Home Labaru Barazanar Iran: Amurka Ta Tura Dakaru Saudiyya

Barazanar Iran: Amurka Ta Tura Dakaru Saudiyya

459
0
US President Donald Trump and Saudi Deputy Crown Prince and Defense Minister Mohammed bin Salman shake hands in the State Dining Room before lunch at the White House in Washington, DC, on March 14, 2017. Trump welcomed the prince to the Oval Office, as both countries expect to improve ties that were frequently strained under Barack Obama's administration. Saudi Arabia is likely to welcome Trump's harder line on its arch-rival Iran and there is likely to be less friction over Riyadh's war against Iranian-backed Huthi rebels in Yemen. / AFP PHOTO / NICHOLAS KAMM (Photo credit should read NICHOLAS KAMM/AFP/Getty Images)

Ma’aikatar tsaron Amurka Pentagon ta tabbatar da cewa za ta tura dakaru dari biyar zuwa Saudiyya saboda abin da ta kira barazana da ke karuwa daga yankin gabas ta tsakiya.

Ta ce matakin zai kara cusa tsoro kan abin da sakataren tsaron Amurka na riko ya kira babbar barazana.

Ma’aikatar tsaron Saudiyya ma ta tabbatar da cewa Sarki Salam, ya amince da matakin, domin inganta tsaro a yankin.

Rabon da Amurka ta girke dakaru a Saudiyya tun 2003 da suka fice bayan kammala yaki a Iraqi.