Zikirin Juma’a : Tinubu Zai Halarci Fadar Aminu Ado Ta Nassarawa
Gidauniyar Sheikh Dahiru Usman Bauchi za ta gudanar da taron ta na Zikirin Juma’a na shekara a fadar Sarkin Kano 15.An shirya gudanar da...
Ba Donald Trump Kariya: Biden Ya Soki Kotun Ƙolin Amurka
Shugaba Biden na Amurka ya yi Alla-wadarai da hukuncin da Kotun Kolin kasar ta yi na cewa tsofaffin shugabannin kasar ciki har da Donald...
Cefane: Tottenham Ta Kammala Ɗaukar Gray Daga Leeds United
Tottenham ta kammala ɗaukar Archie Gray daga Leeds United kan £30m ta kuma bayar da Joe Rodon kan yarjejeniyar £10m.Gray ya saka hannu kan...
Faransa Za Ta Fuskanci Portugal A Karawar Kwata Fainal
Faransa ta kai zagayen daf da na kusa da na karrshe,bayan da ta yi nasara a kan Belgium da cin 1-0 ranar Litinin...
Kwanton Bauna: ‘Yan Ta’Adda Sun Kashe ‘Yansanda 4 A Katsina
Rundunar ‘yansandan Jihar Katsina, ta bayyana cewar wasu da ake kyautata zaton ‘yan bindiga ne sun kashe jami’an ta hud.Mazauna garin Zandam na karamar...
‘Yan Bindiga Sun Hallaka Malamin Jami’a A Katsina
‘Yan bindiga sun hallaka wani malami a jami’ar tarayya ta Dutsin-Ma dake jihar Katsina.An hallaka Dr. Tiri Gyan ne a sabon harin da ‘yan...
Tsohon Mijin Diezani Ya Kai Ta Ƙara Don Haramta Mata Amfani...
Tsohon babban hafsan sojin ruwa a Najeriya, ya kai ƙara gaban kotu domin hana tsohuwar mai ɗakin sa Diezani Alison Madueke yin amfani da...
Hare-Haren Gwoza: Mutanen Da Suka Mutu Sun Kai 32
yawan mutanen da suka mutu sakamakon hare-haren ƙunar baƙin wake da aka kai garin Gwoza ya ƙaru zuwa.Kashim Shekttima ya sanar da haka ne...
Majalisar Kano: Har Yanzu Ƴan Majalisa Ba Su Koma Aiki Ba
Makonni uku kenan da kammala hutun ƴan majalisar dokokin jihar Kano.sai dai kuma komawa majalisar ya gagare su saboda fargabar tayar bama-bamai da...
Kwastam Ta Kama Tsundukai Ɗauke Da Tulin Makamai A Ribas
kwastam ta sanar da kama manyan kwantenoni guda makare da makamai da muggan kwayoyi da aka ɗauko su daga kasar Turkiyya.Shugaban...
Gyaran Masarautu: Ana Zaman Jin Ra’ayoyin Jama’a A Sakwato
kwamitin da Majalisar Dokokin jihar Sokoto ta miƙa wa ƙudurin dokar gyaran fuska ga masarautu ya fara zaman sauraren ra’ayin jama’a.Tun da farko gwamnatin...
FEMA Ta Ce Babu Wanda Ya Mutu Bayan Rushewar Gini A...
FEMA, ta tabbatar cewa ba a samu asarar rai ba bayan rugujewar da wani gini mai hawa huɗu a r Garki.A cewar mai riƙon...
Rushewar Gini: Mutum 3 Sun Kuɓuta A Abuja
Rundunar ƴansanda, ta tabbatar da rushewar wani gini da rahotanni suka ce mai hawa huɗu ne a yankin Garki.Sanarwar da kakakin rundunar, SP Josephine...
Lyon Ta Miƙa Tayin Ɗaukar Godfrey Daga Everton
Lyon da ke buga gasar League ta 1 ta Faransa ta miƙa tayin fan miliyan 12.7 domin ɗaukar ɗan wasan Ben Godfrey.Godfrey ya...
Bayan Mutuwar Raisi: Ana Zaben Shugaban Kasa A Iran
Ana zaben shugaban kasa, bayan mutuwar Ebrahim Raisi a wani hatsarin jirgin sama mai saukar ungulu a watan jiya.Jagoran juyin-juya-halin Musulunci na Iran, Ayatollah...
Tsohon Ɗan Wasan Kamaru Landry Nguemo Ya Mutu
Tsohon ɗan wasan tawagar Kamaru Landry Nguemo ya mutu bayan wani mummunan hatsarin mota a Kamaru.ɗan wasan ya taka leda a ƙungiyoyin Parkhead da...
Tuba: Mayakan Boko Haram Uku Sun Mika Wuya Ga Sojoji
Mayakan Boko Haram uku sun mika wuya ga sojojin hadin gwiwa da ke fatattakar masu tayar da zaune tsaye.sanarwa da kakakin rundunar da...
Sojojin Najeriya Sun Ƙashe Ƴan Ta’adda 2245 Cikin Wata Uku
Rundunar Sojin Najeriya ta ce dakarun ta sun kashe 'yan ta'adda 2245 cikin wata uku na biyun shekara.Rundunar sojojin Najeriya ta kuma bayyana kama...
Barayin Daji: Mutum 143 Da Ake Zargi Sun Shiga Hannu A...
‘yan sanda jihar sun tabbatar da kamen mutum 143 da ake zargi masu satar mutane ne da kuma yan fashiKwamishinan ‘yan sandan jihar,...

































































