Home Labarai Mamba A Kungiyar Confederation Of APC Group Yabagi Ya Rasu

Mamba A Kungiyar Confederation Of APC Group Yabagi Ya Rasu

59
0
mqdefault (1)
mqdefault (1)

Mun Sami labarin rasuwar Muhammad Yabagi Mai shekara 45.

Muhammad Yabagi, ya rasu ne bayan ya yi fama da gajeruwar jinya a Kaduna.

Ya rasu ya bar mata da ‘ya’ya.

Kafin rasuwarsa Muhammad Yabagi daya ne daga cikin mamba a gammayyar kungiyoyin jam’iyyun siyasar APC

wato Conferedation of All APC support group  a Najeriya.

Sannan kuma ‘Kanine ga  Prof Kailani Muhammad, wanda shi ne shugaban Kungiyar confederation of APC Group.

Tuni aka yi jana’idarsa a Kaduna kamar yadda addinin musulunci ya tsare,

sai mu yi fatan Allah ya jikanshi da rahama muna Allah ya kyauta karshenmu.

Leave a Reply