Naira Ta Sake Faduwa Zuwa 803 Kan Kowa Ce Dalar Amurka
Darajar takardar Naira ta sake faduwa a kasuwannin musayarkudaden ketare a Nijeriya, bayan an canza duk Dalar Amurkaguda a kan Naira 803 a karshen...
Tinubu Zai Magance Rikicin Arewa Maso Yammacin Nijeriya – Shettima
Mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima, ya ce amfani dakarfin soji kadai ba zai magance matsalar ‘yan bindiga damasu garkuwa da mutane a yankin Arewa...
Shehun Borno Ya Bukaci Jama’Ar Jihar Borno Da Su Fito Rokon...
Sakamakon yadda ake fuskantar karancin ruwan sama a jiharBorno, Mai Martaba Shehun Borno Alhaji Abubakar IbnUmar Garbai Elkanemi, ya bukaci al’ummar musulmi a fadinjihar...
Ba Mu Za A Rabawa N70b Ba – Ƴan Majalisa
‘Yan majalisar tarayya sun musanta zargin cewa za a rabamasu Naira Biliyan 70 daga cikin Naira Biliyan 819 da su kasahale wa shugaban ƙasa.Da...
Zargin Tauye Haƙƙi: Kotu Ta Yi Watsi Da Ƙarar Kanu Kan...
Wata Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja, ta yi watsi da ƙararda Shugaban haramtacciyar ƙungiyar masu fafutukar kafaƙasar Biyafar Nnamdi Kanu ya shigar a...
Sojoji Sun Fatattaki ’Yan Bindiga A Filato
Rundunar Sojin Nijeriya, ta ce dakarun da aka tura garinMangu na Jihar Filato domin magance rikicin da ke faruwasun kashe wasu ‘yan bindiga da...
‘Yan Sanda Sun Kama Wani Mutum Bisa Zargin Sayar Da ‘Ya’Yansa...
Rundunar 'yan sanda ta jihar Rivers, ta kama wani mutum bisazargin sa da saida 'ya'yansa uku.Yayin da 'yan sanda ke gabatar da mutumin a...
Kotu Ta Bayar Da Umarnin Sakin Tsohon Kwamishinan Ganduje
Babbar kotun tarayya da ke Kano, ta bada umarnin a sakitsohon kwamishinan ayyuka na jihar Injiniya Idris WadaSaleh da ake zargi da almundahanar naira...
Gwamnonin Kudu Maso Gabas Da Shugabannin IGBO Na Shirin Ganawa Da...
Gwamnonin Kudu maso Gabas da sauran shugabannin kabilarIgbo na shirin ganawa da shugaba Tinubu a kan matsalarrashin tsaro a yankunan su kamar yadda Gwamna...
Gbajabiamila Zai Jagoranci Kwamitin Shugabannin Hukumomi
Shugaban kasa Bola Tinubu, ya nada Femi Gbajabiamila amatsayin jagoran kwamitin da aka dora wa alhakin cikegurbin shugabannin hukumomin gwamnatin tarayya da akarushe.Kwamitin dai,...
Ba Na Buƙatar Muƙami Kowane Iri – Bafarawa
Tsohon gwamnan jihar Sokoto Attahiru Dalhatu Bafarawa, yace babu wani muƙami da a yanzu ya ke nema a rayuwar sa.Bafarawa ya ce a yanzu...
Gwamna Dikko Ya Amince Da Bude Asusun Bai-Daya A Jihar Katsina
Gwamnan Jihar Katsina Malam Dikko Umar Radda, yaamince da fara amfani da asusun bai-daya domin tabbatar dagaskiya da adalci a ayyukan gwamnati.A kan wannan...
Kwararar Hamada: Gwanatin Tarayya Ta Dasa Itatuwa Sama Da Miliyan 10...
A ci-gaba da ƙoƙarin magance matsalar kwararowar hamada awasu jihohin ƙasar nan, Gwamnatin Tarayya ta hannunHukumar Kula da Matsalar Hamada ta Ƙasa ta dasa...
Tinubu Ya Fadawa Gwamnoni 36 Su Aiko Masa Sunayen Mutanen Da...
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ya yi kira gaGwamnonin jihohi su kai sunayen mutanen da su ka cancantaa ba mukamai.Rahotanni dai sun ruwaito cewa,...
Jam’Iyyar Labour Ta Buƙaci a Kori Shugaban INEC, Sannan A Gudanar...
An buƙaci a gaggauta korar Shugaban Hukumar Zaɓe MaiZaman Kan ta ta Kasa Farfesa Mahmood Yakubu, tare dagurfanar da shi gaban ƙuliya bisa rawar...
Matar Tinubu Ta Ba Wadanda Ambaliyar Trademore Ta Shafa Abuja N250,000
Uwargidan Shugaban Kasa Sanata Oluremi Tinubu, ta tallafama wadanda ambaliyar ruwa ta shafa a rukunin gidaje naTradeMore da ke Abuja da Naira dubu 250...
Matakai 12 Da Shugaba Tinubu Ya Dauka Na Wadata Nijeriya Da...
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ya bada umarnin maidaduk al’amurran da su ka jibinci samar da abinci a karkashinkulawar majalisar tsaro ta kasa.Ya ce...
Atiku Ya Soki Shirin Tinubu Na Bai Wa ‘Yan Nijeriya Tallafin...
Tsohon dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP AtikuAbubakar, ya zargi shirin shugaba Tinubu na raba wamagidanta naira dubu 8 har tsawon watanni shida...
Kotu Ta Kori Ƙarar Da EFCC Ta Shigar Kan Okorocha
Babbar kotun tarayya da ke Abuja, ta yi watsi da ƙarar dahukumar EFCC ta shigar a kan tuhumar tsohon gwamnanjihar Imo Sanata Rochas Okorocha...
Majalisar Dattawa Ta Amince Wa Tinubu Ya Ciyo Bashin $800m
Majalisar Dattawa ta amince da buƙatar shugaba Tinubu yakarɓo rancen dala miliyan 800 domin gudanar da shirin samarda tallafi ga masu ƙaramin ƙarfi a...


































































