Home Labaru Kasuwanci Halin Da Mutane Ke Ciki a Kan Layukan Man Fetur A Abuja

Halin Da Mutane Ke Ciki a Kan Layukan Man Fetur A Abuja

97
0
Fuel scarcity 1
Fuel scarcity 1

Layukan ababen hawa sun sake bayyana a gidajen man fetur na wasu biranen Najeriya.

Tun a cikin makon da ya gabata aka fara ganin dogayen layukan sanadiyyar ƙarancin man fetur ɗin a gidajen mai.

Hukumomi sun ce matsalar ta samu ne sanadiyyar ambaliyar ruwa, wadda ta hana tankokin dakon mai kai man zuwa sassa daban-daban na ƙasar.

Leave a Reply