23.7 C
Kaduna
Tuesday, September 22, 2026
Advertisement

Coronavirus

Home Coronavirus

Dokar Korona: An Fara Hana Ma’Aikata Shiga Ma’Aikatun Gwamnati A Jihar...

0
Dokar hana shiga ofisoshin gwamnati ta sai an nuna katin shaidar riga-kafin korona ta fara aiki a Jihar Edo.A ranar Larabar da ta gabata...

Covid-19: Gwamnan Ribas Ya Yi Barazanar Saka Dokar Hana Zirga-Zirga

0
Gwamnan Ribas, Nyesom Wike, ya yi barazanar dawo da dokar kulle a jihar matukar jama’a suka ci gaba da yin burus da matakan kariyar...

Ta’Addanci: ‘Ƴan Bindiga Sun Kashe Ɗan Sanda Da Ma’Aikatan Kamfanin Mai...

0
Rahotanni a Najeriya sun ce wasu ƴan bindiga sun kai hari cibiyar wani kamfanin mai a jihar Imo inda suka kashe jami’in ɗan sanda...

Annoba: Corona Ta Sake Kashe Mutum 4 A Najeriya

0
Hukumar daƙile cutuka masu yaɗuwa a Najeriya, NCDC, ta ce karin mutum 584 ne suka kamu da cutar korona a faɗin Najeriya a ranar...

COVID-19: Shugaba Buhari Da Wasu Ministoci Sun Killace Kansu

0
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari da ’yan tawagarsa yayin tafiyarsa zuwa Landan za su killace kansu kamar yadda matakan kariyar COVID-19 suka tanada.Kakakin shugaban, Malam...
COVID-19: Karin Mutum 4 Sun Kamu A Najeriya

Covid-19: Karin Mutum 790 Sun Kamu Da Korona a Najeriya

0
Hukumar daƙile yaduwar cutuka ta kasa NCDC, ta ce an samu Karin mutum 790 da suka kamu da cutar korona a faɗin ƙasar.Hukumar ta...

Annoba: Ƙarin Mutum 497 Sun Kamu Da Cutar Korona A Najeriya

0
Alkaluman da hukumar daƙile cututtuka masu yaduwa ta Najeriya ta fitar ranar Juma'a sun nuna cewa wasu ƙarin mutum 497 sun kamu da cutar...

Coronavirus A Najeriya: Ana Duba Yiwuwar Sake Kafa Dokar Kulle A...

0
Mahukunta a Najeriya sun yi gargadin cewa kasar ta fara shiga mataki na uku na annobar korona a kwanakin baya baya nan, har ma...
Covid-19: Mutane 23 Sunsake Kamuwa A Jihar Kano, Jimilla 59

Annoba: Cutar Korona Ta Kashe Ƙarin Mutum Takwas A Najeriya

0
Ƙarin mutum 590 ne suka kamu da cutar korona a Najeriya cikin awa 24 da suka gabata, a cewar hukumar NCDC mai yaƙi da...

Barna: COVID-19 Ta Kashe Mutane 193 Cikin Kwanaki 20 A Najeriya

0
Rahotanni sun ce annobar Coronavirus na ci gaba da barna ta hanyar karuwar yawan masu dauke da ita da kuma wadanda take kashewa tun...

Hakikancewa: Bamu Da Korona A Jihar Kogi –Yahaya Bello

0
Gwamnan jihar Kogi Yahaya Bello ya soki yadda gwamnatin Najeriya ta ke biye wa kasashen duniya game da annobar Korona da ake fama da...

Korona A Najeriya: Mutum 10 Sun Mutu 397 Sun Kamu Ranar...

0
Hukumar hana yaduwar cututtuka ta Najeriya NCDC t ace Ƙarin mutum 10 ne suka mutu sakamakon cutar korona a Najeriya a ranar Litinin.Sabbin alƙaluman...

Fatawa: Babu Laifi Musulmai Su Yi Amfani Da Riga-Kafin Korona —...

0
Majalisar Fatawa ta Daular Larabawa wato UAE ta ce babu laifi ga Musulmai idan suka yi riga-kafin cutar korona ko da kuwa tana ɗauke...

Wata Sabuwa: Buhari Ya Sake Tsawaita Wa’adin Kwamitin Yaƙi Da Cutar...

0
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya sake tsawaita wa’adin kwamitin da ya kafa na yaƙi da annobar korona zuwa ƙarshen watan Maris na shekara ta...

Yaki Da COVID-19: Buhari Ya Tafi Nijar Halartar Taron ECOWAS

0
A yau ne shugaban kasa Muhammadu Buhari ya tafi Jamhuriyar Nijar domin halartar taron shugabannin kungiyar raya tattalin Arzikin yammacin afirka (ECOWAS) kan yaki...

Faransa: Sama Da Mutane Dubu 7 Sun Sake Kamuwa Da Cutar...

0
Karo na uku kenan a jere da sama da mutane dubu 7 ke kamuwa da cutar ta coronavirus a Faransar daga Juma’ar da ta...

COVID-19: Shugaba Trump Ya Yi Gargadin Karuwar Cutar Korona A Amurka

0
Shugaban Amurka Donald Trump ya yi gargadin cewa cutar korona za ta ta'azzara kafin a samu sauƙi a ƙasar, a yayin da ya dawo...

GesIllar COVID-19: Kungiyar EU Sun Amince Da Tara Yuro Biliyan 750...

0
Jagororin Ƙungiyar Tarayyar Turai (EU) sun amince da wani wani gagarumin shiri na tayar da komaɗar tattalin arzikinsu sakamakon durkushewar da cutar korona ta...
Cutar Corona: Hukumar NCDC Ta Tsaurara Matakai A Tashoshin Nijeriya

Annoba:Hukumar NCDC Tace Ƙarin Mutum 562 Sun Kamu Da COVID-19

0
Alƙaluman da hukumar dakile cutuka masu yaɗuwa ta fitar sun nuna cewa covid-19 ta sake kashe mutum 12 a faɗin Najeriya.Ƙididdigar da hukumar ke...
Nigerian Doctors Vow To Continue Strike

Nigerian Doctors Vow To Continue Strike

0
The National Association Of Resident Doctors  have called off the bluff of the federal government who had threatened to invoke the ‘no work no pay...
Call To Listen