24.1 C
Kaduna
Thursday, April 30, 2026
Advertisement

Labaru

Home Labaru Page 275
Labaru
Hukumar Zabe Mai Zaman Kan Ta kasa, INEC

Zaben Kano: Hukumar Zabe Ta Ba Ganduje Da ‘Yan Majalisa Shahadar...

0
Hukumar zabe mai zaman kan ta ta kasa INEC, ta ba zababben gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje da mataimakin sa Nasiru Yusuf Gawuna da zababbun...

Magance Talauci: Za A Sama Wa Matasa 60,000 Aiki A Karkashin...

0
Kwamitin zartarwa na gwamnatin tarayya, ya amince da fara wani wani sabon tsari da zai samar da aikin yi ga matasan Nijeriya da ke tsakanin shekaru...

Ta’addanci: An Yi Ba-Ta-Kashi Tsakanin ‘Yansanda Da ‘Yan Bindiga A Kaduna

0
Rayuwar wani jami’in dansanda ta salwanta, yayin wata musayar wuta da aka kwashi tsawon lokaci ana yi tsakanin wasu gungun ‘yan bindiga da su ka kai...
Moji Adeyeye, Shugabar Hukumar

Kandako: Jabun Maganin Kwalara Ya Karade Kasuwannin Nijeriya – NAFDAC

0
Hukumar Kula da Ingancin Abinci da Magungunan ta kasa NAFDAC, ta yi kira ga mutane da ma’aikatan kiwon lafiya a maida hankali a kuma kula, domin...
Shugaba Muhammadu Buhari

Gargadi: Shugaba Buhari Ya Ja Hankalin Masu Fatauci Zuwa Saudiyya

0
Gwamnatin tarayya, ta bayyana damuwa a kan adadin ‘yan Nijeriya da ke zaman jiran hukunci da wadanda aka zartar masu da hukuncin kisa a kasar Saudiya...
Sanata Ali Ndume, Dan Majalisar Dattawa

Shugabancin Majalisa: Sanata Ndume Ya Yi Biris Da Umurnin Jam’iyyar APC

0
Dan majalisar dattawa Sanata Ali Ndume, ya yi watsi da umarnin da shugabannin jam’iyyar APC su ka bada, cewa Sanata Ahmed Lawan ne zai zama Shugaban Majalisar...
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari

Kisan Kolade: Shugaba Buhari Ya Ce Za A Hukunta ‘Yan Sandan...

0
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya ba da tabbacin cewa gwamnati za ta dauki kwakkwaran mataki a kan ‘yan sandan da su ka kashe Kolade Johnson.Buhari ya bayyana...
Farfesa Yemi Osinbajo, Mataimakin Shugaban Kasa

Tattalin Arziki: Nijeriya Na Daya Daga Cikin Kasashen Da Ba A...

0
Mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo, ya ce Nijeriya ta na daya daga cikin kasashen da ba a bin su bashi da yawa a fadin duniyaFarfesa Yemi...

Romon Dimokradiyya: Za A Gabatar Da Kudurin Magance Talauci A N-Jeriya

0
Romon Dimokradiyya: Za A Gabatar Da Kudurin Magance Talauci A N-JeriyaA wani yunkuri na inganta rayuwar talaka, gwamnatin tarayya ta bayyana kudurin ta na gabatar da...
Hukumar Zabe Mai Zaman Kan Ta kasa, INEC

Takaddama: Kotun Koli Ce Za Ta Fayyace Makomar APC A Jihar...

0
Hukumar Zabe mai zaman kan ta ta kasa INEC, ta ce za ta saurari sakamakon hukuncin kotun koli ta Nijeriya, kafin daukar mataki na gaba a...

Siyasar Aljeriya: Bouteflika Ya Sauka Daga Mukamin Sa Na Kujerar Shugaban...

0
Hukumomin kasar Aljeriya sun bada sanarwar yin murabus din shugaban kasar Abdul’aziz Bouteflika wanda ya sha fama da rashin lafiya tsawan lokaci. Sanarwar hakan na zuwa ne...

Rashin Takardu: Kotu Ta Yi Watsi Da Takarar Sanata Adeleke Na...

0
Mai shari’a Usman Musa na babbar kotun Bwari da ke Abuja ya yi watsi da zaben Sanata Ademola Adeleke a matsayin dan takarar jam’iyyar PDP a...

Bincike: ICPC Ta Fara Bibiyar Yadda ‘Yan Majalisu Ke Kashe Kudaden...

0
Hukumar yaki da masu yiwa tattalin zarkin kasa zagon kasa ICPC ta ce ta fara bincike domin gano yadda ‘yan majalisu da ‘yan kwangila ke kashe...

Majalisa Ta 9: Ndume Ya Yi Watsi Da Bukatar APC Na...

0
Dan majalisar dattawa mai wakiltar mazabar Borno ta kudu a zauran majalisar dattawa Ali Ndume ya ce zai yi watsi da maganar shugaban jam’iyyar APC na...

Rantsar Da Macky Sall: Shugaba Buhari Ya Dawo Gida Nijeriya Daga...

0
Shugaba Muhammadu Buhari ya dawo gida Nijeriya bayan ya halarci taron bikin rantsar da shugaban kasan Senegal Macky Sall karo na biyu bayan ya sake lashe...

Rashawa: Kotu Ta Sa 29 Ga Watan Afrilu Domin Fara Sauraran...

0
Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta sanya ranar 29 ga watan Afrilu don fara sauraron karar da aka shigar da Sambo Dasuki da Bashir...

Rikicin Kabilanci: ‘Yan Sanda Sun Kama Mutane 7 Da Ake Zargi...

0
Rundunar ‘yan sandan jihar Kwara ta ce ta kama mutane 7 da ta ke zargi da hannu a hargitsin da ya faru a tsakanin wasu al’umomi...

Tashin Gobara: An Shawarci Gwamnati Ta Samar Da Cibiyoyin Kashe Gobara...

0
Daraktan hukumar kashe gobara ta jihar Kwara Abdulwaheed Yakub ya roki gwamnatin tarayya ta kafa cibiyoyin kashe gobara irin na zamani a kowace karamar hukuma da...

Tallafi: Japan Ta Ba Nijeriya Taimako Kudade Don Farfado Da Yankin...

0
Gwamnatin kasar Japan ta tallafa wa Nijeriya da kyautar kudi dala miliyan daya da dubu dari biyar domin sake gina yankin Arewa maso gabas da ayyukan...

Yaki Da Ta’addanci: Sojojin Sama Sun Tarwatsa Sansanin Boko Haram A...

0
Rundunar sojojin sama ta Nijeriya ta ce ta samu nasarar kai samame a mafakar ‘yan kungiyar Boko Haram da suka yi muba’yi’a da bangaren masu ikirarin...
Call To Listen