da Sun Mutu A Benen Da Ya...

0
Hukumar agajin gaggawa ta NEMA ta ce adadin mutanen da suka mutu a benen da ya ruguje a Ikoyi Lagos ya ƙaru, inda yanzu...

Kotun Koli Ta Ce An Yi Yunkurin Kashe Mai Shari’a Mary...

0
Kotun ƙolin ta bayyana samamen da aka kai wa ɗaya daga cikin manyan alƙalanta Mary Odili a ranar Juma'a a matsayin "wata manufa ta...

Shugaba Buhari Ya Taya Sarkin Musulmi Murnar Cika Shekara 15 Kan...

0
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya taya Sarkin Musulmi Sa’ad Abubakar III murnar cika shekara 15 kan gadon sarauta.Shugaban,cikin sanarwar da Malam Garba Shehu ya...

Sarkin Musulmi Sa’ad Abubakar Ya Cika Shekara 15 A Mulki

0
Mai alfarma Muhammadu Sa'ad Abubakar na uku ya cika shekara 15 akan karagar mulki.A ranar 2 ga watan Nuwamba ne aka naɗa Muhammadu Sa'adAbubakar...

Ganduje Ya Bukaci Majalisar Tarayya Ta Hana Bara A Kan Tituna

0
Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na Jihar Kano, ya ce lokaci ya yi da ya kamata Majalisar Tarayya ta hana barace-barace a ko’ina a fadin...

2023: Gwamna Masari Ya Musanta Tsayawa Takarar Majalisar Dattijai

0
Gwamnan jihar Katsina, Aminu Masari, ya ce ba shi da niyyar tsayawa takarar kowane mukami na siyasa a zaben 2023.Shugaban ma’aikatan fadar gwamnatinsa, Muntari...

Alkalin Alkalai Ya Bukaci Majalisa Ta Rika Sa Ido Ga Bangaren...

0
Alkalin Alkalan Najeriya, Ibrahim Tanko Muhammad, ya yi kira ga majalisar dattawan kasar ta ja hankalinsa idan ta ga wani abu da bai dace...
Call To Listen