Gwamnatin Tarayya Ta Samu Tiriliyan N1.18 Daga Kudaden Haraji A Wata 6
Gwamantin tarayya, ta samu naira tiriliyan 1 da biliyan 188 daga kudaden harajin jiki-magayi na VAT a cikin watanni shida na shekara ta 2022.Bayanai...
Gwamnatin Buhari Za Ta Kashe Tiriliyan N6.72 A Kan Tallafin Man Fetur...
Gwamnatin tarayya, ta ce za ta samar da kudin tallafin man fetur da ya kai naira tiriliyan 6 da biliyan 72 a shekara ta...
Farashin Mai: An Kara Kudin Fetur Daga Naira 165 A Hukumance
Gwamnatin Tarayya ta kara farashin Mai zuwa fiye da Naira 165 a hukumance.Duk da cewa a baya akan sayar da man a wasu gidajen...
Farashin Litar Man Dizel Ka Iya Haura Naira Dubu Guda A Nijeriya
Kungiyar masu safarar mai da iskar gas ta Najeriya, ta yi hasashen cewa nan ba da jimawa ba farashin Man Dizel zai iya kaiwa...
Man Fetur: ‘Yan Najeriya Na Da Shakku Kan Binciken Shigo Da...
Masu ruwa da tsaki sun fara tsokaci ga iƙirarin gwamnatin Tarayya na cewa za ta gudanar da gagarumin bincike kan batun shigar da gurɓataccen...
Samar Da Makamashi: Najeriya Za Ta Fara Ba Kasar Chadi Wutar...
Gwamnatin Tarayya ta fara shirin samar da wutar lantarki ga kasar Chadi daga Najeriya inda Gwamnatin Chadin ta bukaci a farfado da tattaunawar da...
Muna Goyon Bayan Kara Farashin Man Fetur Dari Bisa Dari –...
Kungiyar Manyan dillalan Mai masu zaman kan su ta IPMAN, ta ce ta na maraba da shirin cire tallafin man fetur da gwamnatin tarayya...
Makomar Kudaden Tallafin Mai Ta Janyo Muhawara Ciki Da Wajen Nijeriya
Shirin kawo karshen tallafin man fetur da kuma karkatar da kudaden tallafin domin raba wa marasa karfi na ci-gaba da haifar da muhawara ciki...
Farashin Litar Man Fetur Ya Kai ₦560 A Kasar Ghana
Ana ci gaba da samun hauhawar farashin man fetur a kasar Ghana, inda farashin ya yi tashin gwauron zabi zuwa kusan sidi 7 kwatankwacin...
Kara Kudin Man Fetur Zai Jefa ‘Yan Najeriya Cikin Mawuyacin Hali...
Ƴan Najeriya na ci gaba da bayyana fargaba haln da zasu shiga bayan cire tallafin man fetur baki ɗaya a shekara mai zuwa.Azantawarsa da...
Shaguna 41 Sun Kone A Kasuwar Kurmi Da Ke Kano
Akalla shaguna 41 ne suka kone bayan tashin wata gobara a Kasuwar Kurmi da ke Kano a ranar Litinin din nan.Wannan kasuwa dai na...
Kamfanin Emirates Ya Sake Soke Zirga-Zirga Zuwa Nijeriya
Kamfanin zirga-zirgar jiragen sama na Emirates mallakar Daular Larabwa, ya sake soke jigilar shiga da fita daga Nijeriya har zuwa ranar 30 ga watan...
Shugaba Buhari Ya Amince A Ba Kowace Jiha Tallafin Naira Biliyan...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya amince a ba jihohin Nijeriya 36 tallafin naira biliyan 656 da miliyan 112.Bayanan tallafin dai sun fito ne, yayin...
N2Tr Cbn Ya Rarraba Wa Masu Kananan Sana’O’I Da Kamfanoni –...
Gwamnan Babban bankin Nijeriya, Godwin Emefiele, ya ce an raba tsakanin naira tiriliyan biyu zuwa uku ga masu kanana da matsakaita da manyan masana’antu...
EFCC Ta Kama Lucky Igbinedion Tsohon Gwamnan Jihar Edo
Hukumar yaƙi da rashawa ta kasa EFCC, ta tabbatar da kama tsohon Gwamnan Jihar Edo Lucky Igbinedion kan zargin cin hanci.Mai magana da yawun...
Tashin Farashin Shinkafa: Ministar Kudi Ta Ce Masu Fasa Kwauri Ne...
Ministar Kuɗi Zainab Ahmed ta ce masu fasa ƙwauri ne ke jawo tashin farashin shinkafa a kasuwannin ƙasar.Da take magana a shirin Talabijin na...
Shugaba Buhari Ya Jaddada Aniyar Hadin Kai Da Faransa
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yabawa shugaban kasar Faransa Emmanuel Macron kan fadada harkokin kasuwanci tsakanin kasashen biyu, yayin da ya jaddada hadin kan...
Gwamnatin Tarayya Ta Kashe N538M Wajen Zubar Da Tsofaffin Kudi Guda1.51BN
A wani rahoton shekara ta 2020 da sashen ayyukan kudi na Babban bankin Nijeriya CBN ya fitar, ya ce an yi watsi da takardun...
Bunkasa Kasuwanci: Za A Fara Kashe Kudin Najeriya A Kasar China
Bankunan kasar China za su fara karbar kudaden Najeriya nan gaba, kuma bankunan China za su shigo Najeriya domin fara aiki.Jakandan kasar China a...
Barazanar ‘Yan Damfara: Babban Bankin Najeriya CBN Ya Sauke Manhajar E-Naira...
Shagunan sayar da manhajojin salula sun sauke manhajar kuɗin intanet na e-naira daga shafukansu kwana uku bayan shugaba Muhammadu Buhari ya ƙaddamar da ita.Da...


































































