33.7 C
Kaduna
Wednesday, November 25, 2026
Advertisement

Muryar 'Yanci

Home Muryar 'Yanci Page 34
Muryar 'Yanci

RMAFC Ta Musanta Batun Karin Albashi Ga Tinubu, Shettima, Da Sauran...

0
Hukumar tattara kudaden shiga da lura da kasafin kudi ta Nijeriya, ta musanta rahoton da ke cewa ta amince da ƙarin albashin 'yan siyasa...

Ba Zamu Lamunci Salwantar Rayuka Da Dukiyoyi A Katsina Ba

0
Gwamnan Jihar Katsina Umaru Dikko Radda, ya kira wani taron masu ruwa da tsaki a kan harkokin tsaro domin tattauna hanyoyin da ya kamata...

Wanda Ya Banka Wa Karamar Yarinya Wuta A Bauchi Ya Shiga...

0
Rundunar ‘yan sanda ta jihar Bauchi, ta kama wani matashi bisa zargin shi da kokarin kisan kai ta hanyar banka ma wata karamar yarinya...

Bidiyon Dala Muhuyi Zai Binciki Ganduje

0
Shugaban hukumar karɓar ƙorafe-ƙorafe da yaƙi da rashawa ta jihar Kano Muhuyi Magaji Rimin Gado, ya sha alwashin bincikar tsohon Gwamnan jihar Abdullahi Ganduje...

Majalisar Dinkin Duniya Za Ta Tunkarari Matsalar Yunwa A Arewa Maso...

0
Majalisar Dinkin Duniya, ta kebe zunzurutun kudi Dala miliyan 20, kwatankwacin Naira miliyan dubu goma sha uku da miliyan dari biyu domin tunkarar kalubalen...

Aiki Sai Mai Shi: Yari Ya Raba Wa Talakawa 500 Ragunan...

0
Tsohon gwamnan jihar Zamfara Sanata AbdulAziz Yari ya raba wa akalla talakawan jihar Zamfara ragunan Layya 500.Shugaban kwamitin rabon kayayyakin Sha’aya Sarkin-Fawa ya bayyana...

Mai Bada Shaidar Atiku Ya Ce Inec Ta Goge Sakamakon Zaɓen...

0
Wani mai bada shaida a shari’ar zaɓen shugaban ƙasa na Atiku Abubakar da jam’iyyar PDP, ya shaida wa alƙalan kotun cewa hukumar zabe ta...

Mu Na Son Sanin Matsayar Tinubu Kan Yaki Da Cin Hanci...

0
Kungiyoyin fararen hula sama da 30 da ke fafutukar karefararren hula da sa-ido a kan harkokin yaki da cin hanci darashawa, sun ce kamata...

Nijeriya Da UNESCO Suna Kokarin Kawar Da Cin Zarafin Mata A...

0
Gwamnatin tarayya tare da hadin gwiwar hukumar kula daIlimi da kimiyya da al’adu ta Majalisar Dinkin DuniyaUNESCO da sauran masu ruwa da tsaki, sun...

N3m Kacal Na Tarar a Asusun Zamfara – Gwamna Dauda

0
Gwamnan Jihar Zamfara Dauda Lawal Dare, ya ce Nairamiliyan uku kacal ya tarar a asusun jihar bayan ya karɓi mulkia ranar 29 ga watan...

An Yi Wa Shugaban Ƙasa Da Gwamnoni Ƙarin Albashi Da Kashi...

0
Hukumar Tattarawa da kasafta Kuɗaɗen Shiga ta kasa, taamince da ƙarin albashi da kashi 114 cikin 100 ga manyanjami’an gwamnati.Waɗanda ƙarin albashin ya shafa...

Jerin Sunayen Masu Mukamai 10 A Lokacin Buhari Da Ya Kamata...

0
Tsohon mataimakin sakataren yaɗa labarai na jam’iyyar APCna ƙasa Timi Frank, ya buƙaci shugaba Tinubu ya bincikiwasu masu manyan mukamai a tsohuwar gwamnatinMuhammadu Buhari.A...

Abba Ya Maida Muhuyi Magaji Kan Muƙaminsa

0
Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf, ya amince da maidaBarista Muhuyi Magaji Rimin Gado a matsayin ShugabanHukumar Sauraren Korafe-korafen Al'umma da Yaki da CinHanci...

Kotu Ta Maida Tsohon Mataimakin Gwamnan Jihar Zamfara Kan Mukamin Sa

0
Wata babbar kotun tarayya da ke zama a Abuja, ta maidaMahadi Aliyu Gusau a kan matsayin sa na mataimakingwamnan jihar Zamfara.Mahdi Aliyu Gusau da...

Mun Kwato Filaye Na Tiriliyoyin Naira A Kano

0
Gwamnatin Jihar Kano, ta ce ta kwato filaye na tiriliyoyinnaira tun bayan da Abba Kabir Yusuf ya karbi mulkin jihar.Sabuwar gwamnatin Kano dai ta...

Atiku Abubakar Ya Yi Martani Ga Wike Bisa Ikirarin Cewa An...

0
An shaida wa tsohon gwamnan jihar Rivers Nyesom Wikecewa kayan cikin sa sun lalace ne sakamakon yawantu'ammalin da ya ke yi da barasa, amma...

Gwamnan Zamfara Ya Buƙaci A Maida Hanyar Funtua-Gusau Ta Zama Tagwaye

0
Gwamna Dauda Lawal na Jihar Zamfara, ya yi kira gaGwamnatin Tarayya ta samar da tagwayen hanyoyi dagaGusau zuwa Funtua domin bunƙasa ci-gaban jihar.Bayanin hakan,...

Bill Gates Da Ɗangote Sun Jinjina Wa Tinubu Kan Cire Tallafin

0
Hamshaƙin ɗan kasuwa Aliko Ɗangote da takwaran sa BillGates, sun taya Shugaban Ƙasa Bola Tinubu murnar ciretallafin man fetur da ya yi da sauran...

Mahara Sun Sace Basarake Da Matarsa A Kogi

0
‘Yan bindiga sun sace wani basaraken Idofin da matar sa ahanyar Makutu zuwa Idofin da ke ƙaramar hukumar Yagba tagabas a jihar Kogi.Shaidu sun...

Tsohon Gwamnan Binuwai, Samuel Ottom Ya Amsa Gayyatar EFCC

0
Tsohon Gwamnan Jihar Benue Samuel Ortom, ya amsagayyatar Hukumar Yaƙi da cin hanci da rashawa EFCC.Hukumar EFCC dai ta gayyaci tsohon gwamnan ne domin...
Call To Listen