21.6 C
Kaduna
Wednesday, November 25, 2026
Advertisement

Siyasa

Home Siyasa Page 19

Kotun Zaɓen Najeriya Ta Soki Peter Obi Kan Rashin Shiryawa Shari’a

0
Kotun sauraren kararrakin zaben shugaban kasa, ta sokilamirin jam’iyyar Labour da dan takarar ta Peter Obi a kanrashin shirya wa karar da aka shigar...

Wani Jigo A APC Ya Nemi Tinubu Ya Binciki Kashe-Kashen Da...

0
Tsohon dan takarar gwamnan jihar Bauchi a karkashinjam’iyyar APC Alhaji Sani Al’ameen Muhammad, yashawarci shugaba Tinubu da ya binciki kashe-kashen da akayi a zamanin...

Kotu Ta Karɓi Kwafen Takardun Zargin Asiwaju Ya Yi Harƙallar Muggan...

0
Kotun Ɗaukaka Ƙararrakin Zaɓen Shugaban Ƙasa da keAbuja, ta karɓi kwafen takardun da ake kafa hujja da su cewaShugaba Tinubu ya yi tu’ammali da...

An Nada Dahiru Ahmed A Matsayin Mai Taimaka Wa Uba Sani...

0
An bayyana nadin da sabon Gwamnan jihar Kaduna SanataUba Sani ya yi wa mataimakain shugaban gidan rediyo datalabijin na Liberty da ke Kaduna Dahiru...

Gwamnan Jihar Abia Ya Dakatar Da Karɓar Haraji Daga Masu Motocin...

0
Gwaman jihar Abia ya dakatar da karbar duk wani haraji dagadirebobin motoci da Babura samfurin Keke NAPEP na haya afadin jihar.Umarnin Gwamna dai ya...

Ba Zan Janye Wa Kowa Ba, Amma Na ‘Jone’ Da Guruf...

0
Mai tsawatarwa na Majalisar Dattawa Sanata Orji Kalu, ya ce bai janye wa kowa ba kuma ba zai janye kudirin sa na neman kujerar...

Ana Bin Filato Bashin N200bn —Gwamna Mutfwang

0
Sabon Gwamnan Jihar Filato Caleb Mutfwang, ya ce ya gajibashin da ya kai Naira biliyan 200 daga tsohuwar gwamnatinjihar.Gwamna Caleb ya bayyana haka ne,...

Zan Yi Tafiya Da Kowa Da Kowa A Gwamnati Na –...

0
Gwamnan jihar Kaduna Sanata Uba Sani, ya tabbatar waal’ummar jihar Kaduna cewa gwamnatin shi za ta yi tafiya dakowa da kowa ba zai nuna...

Abba Gida-Gida Ya Fara Ɗaukar Matakan Binciken Gwamnatin Ganduje

0
Sabon gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf, ya fara daukarmatakan binciken tsohuwar gwamnatin Abdullahi UmarGanduje, inda tuni ya bada umarni a kan wasu tsauraranmatakai.Daga...

Kungiyar CNG Ya Bukaci EFCC Ta Hana Duk Na Kusa Da...

0
Gamayyar Kungiyoyin Arewa CNG, ta bukaci hukumominyaki da cin hanci da rashawa cewa kada su bar wadanda su karike mukami a gwamnatin shugaba Buhari...

Gwamna Raɗɗa Ya Yi Naɗe-Naɗen Farko

0
Sabon gwamnan Jihar Katsina Dakta Dikko Umar Raɗɗa, yayi sabbin naɗe-naɗen da su ka haɗa da Sakataren Gwamnatida Shugaban Ma’aikatan Fadar Gwamnatin Jihar da...

Cire Tallafin Man Fetur Ba Nan Take Zai Fara Aiki Ba,...

0
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ya yi karin haske gameda kalaman sa na cire tallafin man fetur a fadin Nijeriya.Wata sanarwa da masu taimaka...

Gwamnatin Borno Za Ta Ɗauki Malamai 5,000 Aiki Da Dawo Da...

0
Gwamnar jihar Borno Babagana Zulum, ya ce za a dauki malamai dubu biyar aiki domin fara karatun firamare da sakandare da rana, a wani...

ABBA GIDA-GIDA YA FARA ƊAUKAR MATAKAN BINCIKEN GWAMNATIN GANDUJE

0
Sabon gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf, ya fara daukar matakan binciken tsohuwar gwamnatin Abdullahi Umar Ganduje, inda tuni ya bada umarni a kan...

Shugabancin Kano: Zan Binciki Bashin N241bn, Cewar Abba Kabir Ga Ganduje

0
Sabon Gwamnan Jihar Kano Abba Kabir Yusuf, ya shaalwashin gudanar da bincike a kan bashin da gwamnatinAbdullahi Umar Ganduje ta ciyo na Naira biliyan...

An Hana Ganduje Shiga Wurin Manyan Baki A Filin Rantsar Da...

0
Tsohon Gwamnan Jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje, yagamu da cikas a wajen bikin rantsar da sabon Shugaban Kasada ya gudana a dandalin Eagle Square...

Dandamalin Rantsar Da Abba Gida-Gida Ya Rufta

0
Dandamalin da aka rantsar da sabon gwamnan jihar KanoInjiniya Abba kabir Yusuf, ya rufta a daidai lokacin da akegudanar da bikin karbar rantsiwar.Lamarin dai...

Tsohon Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari Ya Koma Mahaifar Sa, Daura

0
Bayan mika mulki ga Bola Ahmed Tinubu a matsayin wandazai gaje shi, tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari yasauka a mahaifar sa garin Daura da...

Shugabancin Kano: Zan Binciki Bashin N241bn, Cewar Abba Kabir Ga Ganduje

0
Sabon Gwamnan Jihar Kano Abba Kabir Yusuf, ya sha alwashin gudanar da bincike a kan bashin da gwamnatin Abdullahi Umar Ganduje ta ciyo na...

Ina Atiku Ya Je A Ranar Rantsuwa?

0
Ɗan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP Atiku Abubakar,ya halarci bikin rantsar da Gwamna Ahmadu Umaru Fintiri amatsayin gwamnan jihar Adamawa a wa’adi na...
Call To Listen