24.1 C
Kaduna
Thursday, April 30, 2026
Advertisement

Featured

Home Featured Page 11
Featured posts
download 7 7

Wasu Matasa 136 A Kano Sun Baje-Kolin Fikirar Su

0
matasa a duniya na murnar ranar matasa masu sana’a ta duniya da aka yi wa take da ‘WORLD YOUTH SKILL DAY’ a Jihar Kano,...
46368163 2277760032237103 6832991413987180544 n

Majalisar Kano Ta Amince Da Ƙirƙirar Ƙananan Masarautu Uku

0
Majalisar Dokokin jihar Kano ta amince da dokar kafa masarautu uku masu daraja ta biyu-biyu.A yayin zamanta na yau Talata ne majalisar ta yi...
6A590CC8 E01E 41E0 ABA6 9DA051FD3912

A Yau Najeriya Ke Kammala Kwaso Alhazan Ta Daga Sa’udiyya

0
Hukumar kula da Alhazai ta Najeriya NAHCON ta ce a yau Talata ce take kammala kwashe mahajjatan daga Kasar Sa’udiyya.sanarwa da ta bayar...
Tinubu (1)

Tinubu Zai Sake Ganawa Da ‘Yanƙwadago A Ranar Alhamis

0
Tinubu zai sake ganawa da wakilan ƙungiyar ƙwadago a ranar Alhamis domin cigaba da tattaunawa kan sabon tsarin  mafi ƙrancin albashi.Ministan Yaɗa Labarai...
mqdefault (1)

Mamba A Kungiyar Confederation Of APC Group Yabagi Ya Rasu

0
Mun Sami labarin rasuwar Muhammad Yabagi Mai shekara 45.Muhammad Yabagi, ya rasu ne bayan ya yi fama da gajeruwar jinya a Kaduna.Ya rasu ya...
Abubakar kyari (1)

Cinikayya: Saudiyya Na Son Fara Shigo Da Nama Daga Najeriya

0
Gwamnatin Saudiyya ta bayyana buƙatar shigo da nama ton 200,000 da kuma ton miliyan ɗaya na waken soya daga Najeriya,yayin da ƙasar ke son...
WhatsApp Image 2024 03 01 at 08.44.37 e1709283837460

Hisbah Za Ta Hukunta Jami’anta Kan Kungiyar Auren Jinsi

0
Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta fara binciken wani jami’inta da ya alakanta kansa da kungiyoyar LGBTQ.Hukumar ta kaddamar da bincike kan lamarin ne...
43723b427bcc2b2392cf259309420c86

Har Yanzun Babu Labarin Fasinjojin Da Yan Bindiga Suka Sace

0
Jami'an sun ce har yanzu ba su sami wani bayani game da fasinjojin da 'yan bindiga su ka yi garkuwa da su.Tun makon jiya...
Collage Maker 18 Apr 2023 07 14 AM 469

EFCC Ta Hana Emefiele Tafiya Neman Lafiya Kasar Waje

0
(EFCC) ta ƙi amincewa da buƙatar tsohon Gwamnan babban Bankin Nijeriya, Emefiele na a sake masa fasfo ɗinsa na tafiya ƙasar waje.Lauyan da ke...
Baba Usman Ngelzarma

Kiwon Dabbobi: Tinubu Ya Kirkiro Sabuwar Ma’aikatar Tarayya,

0
Shugaba Bola Tinubu ya bayar da umarnin kirkirar sabuwar ma’aikatar tarayya da za a rika kira da 'Ma’aikatar Raya Dabbobi'.An sanar da kirkirar ma’aikatar...
Screenshot 2024 02 04 10.22.37 AM

Gwamna Ya Kori Shugabannin Makarantun Sakandare 7

0
Gwamnatin jihar Taraba ta dakatar da wasu shugabannin makarantun sakandare bakwai bisa zargin yin zagon kasa ga ilimi a jihar.Ma'aikatar ilimi ta jihar ta...
images 55

Layin Dogo: Gwamnati Za Ta Sake Karbo Bashi Daga Kasar Sin

0
Gwamnati na shirin neman tallafin kudi domin gina layin dogo daga Ibadan zuwa Abuja da Kaduna zuwa Kano.Ministan sufuri, ne ya bayyana...
Fuel scarcity 1

Halin Da Mutane Ke Ciki a Kan Layukan Man Fetur A...

0
Layukan ababen hawa sun sake bayyana a gidajen man fetur na wasu biranen Najeriya.Tun a cikin makon da ya gabata aka fara ganin dogayen...
IMG 20231224 WA0019 1

Almundahana: Kotu Ta Ƙi Aminta Da Buƙatar Yahaya Bello

0
Babban alƙalin babbar kotun tarayya, Mai shari’a Tsoho, ya ƙi amincewa da buƙatar a ɗauke shari'ar tsohon gwamnan jihar Kogi,Yahaya Bello daga Abuja...
House of reps2 900x563

Yarjejeniyar SAMOA: Majalisar Wakilan Najeriya Ta Nemi A Dakata

0
Majalisar wakilan Najeriya ta bukaci gwamnatin tarayya ta gaggauta dakatar da yarjejeniyar Samoa da ta tayar da ƙura a kasar.A zaman da ta yi...
Official JAMB logo

Kammala Karatun Jami’a Na Bogi: JAMB Ta Bankaɗo Ɗalibai 3000

0
Hukumar shirya jarabawar shiga makarantun gaba da sakandire ta ƙasa (JAMB) a Najeriya ta bankaɗo daliban da suka kammala karatun jami'a na bogi 3,000,...
bandit

Matsalar Tsaro: Malaman Jami’ar Dutsinma Sun Yi Zanga-Zanga

0
Malaman Jami'ar Gwamnatin Tarayya da ke garin Dutsin-Ma a jihar Katsina sun gudanar da zanga-zanga a harabar jami'ar kan matsalar tsaro.Zanga-zangar wadda mukaddashin shugaban...
NNPP (1)

NNPP Ta Nesanta Kanta Daga Umarnin Kwankwaso Ga Ƴan Majalisa

0
Shugabancin jam’iyyar NNPP na ƙasa ya nisanta kansa daga umurnin da jagoran jam’iyyar na ƙasa, Sanata Rabi’u Kwankwaso ya bayar ga ƴan majalisar tarayya....
de35b55777fe9d94

Sarautar Kano: Kotu Ta Haramta Wa Lauyoyi Hira Da ’Yan Jarida

0
Babbar Kotun Jihar Kano, ta ba lauyoyi umarnin daina hira da manema labarai kan shari'ar dambarwar Masarautar Kano.A zaman kotun na ranar Alhamis ne...
326348625 955172555495106 2536478007916507086 n

Kotu Ta Mayar Da Ƴan Majalisar Rivers Da Aka Kora

0
Kotun ɗaukaka ƙara a Abuja ta soke hukuncin babbar kotun da ke zama a jihar Rivers,wanda ya kori Martin Amaewhule da wasu mutum 24...
Call To Listen