Sudan: Sabon Shugaban Mulki Soji Zai Kafa Gwamnatin Farar Hula
Sabuwar gwamnatin rikon
kwarya karkashin jagorancin Soji a Sudan ta yi alkawarin samar da gwamnatin
farar hula cikin kasa da shekaru biyu, bayan tattaunawa da bangaren...
Boko Haram: Rayukan Yara 432 Sun Salwanta A Arewa Maso Gabas...
Asusun kula da kananan
yara na ajalisar dinkin duniya UNICEF, ta bayyana da cewa ta'addancin Boko
Haram ya kassara yara 432 a yankin Arewa maso Gabashin...
Kare Aukuwar Haddura: Hukumar FRSC Ta Yi Gargadi Ga Masu...
Hukumar kare aukuwar
haddura kasa reshen jihar Zamfara ta gargadi masu zuwa shan maganin bindiga a
Zamfara su guji lodin da ya wuce kima domin gudan...
Iftila’i: Tankar Mai Ta Kone Mutane 10 A Jihar Gombe
Wata tankar mai ta
fashe a jihar Gombe, inda ta yi sanadiyyar rasa rayukan sama da mutane goma,
sannan ta kone motoci masu yawan gaskeWani...
Arewa Maso Gabas: Gwamnatin Buhari Za Ta Dawo Da Yan Chibok...
Yau ne aka cika shekaru
biyar da ‘yan kungiyar Boko-Haram suka yi awon gaba da yan matan makarantar sakandire
na garin Chibok da ke jihar Borno.Kungiyoyi...
Garkuwa Da Mutane: Amurka Ta Gargadi Amurkawa Akan Zuwa Najeriya
Kasar Amurka ta gargadi
'yan kasar ta su yi takatsantsan da zuwa Najeriya saboda yawaitar miyagun
laifuka da suka hada fashi da makami, satar motar, ta'addanci,...
Ana Fargabar Rasa Rayuka A Sabon Rikicin Tibi Da Jukun A...
Mutane da dama ne ake fargabar an rasa su a wani sabon rikici da ya barke tsakanin kabilun Tibi da Jukun, a yankin Wukari...
Sarakunan Zamfara Sun Kalubalanci Gwamnatin Najeriya
Majalisar Sarakunan Jihar Zamfara ta bukaci Ministan tsaro, Mansur Dan Ali, ya bayyana sunayen sarakunan da ya ce, suna hada baki da ‘yan bindiga...
Tsaro: Hukumar Sadarwa Ta NCC Ta Umarci A Yi Wa Masu...
Hukumar
sadarwa ta kasa NCC ta bada umurnin yin rajistar layin waya domin kiyaye
ayyukan batagari a Nijeriya.Shugaban
hukumar da ke kula da sashen masu ruwa...
Kididdiga: UNICEF Ta Ce ‘Yan Boko Haram Sun Sa Yara Sama...
Asusun
kula da kananan yara na majalisar dinkin duniya UNICEF ya ce, kimanin yara sama
dubu 3 da dari 500 ne ‘yan ta’adda suka tilastawa kai...
Harin Ta’Addanci: An Kashe Akalla Mutane 10 a Jihar Benue
A kalla mutane 10 su ka hallaka, a wani hari da aka kai kauyen Vaase da ke karamar hukumar Ukum ta jihar Benue.Wata majiya...
Takaddama: Tsohon Kakakin Kungiyar Boko Haram Ya Maka Hukumar DSS Kotu
Babbar Kotun tarayya da ke Abuja, ta tsaida 24 ga watan Mayu, a matsayin ranar da za ta saurari karar neman biyan diyya da...
Takaddama: Sarakunan Zamfara Sun Kalubalanci Ministan Tsaro Mansur Dan Ali
Sarakunan Zamfara sun kalubalanci ministan tsaro Mansur Dan Ali, da ya bayyana sunayen sarakunan da ya ce su na hada baki da ‘yan ta’addan...
Yaki Da Ta’Addanci: ‘Yan Sanda Sun Kama Mutane 46 a Jihar...
Rundunar ‘yan sandan Nijeriya, ta ce ta yi nasarar kama masu fashi da kisa da kuma satar mutane 46 tare da hallaka wasu 10...
Martani: Rundunar Sojin Sama Ta Bukaci a Gabatar Da Shaidar Ta...
Rundunar sojin sama ta Nijeriya, ta bukaci duk wanda ke da shaidar da ke nuna cewa sun kashe mutanen da ba ‘yan ta’adda a...
Ta’addanci” Majalisar Wakilai Ta Ba Buhari Wa’Adin Sa’o’i 48 Ya Yi...
Majalisar wakilai ta ba shugaba Muahammadu Buhari wa’adin sa’o’i 48 ya yi wa ‘yan Nijeriya jawabi a kan shirin da ya ke da shi...
Neman Mafita: Matsalar Zamfara Ta Fi Karfin Jami’an Tsaro Kadai –...
Dan
majalisar dattawa Sanata Kabiru Marafa, ya ce jami’an tsaron Nijeriya kadai ba
za su iya magance matsalar tsaron da ta addabi jihar Zamfara ba.Sanata
Kabiru Marafa,...
Difilomasiyya: ‘Yan Nijeriya 446 Ke Daure A Gidajen Yarin Kasar Dubai...
Gwamnatin
tarayya ta ce, yanzu haka ‘yan Nijeriya 446 ke tsare a gidajen yarin kasar
Hadaddiyar Daular Larabwa bisa aikata laifuffukan da ke da nasaba da...
Matakan Tsaro: Buhari Ya Umurci Shugabannin Tsaro Su Yi Aikin Ba...
Rahotanni
na cewa, Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya umarci hukumomin tsaro cewa kada su
rangwanta wa duk masu haifar da ta’addanci a jihar Zamfara da kewayen...
Umurnin Gwamnati: ‘Yan Sanda Sun Rufe Wurin Hakar Ma’adanai A Jihar...
Rundunar
‘yan sanda ta jihar Kano, ta rufe wurin hakar ma’adanai da ke Rimi a cikin
karamar hukumar Sumaila domin tabbatar da umarnin da gwamnatin tarayya...


































































