Bakuncin Kofin Duniya: Blatter Ya Ce An Yi Kuskuren Ba Qatar...
Tsohon shugaban hukumar kwallon kafa ta duniya FIFA, Sepp Blatter ya ce an tafka babban kuskure wajen ba Qatar damar karbar bakuncin gasar lashe...
Gasar Premier: Arsenal Za Ta Ci Gaba Da Jan Ragamar Teburi...
Arsenal za ta ci gaba da zama ta daya a kan teburin gasar Premier har zuwa lokacin bikin Kirsimetin 2022 a karon farko tun...
Miyagun Kwayoyi: NDLEA Ta Kama Wani Da Take Zargi Babban Dilan...
Hukumar Hana sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Najeriya NDLEA ta ce jami'anta sun kama mutumin da hukumar ke nema ruwa-a-jallo.A wasu jerin saƙonni...
Rashawa: ICPC Ta Kwace Gidaje 97, Ta Rufe Asusun Banki 1,233...
Hukumar yaƙi da ayyukan cin hanci da rashawa a Najeriya ICPC ta ce ta ƙwace gidaje aƙalla 97 daga hannun mutane daban-daban cikin shekara...
Abin Takaici: Daya Daga Cikin ’Yan Makarantar Yauri Da Aka Sace...
Daya daga cikin ’yan makarantar Sakandaren Gwamnatin Tarayya dake Birnin Yauri a jihar Kebbi, wacce ’yan bindiga suka sace a 2021 ta haihu a...
Rikicin PDP: Atiku Ya Karbi Tayin Zaman Sulhun Da Bangaren Wike
Ɗan takarar shugaban ƙasa a ƙarƙashin jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya ce ya amince da tayin neman yin sulhu da gwamnan Jihar Ribas, Nyesom...
Shugaban Kasa: Jam’Iyyar PRP Ta Kaddamar Da Kwamitin Yakin Neman Zabe
Jam’iyyar PRP, ta kaddamar da kwamitin yakin zaben shugaban kasa a zaben 2023.A ranar Asabar 12 ga watan Nuwamba ne jam’iyyar PRP,ta kaddamar da...
Musanta Rahotanni: INEC Ta Ce Babu Wani Binciken Laifi Da Take...
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta Najeriya wato INEC ta musanta rahotannin da ake yaɗa cewa tana bincike kan ɗan takarar shugaban ƙasa na...
Duba Lafiya: Shugaba Buhari Ya Dawo Gida Najeriya Daga Landan
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari, ya komo gida Najeriya bayan bulaguron da ya yi domin duba lafiyar sa a Birtaniya.A wani saƙo da mai taimakawa...
Kotu Ta Umarci Aa Zaura Ya Gurfana A Gabanta Kan Zargin...
Wata babbar kotu tarayya da ke zama a Kano ta umarci ɗan takarar sanata na Kano Ta Tsakiya a karkashin jam’iyyar APC Abdulsalam Abdulkarim-Zaura,...
Manyan ‘Yan Gadangarƙama Na Shirya Tuggun Kashe Ni – Mele Kyari,...
Shugaban kamfanin NNPC Limited Mele Kyari, ya ce rayuwar shi ta na cikin hatsari, inda wasu gaggan da sauye-sauyen da ya ke yi a...
Batun Sauyin Yanayi: Museveni Na Uganda Ya Yi Allah Wadai Da...
Shugaban Uganda Yoweri Museveni ya ce soma amfani da kamfanonin ma'adinin coal da kasashen nahiyar Turai ke yi, a daidai lokacin da ake fuskantar...
Mummunan Tarihi: Gerard Pique Ya Samu Jan Kati a Wasan Sa...
Gerard Pique ya samu jan kati a wasansa na karshe gabanin yin murabus inda Barcelona suka taso daga baya suka doke Osasuna da ci...
Yakar Miyagun Kwayoyi: Najeriya Ta Nemi Hadin Kan Kasashen Afirka
Shugaban hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta Najeriya NDLEA Manjo janar Buba Marwa mai ritaya, ya ce musayar bayanan sirri tare da...
Rikicin PDP: Atiku Da Gwamnan Bauchi Sun Sasanta
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP a zaben 2023, Atiku Abubakar, da gwamnan Jihar Bauchi, Bala Mohammed, sun sasanta rikicin da ke tsakanin...
Karancin Man Fetur: IPMAN Ta Yi Kiran Kara Farashi
Kungiyar dalilan man fetur ta Najeriya, IPMAN, ta bukaci a yi karin kudin man fetur a hukumance muddin ana so a saukaka wahalhalun samun...
Hukuncin Babbar Kotu: Shugaban EFCC Ya Ce Zai Daukaka Kara
Shugaban hukumar EFCC Abdulrasheed Bawa, ya ce hukumar sa zata daukaka kara bisa hukuncin wata babbar kotun tarayya dake zama a birnin Abuja, da...
Sabon Tsari: Gwamnatin Jihar Kaduna Ta Dauki Matakin Samar Da Ilimi...
Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir El-Rufai, ya ce tsarin biyan kudin makaranta ga daliban sakandiri da ma'aikatar ilimin jihar ta bullo da shi ya...
Fasahar Zamani: Inec Ta Ce Kutse a Na’urar Tattara Sakamakon Zabe...
Hukumar zabe mai zaman kanta a Najeriya INEC ta kara tabbatar wa 'yan Najeriya cewa ba za a iya yin kutse domin sauya bayanan...
Abin Alfahari: Shugaba Buhari Ya Taya ‘Yan Najeriya Da Suka Lashe...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya mika sakon taya murna ga ‘yan asalin Najeriya mazauna Amurka su takwas da suka samu nasarar lashe kujeru daban-daban...


































































