Advertisement

Labarun Ketare

Home Labaru Labarun Ketare Page 12
Labarun Ketare

Cututtukan Zuciya: An Gano Magani A Birtaniya

0
Wani binciken masana kiwon lafiya a birnin London na kasar Birtniya, ya gano wani sabon maganin hawan jinin da ke gaggawar saukar da jini baya ga...

Hare-Haren Syria: Erdogan Na Shirin Ziyartar Rasha

0
Shugaban Turkiya Recep Tayyib Erdogan zai ziyarci birnin Moscow na Rasha a mako mai kamawa, ziyarar da ke zuwa bayan wasu hare-hare ta sama kan jerin...

Cirani: Kassahen EU 6 Za Su Ba Mutum 356 Matsuguni

0
Wasu kasashen kungiyar Tarayyar Turai 6 sun amince da karbar ‘yan cirani 356 wadanda jirgin ruwan Ocean Viking mallakin kasar Norway ya ceto a tekun mediterranean...

Siyasar Somaliya: ‘Yan Takarar Yankin Jubaland Sun Yi Ikirarin Lashe Zabe

0
‘Yan takara biyu dake hamayya da juna a Somaliya, sun yi ikirarin lashe zaben yankin Jubaland, dake kudancin kasar mai amfana da wani mataki na kwarya-kwaryar...

Zamba: Amurka Na Tuhumar ‘Yan Najeriya

0
Ma’aikatar shari’a a Amurka ta tuhumi mutum 80 akasarin su ‘yan Najeriya ne bisa hannu kan wani gagarumin shirin hada baki don satar miliyoyin dala ta...

Amurka Na Tuhumar wasu ‘Yan Najeriya Guda Da Aikata Zamba

0
Ma'aikatar shari'ah ta kasar  Amurka ta na tuhumi mutum 80 akasarinsu,  'yan Najeriya bisa hannu kan wani gagarumin shirin hada baki don satar miliyoyin dala ta hanyar...

Rikicin Kashmir: An Cigaba Da Musayar Wuta A Tsakanin Indiya Da...

0
Akalla mutane biyu sun mutu ciki har da wani jami’in dan sanda da kuma wani da ake kyautata zaton dan ta’adda ne yayin wata musayar wuta...

Zanga-Zangar Hong Kong: China Ta Gargadi Kanada

0
Ofishin jakadancin kasar Sin wato China a Kanada ya gargadi kasar ta kiyayi sanya baki a harkokin cikin gidan yankin Hong Kong, kwana guda bayan China...

Take Hakki: An Fara Shari’ar Omar Al-Bashir Na Sudan

0
A dai dai lokacin da ya fara fuskantar shara’a tsohon shugaban Sudan Omar al-Bashir, ya amince da karbar tsabar kudi har Dala miliyan 90 daga masarautar...

Italiya: Ana Zargin Ministan Cikin Gida Da Tauye Hakkin ‘Yan Ci...

0
Masu gabatar da kara a Italiya, sun soma gudanar da bincike, kan ministan cikin gidan kasar Matteo Salvini, bisa zarginsa da amfani da karfin...

Guinea: ‘Yan Fashi Sun Yi Garkuwa Da Turawa A Teku

0
Wata majiyar sojin ruwan Kamaru ta bayyana cewa, ‘yan fashin teku sun yi awon gaba da wasu Turawa da’yan Asiya a tekun Guinea, kusa da yammacin...

Hong Kong: An Sake Bude Filin Jiragen Sama Bayan Zanga-Zanga

0
An sake bude filin sauka da tashin jiragen saman Hong Kong, bayan da dubban masu zanga-zanga suka mamaye filin jiragen sama.Shugabar gwamnatin yankin na Hong Kong Carrie...
Narendra Modi, Fira-ministan India

India Ta Zargi Pakistan Da Haddasa Ayyukan Ta’addanci A Kashmir

0
Fira-ministan India Narendra Modi, ya ce matakin kwace kwarya-kwaryar ‘yancin cin gashin kan yankin Kashmir mai rinjayen musulmi na da nufin ceto yankin daga...
Barrack Obama, Tsohon shugaban AmurkaN Amurka.

Obama Ya Koka Kan Rashin Takaita Mallakar Bindiga

0
Tsohon shugaban Amurka Barrack Obama, ya koka bisa yadda gwamnati mai ci a karkashin Donald Trump, ta gaza daukar matakai, na tsaurara dokokin sa...

EBOLA: Uganda Za Ta Fara Gwajin Sinadaran Rigakafi

0
Kasar Uganda ta bayyana fara amfani da gwajin allurar rigakafin cutar Ebola, da za a yi amfani da shi a Jamhuriyar Dimikaradiyar Congo mai...

Sulhu: Amurka Da Taliban Na Daf Da Kulla Yarjejeniya

0
Bayan an shafe watanni ana tattaunawa tsakanin 'yan Taliban da Amurka, da alama kwalliya za ta biya kudin sabulu.A wannan karon, ana ganin tattaunawar ta kai wani...

Samun ‘Yancin Kai: Jamhuriyar Nijar Na Bikin Cika Shekaru 59

0
A yau Asabar 3 ga watan Agusta ne kasar Nijar ta yi bikin cika shekaru 59 da samun ‘yancin kai daga Faransa da ta yi mata...

China: Zabtarewar Kasa Ta Janyo Mutuwa Mutane Da Dama

0
A kasar China akalla mutane 29 ne suka rasa rayukan su bayan wata zabtarewar kasa yayinda ake ci gaba da neman wasu 22 a wani kauye...

Nukiliyar Iran: An Fara Gudanar Da Wani Taro A Vienna

0
A yau lahadi kasashe dake da hannu a batun yarjejeniyar nukiliyar Iran za su gudanar da wani taron su Vienna  na kasar Austria da nufin ceto yarjejeniyar...

Rashin Ruwa: Kasashen Afrika Na Fama Da Bala’in Fari

0
Kungiyoyin Agaji sun yi gargadin cewar kasashen da ke Gabashin Afirka da suka hada da Somalia da Kenya da kuma Habasha na fuskantar fari wanda ya...
Call To Listen