Ci Rani: Sama Da Bakin Haure 100 Sun Bace A Teku
Hukumar
Kula da Kaurar Baki ta Duniya ta ce, sama da baki 100 suka bace bayan
kwale-kwalensu ya kife a tekun Kohms da ke kusa da...
Rahoto: Talauci Ya Yi Wa Al’ummar Afrika Katutu
Wata
sabuwar kididdigar masana tattalin
arzikin kasa da kasa, ta nuna cewa adadin mutanen da ke fama da matsanancin
talauci a nahiyar Afrika ya kai matakin Ha’ula’i.Masanan
sun...
Barazanar Iran: Amurka Ta Tura Dakaru Saudiyya
Ma’aikatar tsaron Amurka Pentagon ta tabbatar da
cewa za ta tura dakaru dari biyar zuwa Saudiyya saboda abin da ta kira barazana
da ke karuwa daga...
Difilomasiyya: Za A Fara Kama Bakin Haure A Kasar Amurka
Dubban
mutane ne su ka shiga zanga-zanga a birnin Chicago na kasar Amurka, inda su ke
sukar sabbin tsare-tsaren Shugaba Trump a kan shige da fice,...
Gwamnatin Trump Ta Bankaura Ce Kawai – Birtaniya
Jakadan kasar Birtaniya a Amurka ya caccaki gwamnatin Shugaba Trump, inda ya bayyana ta a matsayin bankaura kuma cike da rauni.A
cikin wata wasikar sirri...
Nijar: An Bude Taron Shugabannin Kungiyar Au A Yamai
Shugabannin kasashen
Afirka sun kaddamar da yarjejeniyar cinikayya mara shinge a tsakanin kasashen a
taron kolin Kungiyar Tarayyar Afirka dake gudana a birnin Yamai na Jamhuriyar
Nijar....
Diplomasiyya: Macron Ya Bukaci Iran Ta Kara Hakuri A Kan Yarjejeniyar...
Shugaban
Faransa Emmanuel ya bukaci Iran ta kara hakuri tare da nuna halin dattaku,
bayan ta ce za ta ninka aikin samarwa, tare da tace makamashin...
Kyawawan Dabi’u: Buhari Ya Jinjina Wa ‘Yan Nijeriya Mazauna Kasashen Ketare
Shugaban
kasa Muhammadu Buhari ya jinjinawa ‘yan Nijeriya mazauna kasashen ketare a kan yadda su ke
gudanar da rayuwar su cikin kwanciyar hankali da zaman lafiya....
Takaddama: An Gargadi ‘Yan Siyasa Kan Batun Jamal Kashoggi
Dangantaka tsakanin kasashen Saudiyya da kuma Turkiyya ta yi tsami tun bayan kisan gillar da aka yiwa 'dan jaridar a ofishinn jakadancin Saudiyya dake...
Ta’addanci: Mutane 8 Sun Mutu A Hare-Hare A Somaliya
Wasu tagwayen hare-haren kunar bakin wake sun kashe mutane da dama a kasar Somaliya.
Mayakan al-Shabaab sun dauki alhakin harin kunar bakin wake da ya...
Zaben Cote D’ivoire: Jean Luc Ya Gana Da Magoya Bayan Laurent...
Jam’iyyar dan siyasar
Faransa Jean luc Melenchon, ta gana da yan adawa dake goyan bayan tsohon
Shugaban kasar Cote D’Ivoire Laurent Gbagbo a ranar juma a...
Rikici: Iran Ta Musanta Kai Hari Kan Jiragen Daukar Mai A...
Kasar Iran tayi watsi da zargin Amurka cewar ita ta kai hari kan wasu jiragen tankunan daukar mai a mashigin tekun Oman, wanda yanzu...
Ta’ddanci: Kimanin Mutane 168 Ne Su Ke Mutuwa A Kowacce Rana...
Asusun kula da kananan yara na Majalisar Dinkin Duniya ya ce a duk sa’a guda kimanin mutane 7 ke mutuwa a kasar Yamen.Kungiyar...
Kula Da Lafiya: Cutar Kyanda Ta Hallaka Yara 1,500 A Kasar...
Jami’an lafiya a Jamhuriyar Congo sun yi shelar barkewar annobar cutar kyanda a fadin kasar, wadda bincike ya nuna cewa annobar ta hallaka mutane...
Harin Ta’addanci: ‘Yan Bindiga Sun Sake Kashe Mutane Da Dama A...
Akalla Mutane 100 Ne Aka Kashe A Wani Mummunan Hari Da Wasu Mahara Suka Kai Wani Kauye A Tsakiyar Kasar Mali, A Harin Baya...
Yaki Da Cin Hanci: Buhari Ya Karbi Bakuncin Kwararru Daga Kasar...
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari Ya Karbi Bakuncin Wasu Wakilan Gwamnatin Kasar Italiya Da Zasu Taimaka Wa Najeriya Kwato Kadarori Da Dukiyoyin Da 'Yan Kasar...
Kisan Kai: Kotu Ta Yi Wa Wanda Ya Kashe Marasa Lafiya...
Kotu ta yanke hukuncin daurin rai-da-rai ga Niels Hoegel, wani dan kasar Jamus da aka kama da laifin kashe masara lafiya 85 a lokacin...
Siyasar Ketare: Ana Zaben Shugaban Kasar Kazakhstan
A ranar lahadin nan ne, mutanen kasar Kazakhstan ke zaben shugaban kasa, bayan Shugaban kasar mai ci Noursoultan Nazarbaiev ya yi murabus a watan...
Sudan: Al’umma Na Kin Martaba Dokokin Kasa
Shugabannin
da ke jan ragamar borai a Sudan sun yi kira ga jama'a da kada su martaba
dokokin kasar har sai abinda hali ya yi.Likitoci
na kusa...
Diplomasiyya: Venezuela Ta Bude Kan Iyakar Ta Da Colombia
Bayan share watanni ana gudanar da zanga-zanga a Venezuela Shugaban kasar Nicolas Maduro, ya umurci a sake bude kan iyakar kasar da Colombia a...


































































