Masu Zanga-Zanga Sun Kwashe Takardun Da Ake Tuhumar Ganduje
Gwamnatin jihar Kano ta zargi masu zanga-zangar da suka far wa babbar kotun jihar da kwashe takardun da ake tuhumar tsohon gwamnan jihar Ganduje...
Zabe: Za A Yi Wa ‘Yan Takarar A Kano Gwajin Ƙwaya
Shugaban hukumar , ya ce sai an yi wa kowani ɗan takara a zaɓen ƙananan hukumomin jihar da za a yi gwajin ƙwaya kafin...
Ribadu: Mun Kama ’Yan Siyasar Da Suka Ba Masu Zanga-Zanga Kudi
Nuhu Ribadu, ya sanar da kama wasu ’yan siyasa da suka ba da gudunmawar Naira biliyan hudu domin gudanar da zanga-zangar kyamar yunwa a...
Gwamnati Za Ta Hana Likitoci Yin Ƙaura Zuwa Ƙasashen Waje
Gwamnatin Najeriya ta bayyana matakan da take dauka na hana tilasta wa likitocin ta yin ƙaura zuwa kasashen waje.Wannan dai wata sabuwar manufa ce...
Senegal Shugaban Kasa Ya Yi Gagarumin Sauyi A Fannin Shari’ar
Rahotanni daga Senegal na cewa shugaban ƙasar Bassirou Diomaye Faye ya yi wani gagarumin sauyi a fannin shari’a.Rahotanni sun ce mafi yawan alƙalan da...
Bangladesh : Shugaba Ya Yi Kiran Da a Kai Zuciya Nesa
Shugaban ya yi kira ga samun hadin kan addinai bayan ganawa da mahaifiyar dalibar da 'yan sanda suka harbe har lahira,lamarin da...
Burkina Faso : Yan Ta’adda Sun Kashe Manyan Jami’an Sojin
Bayanai na cewa ƴan ta’adda sun farwa tawagar jami’an tsaron Burkina Faso, amma sai a wannan rana ne labarin faruwar lamarin ya fita.sai dai...
NAHCON : ICPC Ba Su Kai Samame Ginin Hukumar – Fatima...
Hukumar ta bayyana cewa jami’an hukumar ICPC ba su kai wa hukumar samame ba kamar yadda aka rika yaɗawa.Fatima Sanda, mataimakiyar darektan yaɗa...
Hukumar Shige-Da-Fice Ta Dakatar Da Jami’in Ta
Hukumar (NIS) ta dakatar da Mataimakin Sufeton Shige da Fice bisa zargin karɓar kudi daga wani matafiyi.Shugaban Hukumar, ta bayyana hakan a cikin wata...
Kasafin Kuɗin Brazil Ya Nunka Na Najeriya Sau 35- Minista Bagudu
Ministan Abubakar Bagudu, ya bayyana cewa ko kusa Najeriya ba ta kamo ƙafar Brazil ba a kasafin kuɗi ba.Ya ce kasafin kuɗin Najeriya...
Ya Kamata Tinubu Ya Yarda Ya Tafka Kura-Kurai-, Shekarau
ya bayyana cewa akwai buƙatar gwamnatin ta yarda da cewa ta tafka kura-kurai a tsare-tsare da fasalin tattalin arzikin ƙasa,tsohon Ministan, ya...
Rundunar MNJTF Ta Ce Ƴan Boko Haram 263 Sun Ajiye Makamai
Rundunar Sojojin Haɗin Gwiwwa mai Yaƙi da Boko Haram a Tafkin Chadi ta ce mayaƙan ƙungiyar tare da iyalan su kusan 263 ne suka...
Karatun Sakandare: Sabon Tsari Zai Fito A Watan Satumba
Gwamnatin Tarayya na shirin gabatar da sabon tsarin karatu ga dukkanin makarantun sakandare a fadin kasa a watan Satumban 2024.Ministan ilimi, Farfesa Tahir Mamman...
Ohaneze Ta Umarci Al’Ummar IGBO Su Kaurace Wa Zanga-Zanga
Ohaneze, ta umarci ’yan kabilar a fadin Najeriya su kaurace wa zanga-zangar adawa da tsadar rayuwa da ake shirin yi.Wata sanarwa da Mazi Okechukwu...
CBN Ya Sayar Wa Ƴan Canji Dala A Kan Naira Dubu...
Babban Bankin Najeriya CBN ya fara sayar da dala ɗaya a kan N1,450 ga ƴan canji masu lasisi a ƙasa.Babban Bankin ya sanar da...
Ambaliya: Mutum Aƙalla 40 Ne Suka Mutu A Afghanistan
Jami'ai a gabashin Afghanistan sun ce aƙalla mutum 40 ne suka rasa rayukan su sakamakon mamakon ruwan saman da aka yi da ya haddasa...
Mai Waklitar Mazabar Chikun Da Kajuru Ya Riga Mu Gidan Gaskiya
Mun samu labarin rasuwar dan majalisar mai wakiltar mazabar Chikun da Kajuru daga jihar Kaduna, Hon. Ekene Adams, dan jam'iyyar Labour.Marigayi Hon. Ekene...
’Yan Bindiga Sun Kashe Mutum 4 Sun Sace 150 A Zamfara
’Yan fashin daji sun kashe mutane hudu suka yi garkuwa da wasu 150, ciki har da jarirai a wani kauye da ke Karamar Hukumar...
Najeriya Ta Kwaso Mutanen Ta Da Suka Maƙale A Dubai
Gwamnatin tarayya ta kwaso 'yan Najeriya 190 daga Haɗaɗɗɗiyar Daular Larabawa (UAE), yayin da ƙasashen ke shirin gyara alaƙar difilomasiyya dake tsakanin su.A cewar...
Najeriya Da Haɗaɗɗiyar Daular Larabawa Sun Cimma Matsaya
Gwamnatin Najeriya ta ce ta cimma matsaya da hukumomin Haɗaɗɗiyar Daular Larabawa wato DUBAI domin ci gaba da harkokin zirga-zirga tsakanin ƙasashen biyu.A cikin...


































































