22.1 C
Kaduna
Tuesday, November 24, 2026
Advertisement

Siyasa

Home Siyasa Page 20

Ba Zan Yi Mulkin Kama-Karya Ba – Tinubu

0
Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu, ya sha alwashin yinmulkin da ‘yan Nijeriya za su yi na’am da shi ba na kama-karya ba.Tinubu ya bayyana...

Zagaye Na Biyu: Erdogan Ya Sake Lashe Zaben Shugaban Turkiya

0
Shugaban Turkiya Recep Tayyip Erdogan ya lashe zabenshugaban kasar da a karon farko a tarihi aka kaiga zagaye nabiyu.Turkiya Recep Erdogan ya shaidawa dandazon...

Wadata: Remi Tinubu Ta Ce Basu Bukatar Dukiyar Najeriya Domin Su...

0
Uwargidan sabon zababben shugaban Najeriya Oluremi Tinubu,ta ce ita da iyalan ta basu bukatar dukiyar da Najeriya ta mallakadomin rayuwa, saboda wadatar da suke...

Kewa: Aisha Buhari Ta Fadi Abin Da Za Ta Fi Tunawa...

0
Uwar gidan shugaban Najeriya mai barin gado, AishaMuhammadu Buhari ta ce abin da za ta fi kewa a fadar shugabanƙasa shi ne yawon da...

Canjin Kudi: Shugaba Buhari Ya Roki ‘Yan Najeriya Su Yafe Masa...

0
A jawabin sa na karshe ga ’yan Najeriya a safiyar Lahadi,Shugaban Kasa Muhammadu Buhari, ya bukaci al’umma suyafe masa wahalar da canjin kudi ta...

Dalibai Sun Bukaci Tinubu Da Gwamnoni Da Su Kula Da Sha’Anin...

0
Daliban Nijeriya sun bukaci zababben shugaban kasa BolaAhmed Tinubu ya tabbatar da ingantaccen tsaro tare da samarda ingantaccen ilimi a gwamnatin sa.Haka kuma, a...

Atiku Ya Yi Martani Kan Korar Karar Da PDP Ta Shigar...

0
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP AtikuAbubakar, ya maida martani a kan watsi da karar da jam’iyyarta shigar a kan rashin dacewar takarar...

Sanata Lawan Ya Damu Ganin Kashi 70 Bisa 100 Na ‘Yan...

0
Shugaban Majalisar Dattawa Sanata Ahmad Lawan, ya ceabin damuwa ne matuƙa ganin yadda kashi 70 cikin100 naSanatoci 109 da ‘yan majalisar wakilai 360 da...

Diezani Ta Maka EFCC A Gaban Kotu Tana Neman Diyyar Biliyan...

0
Tsohuwar ministar Man Fetur Diezani Alison-Madueke, tabukaci Hukumar EFCC da Babban Lauyan GwamnatinTarayya su biya ta diyyar Naira biliyan 100 saboda bata matasuna.A cikin...

Gbajabiamila Da Wase Sun Tofa Wa Juna Miyau A Zauren Majalisa

0
An samu saɓani tsakanin Kakakin Majalisar wakilai FemiGbajabiamila da mataimakin sa Idris Wase, inda ta kai su gayin fito-na-fito da juna.Tsawon shekaru huɗu huɗu...

Binciken Gwamnatin Kano Ya Wanke Ado Doguwa Daga Zargin Kisan Kai

0
Ma’aikatar shari’a ta jihar Kano, ta ce binciken da ta gudanara kan tuhumar da ake yi wa ɗan majalisar wakilai AlhassanAdo Doguwa bisa laifin...

Ofishin Matar Shugaban Kasa: Aisha Buhari Ta Mika Mulki Ga Remi...

0
Uwargidan shugaban kasa mai barin gado A’isha Buhari, tamika ragamar mulkin ofishin ta ga matar zababben shugabankasa Oluremi Tinubu.An dai yi bikin mika mulkin...

Aikin Jarida Zan Koma Idan Na Sauka Daga Mulki – Gwamnan...

0
Gwamnan Jihar Benue mai barin gado Samuel Ortom, ya cezai iya komawa dan jarida mai zaman kan sa bayan ya barkaragar mulki.Da ya ke...

Shugaba Buhari Ya Ba Tinubu Da Shettima Lambobin Girmamawa

0
Shugaban kasa Muhammmadu Buhari, ya karrama BolaAhmed Tinubu da lambar girma mafi daraja ta GCFR, yayinda ba mataimakin shugaban kasa mai jiran-gado KashimShettima lambar...

Yadda Shugabannin Duniya Ke Tururuwar Rantsar Da Tinubu

0
Gabanin bikin rantsar da zababben shugaban kasa BolaTinubu, babbar hukumar Birtaniya da ke Abuja ta fitar dajadawalin wata tawaga da za ta halarci bikin.Shugaban...

Buhari Ya Nemi Amincewar Majalisar Dattawa Ya Biya Bashin Dala Miliyan...

0
Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari, ya nemi amincewarMajalisar Dattawa domin ya biya wasu basussukan da ya cena tara ne da kotuna daban-daban su ka ci...

‘Yan Najeriya Na Bayyana Damuwa Akan Nade Naden Da Buhari Keyi

0
'Yan Nijeriya na ci-gaba da bayyana damuwa a kan yaddashugaba Muhammadu Buhari da wasu gwamnoni ke ci-gabada nada mukamai tare da bada kwangiloli a...

Masari Ya Ƙaddamar Da Gadar Sama Ta n6.4bn A Katsina

0
Gwamnan jihar Katsina Aminu Bello Masari, ya ƙaddamar dakatafariyar gadar sama mai ɗauke da manyan hanyoyi a cikinbirnin Katsina, wadda aka gina a kan...

Inuwa Yahya Ya Zama Sabon Shugaban Gwamnonin Arewacin Najeriya

0
Gwamnonin arewacin Nijeriya, sun zabi Gwamna InuwaYahya na Jihar Gombe a matsayin sabon shugaban su dominmaye gurbin Simon Lalong na Jihar Filato.Rahotanni sun ce,...

Bankwana: Buhari Ya Rantsar Da Sabbin Kwamishinoni 5

0
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari, ya rantsar da sabbinkwamishinoni biyar a Hukumar Tsara Albashi ta Kasakwanaki biyar kafin ya sauka daga mulki.Buhari ya ba su...
Call To Listen