Home Labaru Sudan: Al’umma Na Kin Martaba Dokokin Kasa

Sudan: Al’umma Na Kin Martaba Dokokin Kasa

445
0

Shugabannin da ke jan ragamar borai a Sudan sun yi kira ga jama’a da kada su martaba dokokin kasar har sai abinda hali ya yi.

Likitoci na kusa da masu yi boran sun ce sama da mutane 100 suka rasa rayukansu wasu 500 suka jikata, galibi a lokacin da jami’an tsaro suke tarwatsa masu gangamin.

Wannan sanarwa na zuwa ne a daidai lokacin da firaminista Habasha  Abiy ahmed ya kammala ziyarar da ya kai a Sudan din  domin shiga tsakani a rikicin tsakanin sojojin da masu yin zanga-zanga.

Leave a Reply