Rabon Abincin Azumi: Gwamnan Kano Ya Yi Ƙarin Haske Kan Kuɗin...
Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya ce ba gaskiya ba ne labarin da ake yadawa kan cewa gwamnatinsa za ta kashe Naira biliyan 6...
Kalubalen Tsaro: Akpabio Na Shan Caccaka Kan Batun Kisan Sojoji A...
Kungiyoyin fararen hula da masu sharhi kan harkokin tsaro suncaccaki Shugaban Majalisar Dattawa Sanata Godswill Akpabio.Sanata Akpabio na shan caccakar ne kan kalaman da...
Ayyukan Jinkai: Za Mu Raba Wa Jami’An Tsaro Tallafin Abinci —Gwamnan...
Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya ce nan ba dajimawa ba gwamnatinsa za ta fara rabon tallafin kayanabinci ga talakawa, da jami’an tsaron da...
Zargin Badakala: Majalisa Na Neman Ministan Lafiya Kan Badaƙalar Dala Miliya N300
Kwamitin Majalisar Wakilai kan yaƙi da cutar maleriya dakanjamau da tarin fuka, na neman Ministan Lafiya,Farfesa Muhammad Ali Pate da ya bayyana a gabantakan...
Tallafin Albashi: Gwamna Bago Ya Amince Da Biyan Karin Naira Dubu...
Gwamnan jihar Neja, Mohammed Umar Bago ya amince da biyan tallafin karin albashin na Naira dubu 20 ga dukkan ma’aikatan jihar.Gwamnan ya aiwatar da...
Watan Ramadan: Gwamna Dauda Ya Biya Ma’Aikatan Zamfara Kuɗin Hutu Don...
Gwamnan Jihar Zamfara Dauda Lawal ya amince da biyan ma’aikatan Jihar kuɗaɗen su na hutu a matsayin wata garaɓasa ta musamman albarkacin watan Ramadan...
Gudumawa: Gwamnatin Tarayya Ta Ba Kano Motocin Kashe Gobara Na Zamani...
Gwamnatin jihar Kano ta samu gudunmawar motocin kashe gobara na zamani guda biyu daga gwamnatin tarayya domin taimakawa wajen magance bala’o’i na gobara a...
Dakatar Da Sanata Ningi: Jam’Iyyun Hamayyar Najeriya Sun Mayar Da Martani
Jam'iyyun hamayya a Najeriya sun yi Allah-wadarai da matakin da majalisar dattawa ta dauka na dakatar da Sanata Abdul Ningi na tsawon wata uku,...
Shugabancin Najeriya: Muhammadu Buhari Ya Ce Tinubu Ya Taka Rawar Gani...
Tsohon Shugaban Kasa, Muhammadu Buhari, ya ce magajin sa, Bola Ahmed Tinubu, yana taka rawar gani sosai tun bayan hawan sa mulki watanni tara...
Ramadan: Gwamnatin Sokoto Ta Amince A Biya Ma’Aikata Da ‘Yan Fansho...
Gwamnan jihar Sokoto Ahmed Aliyu ya amince da biyan kyautar rabin albashi ga daukacin ma’aikatan gwamnati da ‘yan fansho A kokarin ganin al’ummar musulmin...
Tsadar Rayuwa: Gwamna Yusuf Ya Roki Tinubu Ya Sake Bude Iyakokin...
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya roki shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da ya duba bukatar gaggawa ta batun sake bude iyakokin Nijeriya...
Ramadan: Sanata Yari Ya Gwangwaje Magidanta 250,000 Da Tallafin Abinci A...
Sanata mai wakiltar mazabar Zamfara ta yamma a jihar Zamfara, Abdulaziz Yari, ya bayyana shirin raba kayan abinci ga magidanta 250,000 a cikin watan...
Ziyarar: Tinubu Da Babangida Sun Yi Ganawar Sirri A Neja
Shugaba Bola Tinubu, ya ziyarci tsohon shugaban kasa na mulkin soja, Janar Ibrahim Badamasi Babangida inda suka yi wata ganawar sirri a gidansa da...
Ficewa Daga ECOWAS: Abdulsalami Ya Nemi Nijar, Mali, Burkina Faso Su...
Tsohon shugaban kasa kuma ɗaya daga cikin masu shiga tsakani kan rikicin ƙungiyar ECOWAS da jumhuriyar Nijar, Janar Abdulsalami Abubakar mai ritaya, ya yi...
Wata Sabuwa: Ana Son A Naɗa Betta Edu Sabon Muƙami A...
Rahotanni sun bayyana cewa wasu masu faɗa a ji a ƙasar nan na neman dawo da dakatacciyyar Ministar Harkokin Jin-ƙai da Yaƙi da Fatara,...
Shugabanci: Tinubu Ya Taka Rawar Gani Sosai-Buhari
Tsohon Shugaban Kasa, Muhammadu Buhari, ya ce magajinsa, shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, na taka rawar gani sosai tun bayan hawansa mulki watanni tara...
Almundahana A Kasafin 2024: Gwamnatin Tinubu Ta Musanta Coge A Kasafin...
Fadar shugaban Najeriya ta musanta zargin yin coge a kasafin kudin 2024 wanda shugaban kasa ya sanyawa hannu a watan Janairu.Ɓangaren zartarwar ta mayar...
Tinubu : Ba Ɗabi’Ata Ba Ce Ɗora Laifi Kan Gwamnatoci Da...
Shugaban kasa Bola Tinubu ya ce ba halinsa ba ne ya ɗora wa gwamnatocin da suka shuɗe laifi kan taɓarɓarewar tattalin arziki da kuma...
Shugaban Kasar Senegal: An Sanar Da Ranar 24 Ga Watan Maris...
Gwamnatin Senegal ta sanar da cewa za a gudanar da zaben shugaban kasa a ranar 24 ga watan nan na Maris.Kasar dai ta rika...
Shugabancin Afirka: Tsohon Shugaban Najeriya Ya Nemi Kyautata Mulki
Tsohon Shugaban kasa Cif Olusegun Obasanjo ya bayyana bukatar kasashen Afirka su fito da tsarin dimukuradiyya irin na Afirka da ya dace da nahjiyar...































































