Advertisement

Labarun Ketare

Home Labaru Labarun Ketare Page 14
Labarun Ketare

Gargadi: Rasha Ta Janye Daga Yarjejeniyar Daina Kera Makaman Nukiliya

0
Shugaban Rasha Vladimir Putin ya ce kasar ta kammala janyewa baki daya daga yarjejeniyar daina kera makaman nukiliya da ta kulla tun shekarar 1987...

Adawa: Sabuwar Zanga-Zanga Ta Barke A Kamaru

0
A kasar Kamaru duk da sallamar wasu mutane dari daga cikin magoya bayan jam’iyyar adawa ta MRC 351 da aka kama a yankuna daban-daban...

Rikicin Sudan: Alkalumman Wadanda Su Ka Mutu Na Cigaba Da Karuwa

0
Jami’an tsaron kasar Sudan na kokarin tabbatar da ikon su a babban birnin Khartoum bayan hallaka sama da farar hula 100, wadanda ba su...

Sallar Idi: Musulmai A Kasar Mali Sun Yi Bikin Karamar Sallah

0
Al’ummar Musulmi na kasar Mali, sun yi bikin karamar salla, bayan sun samu tabbacin ganin jaririn watan Shawwal a yammacin ranar Lahadin da ta...

Siyasar Burtaniya: Theresa May Ta Yi Murabus A Yau Juma’a

0
Firaministar Birtaniya Theresa May ta sanar da yin murabus daga kujerar ta bayan ta gaza gabatar da yarjejeniyar ficewa daga kungiyar tarayyar turai, inda...

Barazana: Shugaba Trump Ya Ce Amurka Za Ta Murkushe Iran Idan...

0
Shugaban kasar Amurka Donald Trump ya sake gargadin kasar Iran ta bi a hankali ko kuma ta murkushe ta a daina jin duriyar...

Diflomasiyya: Shugaba Macron Ya Gayyaci Buhari Zuwa Wani Taro A...

0
Shugaban kasar Faransa Emmanuel Macron ya gayyaci shugaban kasa Muhammadu Buhari zuwa wani taron kasashen Afrika da za a yi a watan Yuni.Sakatariyar taron...

Harin Ta’addanci: Masu Ikirarin Jihadi A Mali Sun Kashe Sojan Nijeriya...

0
Rahotanni sun tabbatar da mutuwar wani sojan Nijeriya guda tare da jikkata wasu biyu a wani da aka kaiwa sojojin kiyaye zaman lafiya na...

Yaki Da Rashawa: ‘Yan Majlisu Za Su Gurfana Gaban Kotu A...

0
Hukumar yaki da ayyukan da su ka jibanci bada cin hanci da karbar rashawa a Madagascar, ta mika wa kotu sunayen wasu daga cikin...

Sulhu: Isra’ila Ta Janyewa Falasdinawa Dokar Hana Kamun Kifi

0
Kasar Isra’ila ta janye dokar haramcin kamun kifi da ta kakabawa, kananan jiragen ruwan Falasdinawa da ke sana’ar su a gabar ruwan da ke kan iyakarta...

Zaben Indonisiya: Jami’an Zabe Sama Da 270 Suka Mutu Yayin Kirga...

0
Sama da jami'an zabe 270 ne suka mutu a kasar Indonisiya bayan sun tagayyara daga kirga kuri'un miliyoyin 'yan kasar da suka jefa.An bayyana cewa akasarinsu sun...

Hare Haren Bom: Gwamnati Ta Haramta Wa Matan Musulmai Sa Nikabi

0
Gwamnatin kasar Sri Lanka ta sanar da haramta ma Mata Musulmai sanya kowanne irin nikabi a bainar jama’a, inda gwamnatin tace ta dauki wannan mataki ne...

Zaben Indonisiya: Jami’an Zabe Sama Da 270 Su Ka Mutu Yayin...

0
Sama da jami’an zabe 270 ne su ka mutu a kasar Indonisiya, bayan sun tagayyara daga kirga kuri’un miliyoyin ‘yan kasar da su ka jefa.Rahotanni sun bayyana...

Diflomasiyya: An Sake Kashe Wani Dan Nijeriya A Afrika Ta Kudu

0
Kungiyar ‘yan Najeriya mazauna Afrika ta kudu, ta ce an sake kashe wani dan Nijeriya mai suna Tony Elechukwu, lokacin da wani dan bindiga ya dirka...

Rasha: Putin Da Kim Na Gudanar Da Taro

0
Shugabannin Kasashen Rasha da Koriya ta Arewa sun fara gudanar da taronsu na farko a birnin Vladivostok wanda zai mayar da hankali kan inganta dangantakar kasashen...

Ta’addancin: Mutane Da Dama Sun Mutu A Harin Bama-Bamai A Kasar...

0
Kusan mutum 150 ne aka bayyana sun rasa rayukansu, kuma kusan 300 sun sami raunuka bayan hare-hare bam da aka kai kan wasu coci-coci...

Iftila’i: Motar Sojoji Ta Taka Nakiya A Kasar Mali

0
Wani sojan Masar dake aiki da rundunar wanzar da zaman lafiya a Mali ya rasa ran sa yayinda wasu hudu suka samu munanan raunuka...

Kamaru: ‘Yan Ta’addan Boko Haram Sun Kashe Mutane 11

0
‘Yan ta’addan Boko Haram sun kai wani kazamin hari cikin dare, in da suka kashe wasu mutane akalla 11 a kasar Kamaru.Wani dan kato da...

Fashi Da Makami: Gwamnatin Tarayya Ta Nuna Damuwa Kan Yankewa ‘Yan...

0
Mai ba shugaban kasa shawara kan harkokin kasashen ketare Abike Dabiri Erewa, ta nuna takaici kan hukuncin kisa da aka yankewa wasu ‘yan Najeriya a hadaddiyar...
Shugaba Muhammadu Buhari

Zato: Wasu Kasashe Ba Su Son Taimakawa Nijeriya Ne Saboda Tunanin...

0
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce, wasu daga cikin kasashen da suka cigaba basa son taimakawa Nijeriya saboda su na tunanin kasa ce mai...
Call To Listen