Home Labaru Zaben Cote D’ivoire: Jean Luc Ya Gana Da Magoya Bayan Laurent Gbagbo

Zaben Cote D’ivoire: Jean Luc Ya Gana Da Magoya Bayan Laurent Gbagbo

325
0

Jam’iyyar dan siyasar Faransa Jean luc Melenchon, ta gana da yan adawa dake goyan bayan tsohon Shugaban kasar Cote D’Ivoire Laurent Gbagbo a ranar juma a zauren majalisar dokkokin Faransa.

Ganawar dake dauke da dimbin muhimanci kasancewa tun bayan shekara ta 2011 rabon da wakilan jam’iyyar tsohon Shugaban Cote D’Ivoire Laurent Gbagbo sun gana da yan majalisun Faransa.

Ana sa ran yan Majalisun na Faransa zasu taka gaggarumar rawa don taimaka Laurent Gabgbo ya dawo kasar ,tareda sa ido don ganin an gudanar da sahihin zabe a shekara mai kamawa.

Leave a Reply