EFCC Ta Kammala Shirin Kama Wasu Gwamnonin Najeriya
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa EFCC, ta kaddamar dagagarumin bincike a kan wasu gwamnoni da mataimakan suda ke shirin mika mulki, sakamakon...
Masu Suka Kan Rufe Iyakoki Sun Dawo Suna Yaba Min –...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya ce ‘yan Nijeriyar dasu ka rika sukar sa saboda rufe iyakokin kasar nan dagakarshe sun dawo su na yabon...
APC A Zamfara Ta Caccaki Efcc Kan Zargin Matawalle Da Karkatar...
Jam’iyyar APC reshen jihar Zamfara, ta nuna damuwar ta akan zargin da hukumar EFCC ta yi cewa Gwamnan jiharBello Mohammed Matawalle ya karkatar da...
Ɗan Takarar Gwamnan Da Aka Zarga Da Sayen Ƙuri’u Ya Maka...
Ɗan takarar gwamnan Jihar Ogun na jam’iyyar PDP LadiAdebutu, ya maka Ministan Shari’a Abubakar Malami dashugaban ‘yan sandan Nijeriya Usman Alkali Baba dajam’iyyar APC...
Shugaba Biden Ya Bayyana Wakilan Amurka Da Za Su Halarci Rantsar...
Shugaba Joe Biden na Amurka, ya bayyana sunayen wakilangwamnatin shi da za su halarci bikin rantsar da sabonshugaban Nijeriya Bola Tinubu a Abuja.A cikin...
Kotu Ta Haɗe Ƙararrakin Da Jam’Iyyu Ke Ƙalubalantar Nasarar Tinubu
Kotun sauraren ƙararrakin zaben shugaban kasa, ta hadekararraki uku da ‘yan hamayya su ka shigar a kan sakamakonzaben da hukumar zabe ta bayyana Bola...
Buhari Ya Kaddamar Da Titin Kano-Kaduna Da Gadar Neja II
Kwanaki shida kafin saukar sa daga mulki, shugabaMuhammadu Buhari ya kaddamar babban titin Kano zuwaKaduna da kuma katafariyar Gadar Neja ta biyu da wasumanyan...
Yadda Ɗan Takarar Gwamna A PDP Ya Raba Katin ATM 200,000...
Jigon jam’iyyar PDP Ladi Adebutu, ya shiga tsomomuwabayan ‘yan Sanda sun ce ya gudu daga Nijeriya ne saboda sunbankaɗo wata gadangarƙamar da ya shirya...
Ba Zan Daina Rusau Da Korar Ma’Aikata Ba, Har Sai Na...
Gwamnan jihar Kaduna mai barin gado Nasir El-Rufa’i, ya ceba zai daina korar bara-gurbin ma’aikata da kuma rusaharamtattun gine-gine ba har sai ya bar...
Ku Rantse Da Allah Ba Ku Saci Dukiyar Talakawa Ba -El-Rufa’i
Gwamnan jihar Kaduna Nasiru El-rufa’i, ya kalubalancitsofaffin gwamnonin jihar Kaduna su rantse da Alkur’ani maigirma cewa ba su saci dukiyar talakawa a lokacin da...
Kotu Ta Umarci Gwamnatin Buhari Ta Yi Bayanin A Kan Bashin...
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja, ta umarci gwamnatinShugaba Buhari ta yi bayani a kan yadda ta yi da dala miliyan460 da aka karɓo...
Kotu Ta Yi Watsi Da Buƙatar Atiku Da Obi Ta Nuna...
Kotun sauraren kararrakin zaben shugaban kasa ta kiamincewa da bukatar yada zaman sauraren shari'ar a kafafenyada labarai kai tsaye kamar yadda masu korafi su...
Tinubu Ya Ƙalubalanci Atiku Kan Yaɗa Shari’Ar Zaɓen Shugaban Ƙasa Kai-Tsaye
Zaɓaɓɓen Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ya nunaadawa da buƙatar da ɗan takarar Shugaban Ƙasa na Jam’iyyarPDP Atiku Abubakar ya yi na watsa shirye-shiryen...
Sanatocin Arewa Ta Tsakiya Sun Nemi A Ba Su Mataimakin Shugaban...
Gamayyar zaɓaɓɓun sanatocin yankin Arewa ta Tsakiya, sunbayyana Sanata Sani Musa cewa shi su ke so ya zamaMataimakin Shugaban Majalisar Dattawa.Zaɓaɓɓun Sanatocin daga jihohin...
Ba Mu Goyon Bayan Wanda Tinubu Da APC Za Su Ƙaƙaba...
Masu adawa da zaɓin Tajuddeen Abbas a matsayin wandajam’iyyar APC ta zaɓa ya zama kakakin majalisar wakilai naKungiyar G7, sun ce su nan a...
Wasu ‘Yan Haɗama Ne Ke Ƙoƙarin Lalata Alaƙar Ganduje Da Tinubu...
Gwamnatin Jihar Kano, ta gargaɗi al'umma game da yunƙurinwasu da ta kira mamugunta kuma ‘yan haɗama, wadanda keyaɗa wani sautin kiran waya da aka...
Ganduje Ya Koka A Kan Zaman Tinubu Da Kwankwaso A Faransa
A wani faifan murya da ake zargin gwamna Abdullahi UmarGanduje na jihar kano ne ya ke bayani, an ji gwamnan ya nakorafi dangane da...
Rikici Ya Ɓarke A Majalisar Wakilai Kan Zargin Karkatar Da Maƙudan...
Rahotanni na cewa ‘yan Majalisar Wakilai na shirin yin kaca-kaca da Kakakin Majalisar Femi Gbajabiamila, bisa zarginkarkatar da wasu maƙudan kuɗaɗe da su ka...
Ba Na Iya Barci Saboda Matsalar Tsaro Lokacin Da Nake Mulki...
Tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan, ya ce ba ya iyabarci sakamakon matsalar tsaro da ta addabi Nijeriya alokacin da ya ke shugabanci.Jonathan ya shaida...
Rantsar Da Tinubu: Za A Kulle Wasu Ma’Aikatu A Abuja Tsawon...
Hukumomi a Nijeriya za su hana shiga da fita a kewayenSakatariyar Gwamnatin Tarayya da ke tsakiyar birnin Abujana tsawon kwana huɗu, saboda bikin rantsar...


































































