Home Addini Hisbah Za Ta Hukunta Jami’anta Kan Kungiyar Auren Jinsi

Hisbah Za Ta Hukunta Jami’anta Kan Kungiyar Auren Jinsi

6
0
WhatsApp Image 2024 03 01 at 08.44.37 e1709283837460
WhatsApp Image 2024 03 01 at 08.44.37 e1709283837460

Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta fara binciken wani jami’inta da ya alakanta kansa da kungiyoyar LGBTQ.

Hukumar ta kaddamar da bincike kan lamarin ne bayan bidiyon jami’in ya karaɗe kafofin sada zumunta,

Shugaban Hisbah, Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ya jaddada matsayin hukumar na yaki da ’yan luwadi da madigo da dangoginsu,

ya na mai nuni da dokar Shari’ar Musulunci ta jihar da ta haramta Auren jinsi.

A wani bidiyo da ya yadu, an ga wani wani mutum da ke ikirarin cewa shi jami’in Hisbah ne taron kungiyar LGBTQ,

inda yake kira da a ba su dama tare da kare hakkokin mambobinsu

Leave a Reply