Gwamnan Zamfara Ya Ce A Kai ‘Yan Matan Da Aka Sako...
Gwamnan jihar Zamfara Mohammed Bello Matawalle, ya bada umarnin a kai ‘yan mata biyar da aka sako daga hannun ‘yan bindiga asibiti, domin a...
Sojoji Sun Kashe Kwamandan Boko Haram Sun Cafke 27
Sojoji sun kashe shahararren dan ta’addan Boko Haram Lawan Yashin, tare da kama wani dauke da katunan zabe 67 a wani sananin gudun hijira...
An Tsara Zaben 2023 Ta Hanyar Da Ba Kofar Yin Magudi...
Shugabar kwamitin zabe ta Majalisar Wakilai A’isha Jibir Dukku, ta ce an tsara zaben shekara ta 2023 ta hanyar da aka toshe duk wata...
Buhari Ba Zai Halarci Taron Sauyin Yanayi Ba a Masar
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ba zai halarci taron a kan sauyin yanayi da zai gudana a garin Sharm El-Sheikh na ƙasar Masar ba.Buhari ya...
Gargaɗin Shugaban INEC: Ku Nesanci ‘Yan Siyasa Ko Shiga Gidan Gwamnati
Shugaban Hukumar Zaɓe mai zaman kan ta ta Ƙasa INEC, Farfesa Mahmood Yakubu, ya gargaɗi sabbin Kwamishinonin Zaɓe su nisanci shiga harkokin siyasa ko...
Kasafin Naira Biliyan 7.2 Na Gyare-Gyaren Fadar Shugaban Ƙasa Sun Yi...
Babban Sakataren Fadar Shugaban Ƙasa ya ce, kasafin Naira biliyan 21 da Miliyan 100 da aka ware wa fadar sun yi matukar kaɗan.Tijjani Umar,...
ASUU Na Shirin Komawa Yajin Aiki
Kungiyar malaman jami’o’i ta Nijeriya ASUU, ta na shirin sake komawa yajin aiki bayan ta zargi gwamnati da rashin cika alkawarin ta na biyan...
Sauya Fasalin Naira – EFCC Ta Nemi Taimakon Bankuna Da ‘Yan Canji...
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa EFCC, ta nemi Bankuna da masu sana’ar canjin kudi su ba ta hadin kai domin kama masu...
Kaduna: El-Rufai Ya Kallafa Kudin Makaranta Ga Daliban Sakandaren Jihar
Gwamnatin jihar Kaduna, ta dawo da tsarin karbar kudin makaranta daga daliban makarantun sakandare na jihar.Kwamishinar ilimi ta jihar Kaduna Halima Lawal ta sanar...
Shugaban Jam’iyyar PDP Na Zamfara Ya Rasu
Jam’iyyar PDP a jihar Zamfara, ta tabbatar da rasuwar shugaban ta Dr. Ahmed Sani Ƙaura.Sakataren jam’iyyar PDP na jihar Faruk Ahmed Gusau ya shaida...
Nijeriya Addu’a Ta Ke Nema Daga Amurka Ba Tsorata Mana Mutane...
Ministan Tsaro Bashir Magashi, ya ce Nijeriya ta na bukatar addu’o’i daga kasar Amurka ne ba su rika fidda sanarwar da za ta tada...
2023: Matakai Huɗu Da Hukumar Zaɓe Ta Ƙirƙiro Domin Hana Maguɗin...
Hukumar Zaɓe mai zaman kan ta ta Ƙasa INEC, ta ce bijiro da wasu ƙwararan matakai huɗu da ta yi sun tabbatar da cewa...
Kasafin Kuɗi: ‘Yan Kwangila Na Bin Gwamnati Bashin Naira Biliyan 785...
Ministan Ayyuka da Gidaje Babatunde Fashola, ya ce yanzu haka ‘yan kwangilar da su ka gina tituna da gadoji su na bin Gwamnatin tarayya...
Sojoji Sun Kama Kwamandan ISWAP A Neja Sun Kashe ‘Ƴan Bindiga A Kaduna
Rundunar sojin Najeriya ta tabbatar da kashe ƴan bindiga bakwai a Jihar Kaduna tare da ƙwato makamai.Haka kuma wasu rahotannin na cewa sojojin sun...
Kungiyar Afenifere Ta Goyi Bayan Takarar Tinubu
Shugabannin kungiyar yarbawa ta Afenifere sun bayyana goyon bayansu ga Dan takarar shugaban kasa na Jam’iya APC Bola Tinubu.Shugabannin sun bayyana goyon bayan ne...
Zargin Damfara: Hukumar EFCC Tace Bata San Inda A.A Zaura Ya Shiga Ba
Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa EFCC ta ce ba ta san inda Dan takarar Sanatan Kano ta Tsakiya a jam’iyyar APC, Abdussaalam...
Sufurin Jirgin Kasa: Sufurin Jirgin Kasa: Za’a Fara Jigila a Cikin...
Gwamnatin tarayya tace nan gaba kadan Jirgin kasan da zai rika jigila a cikin Babban Birnin Tarayya Abuja domin rage wahalar zirga-zirga.Ministan Abuja, Malam...
Shugaba Buhari Ya Tafi Birnin Landan Na Burtaniya
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya tafi birnin Landan a yau litinin din nan domin a duba lafiyarsa.Bayanin tafiyar yana kunshe ne a cikin wani...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya ce gwamnatin shi ta duƙufa a...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya ce gwamnatin shi ta duƙufa a kan ƙoƙarin magance tsadar farashin abinci a Nijeriya.Buhari ya bayyana haka ne, lokacin...
Nan Da Kwanaki 80 Za A Kakkaɓe Duk Wata Matsalar Tsaro...
Ministan Harkokin Cikin Gida Rauf Aregbesola, ya tabbatar wa ‘yan Najeriya cewa nan da watan Disamba za a kakkaɓe duk wata matsalar tsaron da...

































































