33.7 C
Kaduna
Wednesday, November 25, 2026
Advertisement

Labarai

Home Labarai Page 37

Fadar Shugaba Buhari Za Ta Kashe N14bn A Matsayin Kudin Data...

0
Fadar shugaban kasa ta shirya kashe Naira Biliyan 14 da miliyan 800 domin sayen Datar hawa shafukan yanar gizo,da  takardu da sauran kudaden da...

Atiku Ya Tuntubi Shugabanni Da Masu Ruwa Da Tsaki Na Jam’iyyar...

0
Dan Takarar shugaban kasa na Jam’iyyar PDP Atiku Abubakar, ya karbi sama da mutane dubu 25 da su ka sauya sheka daga wasu Jam’iyyu...

INEC Ta Fitar Da Sunayen ‘Yan Takarar Gwamna Da Na Majalisun Jihohi

0
Hukumar zabe mai zaman kan ta ta kasa INEC, ta fitar da jerin sunayen ‘yan takarar gwamna da na majalisun Jihohi gabanin kaddamar da...

NECO Ta Saki Sakamakon Jarabawar Kammala Sakandare Ta 2022

0
Hukumar Shirya Jarabawar kammala sakandare ta Kasa NECO, ta saki sakamakon jarabawar kammala sakandare da aka yi a watan Yuli na shekara ta 2022...

Ahmed Lawan Ya Karbi Kaddara Kan Hukuncin Kotun Da Ya Soke...

0
Shugaban Majalisar Dattawa Sanata Ahmed Lawan, ya ce ya karbi hukuncin Babbar Kotun Tarayya da ya ce ba shi ne halastaccen dan takarar jam’iyyar...

2023: Dalilin Mu Na Goyon Bayan Obi Maimakon Tinubu – Ƙungiyar Afenifere

0
Shugaban Ƙungiyar Kare Muradun Yarabawa Zalla ta Afenifere Ayo Adebanjo, ya ce su na goyon bayan Peter Obi na jam’iyyar Labour ne, domin idan...

Gwamnatin Nijeriya Zata Gina Tashar Wutar Lantarki A Jihar Imo

0
Gwamnatin tarayya, ta amince da gina tashar wutar lantarki mai karfin megawatt goma a kogunan Otamiri da Nworie da ke birnin Owerri na jihar...

Buhari Ya Nemi ’Yan Takara Su Yi Kamfe Babu Cin Mutunci

0
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya shaida wa ‘yan takara zaben shekara ta 2023 dama ce ta bauta wa Nijeriya, sannan ya ya bukaci ‘yan...

An Kama “Rikakken Mai Satar Mutane” Da Ke Fariya Da Kudinsa

0
Jami’an ‘yan sanda sun kama wani da ake zargin rikakken mai satar mutane ne saboda fariyar da ya ke nunawa da dukiyar sa a...

Muna Bukatar Gwamnatin Da Ta San Yadda Ake Mulki – Obasanjo

0
Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo, ya ce Nijeriya ta na bukatar gwamnatin da ta san yadda ake gudanar da harkokin mulki.Obasanjo ya bayyana haka...

Gwamnatin Tarayya Na Neman Wadabda Za Ta Jinginarwa Layukan Dogo

0
Gwamnatin Tarayya ta fara cigiyar ‘yan kasuwar da za su zuba jari, domin ta jinginar da titunan jirgin kasa na Legas zuwa Ibadan da...

NAFDAC Ta Gargadi Masu Yin Bilicin

0
Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta Nijeriya NAFDAC, ta gargadi ‘yan Nijeriya su ƙaurace wa amfani da kayan kwalliyar da ke sauya...

Abba Gida-Gida Na NNPP Ya Ƙaryata Ji-ta-Ji-tar Zai Nemi Gudummawar Kuɗi

0
Ɗan takarar gwamnan Jihar Kano na jam’iyyar NNPP Abba Kabir Yusuf Gida-gida, ya ƙaryata ji-ta-ji-tar cewa zai nemi gudummawar karo-karon kuɗin yakin neman zabe...

Yadda Hukumar NDLEA Ta Kama Kwalaben Kurkura 26,600 A Kano

0
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta Nijeriya NDLEA reshen jihar Kano, ta kama kwalaben Akurkura dubu 26 da 600 a jihar.NDLEA, ta...

2023: Sufeto Janar Ya Gargaɗi ‘Yan Sanda Kada Su Goyi Bayan...

0
Shugaban rundunar ‘yan sandan Nijeriya Usman Alkali Baba, ya umarci ɗaukacin ‘yan sandan Nijeriya su tsaya a tsakiya ba tare da nuna goyon baya...

PDP Ta Ce Lai Ya Yi Ƙarya APC Ta Shiga Gwamnati...

0
Rundunar Yaƙin Neman Zaɓen Atiku Abubakar, ta ƙaryata zargin da Gwamnatin Tarayya ta yi cewa Daftarin Ceto Tattalin Arzikin Nijeriya na Atiku Abubakar, jam’iyyar...

Wike Ya Ce Ba Zai Fita Daga Jam’iyyar PDP Ba

0
Gwamnan jihar Rivers Nyesom Wike, ya ce ya na nan daram a jam’iyyar PDP babu inda za shi, kuma zai cigaba da yaki domin...

Cutar Kwalara Ta Kashe Tubabbun ‘Yan Boko Haram 25

0
Rahotanni daga yankin arewa maso Gabashin Nijeriya sun ce, akalla mutane 25, ciki har da mayakan Boko Haram 20 ne su ka mutu, sakamakon...

Kotun Koli Ta Yi Watsi Da Batun Tsayar Da Dan Takarar...

0
Kotun Koli ta yi watsi da karar da aka shigar, wadda ta nemi tilasta wa Jam’iyyar PDP ta tsai da dan takarar shugaban kasa...

Rashawa Ta Ta’azzara Rashin Tsaro A Nijeriya – ICPC

0
Shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa ICPC Farfesa Bolaji Owasanoye, ya ce yawaitar cin hanci da rashawa ke rura wutar matsalar rashin...
Call To Listen