Dara Ta Ci Gida: ‘Yan Bindiga Sun Sace Jami’in KASTELEA A...
Wasu gungun ‘yan bindiga sun yi awon gaba da jami’in hukumar kula da ababen hawa ta jihar Kaduna KASTELEA, mai suna PMA II Hamza...
Fashi: ‘Yan Daba Sun Tada Hatsaniya A Wasu Sassan Jihar Saboda...
Hayaniya
ta barke a wasu sassam jihar Legas sakamakon matakin da gwamnatin tarayya ta
dauka na tsaiwaita dokar zaman gida a jihohin Legas da Ogun da...
Tsaro: Hukumar Tsaro Ta Civil Deffence Ta Fara Daukar Sabbin Ma’aikata
Ma’aikatar
cikin gida ta Nijeriya na sanar da musamman matasa cewa, ta fara karbar
takardun masu sha’awar aiki a hukumar tsaro ta farin kaya Civil Defence.Rukunin
farko...
Sojin Sama Sun Kashe ‘Yan Bindiga 400 A Zamfara Da Katsina
Hedkwatar tsaro ta Nijeriya ta ce rundunar Operation Hadarin Daji ta halaka sama da ‘yan bindiga 200 a jihohin Zamfara da Katsina.Shugaban sashen yada...
Ta’addanci: Tubabbun ‘Yan Bindiga A Jihar Katsina Sun Fasa Kwai
Tubabbun
‘yan bindiga a jihar Katsina, sun sanar da gwamnan jihar Aminu Bello Masari
cewa, wasu daga cikin jami’an ‘yan sanda da soji ne ke rura...
Fadar Shugaban Kasa Ta Karyata Zancen Karin Auren Shugaba Buhari
Mai taimaka wa shugaban kasa ta fuskar yada labarai Femi Adesina, ya yi watsi da rade-radin cewa shugaban kasa Muhammadu Buhari zai auri ministar...
Tona Asiri- Rashin Gaskiya Ne Ya Hana Aikin Wuta A Mambila...
Ministan
lantarki Injiniya Sale Mamman, ya ce nan bada jimawa bane za a fara aikin
tashar lantarki ta Mambila dake jihar Taraba, sabanin maganganun da ake...
Buhari zai ciwo bashin tiriliyan 3.2 don yakar COVID-19
Najeriya za ta ciwo bashin fiye da dala biliyan 7, kimanin naira tiriliyan 3.2 kenan, domin farfado da tattalin arzikin kasar da annobar cutar...
Jagoranci Na Gari: Shugaban Kasar Chadi Ya Shiga Dajin Sambisa
Sojojin kasar Chadi sun
kama wasu makamai masu dumbin yawa a wata maboya da ake kyautata zaton rumbun
ajiyar makaman mayakan kungiyar kungiyar Boko Haram ne...
Sarautar Kano: Sarkin Bichi Ya Bukaci Kanawa Su Rungumi Abinda Allah...
Sabon
sarkin Bichi mai martaba alhaji Aminu Ado Bayero ,ya ce ya kwana da sanin cewa
masarautar Kano na taimakawa wajen hada kan al'umma, domin haka...
Kuskure: Jirgin Yakin Nijeriya Ya Yi Wa Kananan Yara Aman Wuta...
Akalla
mutane 17 ne suka rasa rayukan su dai-dai lokacin da jirgin yakin Nijeriya ya yi masu jefa wuta
bisa kuskure a yakin Sakotoku da ke...
Karar Kwana: Tsawa Ta Halaka Mutane 7 A Garin Yola
Hukumar bayar da agajin
gaggawa ta Najeriya NEMA ta tabbatar da mutuwar wasu mutane bakwai sanadiyar
wata tsawa ta ta afku a birnin Yola.Shugaban hukumar...
Masarautar Kano: An Ba Aminu Ado Bayero Sarautar Bichi
Wasu majiyoyi daga gidan sarautar Kano da kuma gwamnatin jihar, sun tabbatar wa manema labarai cewa Gwamnan Abdullahi Umar Ganduje ya ba Aminu Ado...
Yadda Aka Kwato Mataimakin Gwamna A Hannun ‘Yan Bindiga
Hukumar
tsaro ta farar hula a jihar Nasarawa, ta yi nasarar kwato wasu mutane bakwai da
barayi su ka yi garkuwa da su a makon da...
Abba Kyari: Tarihin Rayuwar Shugaban Ma’aikatan Buhari
Malam Abba Kyari na daga cikin kusoshin gwamanti masu fada a ji a gwamantin Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari.Abba Kyari yana daga cikin mutum 17...
Sabon Tsarin Albashi: Gwamnatin Tarayya Ta Kaddamar Da Kwamitin Samar Da...
Gwamnatin
tarayya ta kaddamar da kwamiti mai mutane 22 tare da bas hi wata guda ya tabbatar
an biya ma’aikata sabon tsarin biyan albashi.Sakataren
gwamnatin tarayya...
Babu Kudin Sayo Abinci Dole Manoma Su Koma Noma-Buhari
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bukaci manoman Nijeriya su zage damtse wajen noma a wannan shekarar domin gwamnati ba ta da kudin shigo da...
SABON HARI: ‘Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 7 A Jihar Katsina
Rahotanni daga jihar Katsina na cewa, akalla mutane bakwai sun rasa rayukan su, bayan wani mumunan hari da ‘yan bindiga su ka kai a...
Wata Sabuwa: Cudanya Da Turawa Yasa Hausar Mu Ba Ta Nuna...
‘Yar
shugaban Kasa Zahra Buhari, ta bayyana wa taron bikin karrama wadanda su ka yi
nasara a gasar Hikayata ta BBC Hausa da aka yi a...
Sheikh Dahiru Usman Bauchi Ya Ziyarci Fadar Sarkin Kano
A Larabar nan ne dai babban malamin musuluncin nan Sheikh Dahiru Usaman Bauchi ya ziyarci fadar Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II.Bayan gabatar da ziyarar...

































































