Boko Haram: Sojoji Sun Kwashe Mazauna Garin Da Ake Zargin Boko...
Hukumar
Tsaro ta Sojin Nijeriya, ta umarci mazauna kauyen Jakana su gaggauta ficewa
daga garin gaba daya, biyo bayan yawaitar samun rahotannin cewa Boko Haram na
shiga...
Rikicin Zamfara: Kungiyar Masu Hakar Ma’adinai Ta Ce Za Su Ba...
Kungiyar
masu hakar ma’adinai ta Nijeriya, ta ce za ta ba gwamnatin tarayya hadin kai, dangane
da umurnin da ta bada na tsaida ayyukan hake-haken ma’adanai...
Zamfara: Rundunar Sojin Sama Ta Fara Atisayen ‘Operation Tsaftar Daji’
Rundunar
sojin sama ta Nijeriya, ta ce ta fara atisayen ‘Operation Tsaftar Daji’ domin
fatattakar ‘yan ta’adda a yankin arewa maso Yammacin Nijeriya, kamar yadda jami’in
rundunar...
Kwanton Bauna: Sojoji Sun Hallaka ‘Yan Boko Haram A Yobe
Sojojin Najeriya sun yi
nasarar hallaka mayakan Boko Haram da dama, a wani kwantan bauna da dakarun
suka yi musu a jihar Yobe a yammacin ranar...
Kare Kai: An Yi Dauki Ba Dadi Tsakanin ‘Yan Sa Kai...
Kare
Kai: An Yi Dauki Ba Dadi Tsakanin ‘Yan Sa Kai Da Masu Satar MutaneDa
alama matsalar tsaro a Najeriya ta fara kai talakawa bango matuka...
Hare-Haren Zamfara: ‘Yan Ta’adda Sun Kashe Mutane 3000 – Yari
Gwamnatin
jihar Zamfara ta ce akalla mutane dubu 3 da dari 5 da 26 ne suka mutu cikin
shekaru 5 da fara rikicin jihar da ya...
Inganta Tsaro: Buratai Ya Yi Alkawarin Inganta Rayuwar Sojin Nijeriya
Shugaban rundunar sojin kasa Janar Tukur Yusuf Buratai, ya ce babban burin sa shi ne ya ga ya inganta rayuwar jami’an sojin Nijeriya.Buratai ya...
Boko Haram: Sojoji Sun Bar Garin Borno Kan Barazanar Tsaro
Rahotanni na cewa, yanzu haka an janye rundunar sojojin Nijeriya daga garin Jakana da ke karamar hukumar Konduga ta jihar Borno, bayan an kwashe...
Arewa Maso Gabas: Majalisar Dattawa Ta Tabbatar Da Nadin Mukaman Buhari
Majalisar Dattata tabbatar da Manjo Janar Paul Tarfa mai ritaya da sauran zababbun ‘yan kwamitin habaka ci-gaban Arewa maso Gabas da shugaban kasa Muhammadu...
Rikicin Zamfara: Gwamnatin Tarayya Na Samun Bayanan Sirri – Garba Shehu
Mai magana da yawun Shugaban kasa Malam Garba Shehu, ya bayyana dalilin gwamnatin tarayya na dakatar da hakar ma’adinai a jihar Zamfara.Garba Shehu, ya...
Tsaka Mai Wuya: Kotu Ta Karbi Sabbin Shaidu A Kan Tuhumar...
Wata kotun tarayya da ke zama a Abuja, ta karbi karin wasu takardu a matsayin shaida, a ci-gaba da tuhumar zargin badakalar naira biliyan...
Harin Kakangi: Jami’an Yan Sanda Sun Kashe ‘Yan Bindiga 3 Yankin...
Rundunar ‘yan sanda ta jihar Kaduna, ta sanar da cewa jami’an ta sun hallaka wasu ‘yan bindiga uku da su ka kai hari a...
Tsaro: An Fara Siyasantar Da Kashe-Kashen Da Ke Aukuwa A Kaduna...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya ce babu wani lamari mai muhimmanci da gwamnatin sa ke fafutukar tabbatarwa a halin yanzu face kawo karshen ta’addanci,...
Amurka: Sakatariyar Tsaron Cikin Gida Ta Ajiye Aikinta
Sakatariyar
tsaron cikin gida ta Amurka, Kirstjen Nielsen wadda ta aiwatar da wasu daga
cikin tsare-tsaren shugaba Trump na hana bakin haure shiga Amurka ta ajiye
aiki.Ta
bayyana...
Libya: Rikicin Kasar Ya Haifar Da Fargaba A Duniya
Amurka
ta bukaci dakatar da matakan sojin da dakarun Khalifa Haftar suka kaddamar a
Libya domin karbe iko da birnin Tripoli, bayan kiran tsagaita wuta da...
Rwanda: Ana Zaman Makokin Kisan Kiyashin A Kasar
Kasar
Rwanda ta kaddamar da zaman makokin kwanaki 100 don tunawa da mutanen kasar
sama da dubu 800 da aka hallaka a kisan kiyashin da ya...
Yaki Da Ta’addanci: Ya Kamata Ayi Amfani Da Mafarauta – Sarki...
Mai
martana sarkin Kano, Muhammad Sanusi II, ya shawarci gwamnatin tarayya ta yi
amfani da mafarauta domin magance matsalar garkuwa da mutane a Arewacin Nijeriya.Sanusi,
ya ce...
Garkuwa Da Mutane: ‘Yan Bindiga Sun Sace Shugaban Hukumar Kashe Gobara...
Masu
garkuwa da mutane sun yi awon gaba da darektan hukumar kashe gobara a jihar
Legas, Rasaki Musibau, tare da wasu mutane 9.Rahotanni
sun bayyana cewar lamarin...
Zamfara: Jiragen Yaki Sun Yi Wa ‘Yan Bindiga Luguden Wuta
Rundunar
mayakan sojan sama ta Najeriya ta yi amfani da jiragen yaki wajen yi wa ‘yan
bindigar ruwan harsasai a mabuyar su dake dazukan jahar Zamfara.Mai
Magana...
Boko Haram: Mutane 3 Sun Mutu, 45 Sun Jikkata A Wani...
Wasu hare-haren kunar bakin-wake guda biyu sun yi sanadiyyar mutuwar wasu jami’an sa-kai biyu, da farar hula guda daya tare da jikkata wasu mutane...

































































