36.5 C
Kaduna
Sunday, January 18, 2026
Advertisement

Labaru

Home Labaru Page 277
Labaru
Isa Ashiru Kudan, Dan Takarar Kujerar Gwamnan Jihar Kaduna Na jam’iyyar PDP

Zaben Kaduna: Isa Ashiru Ya Na Kalubalantar Nasarar APC A Kotu

0
Dan takarar kujerar gwamnan jihar Kaduna na jam’iyyar PDP Isa Ashiru Kudan, ya ce ya na nan a kan bakan sa na karbo ‘yancin nasarar sa...
Sanata Ahmad Lawan

Dambarwa: Gwamnoni Sun Shige Wa Sanata Lawan Gaba A Shugabancin Majalisar...

0
Gwamnonin jam’iyyar APC sun fara gwagwarmaya, domin shige wa Sanata Ahmad Lawan gaba wajen ganin ya zama Shugaban majalisar dattawa.Wasu daga cikin su sun gana a...
Sanata Ali Ndume

Shugabancin Majalisa: Mutanen Borno Na Tare Da Sanata Ndume – Jigon...

0
Jagoran kungiyar yakin neman zaben shugaba Muhammadu Buhari da Osinbajo Usman Ibrahim, ya bukaci Sanata Ali Ndume cewa kada ya janye daga takarar kujerar shugabancin majalisar dattawa.Kamar yadda...
Sanata Kabiru Marafa

Siyasar Zamfara: Yari Ya Yi Gaugawan Neman Gafarar Allah – Marafa

0
Sanata Kabiru Marafa, ya ce Gwamna Abdulaziz Yari ya yi sabon Allah, sakamakon cewa jam’iyyar APC ta gudanar da zaben fidda-gwani a jihar Zamfara.Da ya ke amsa...

Daukar Aiki: Kungiyar Dalibai Ta Kasa Ta Yi Fatali Da Sharuddan...

0
Kungiyar Daliban Jami’o’i ta Kasa NANS, ta yi fatali, tare da yin Allah-wadai da tsarin da kamfanin Man Fetur na NNPC ya bi wajen daukar sabbin...

Ta’addanci: ‘Yan Bindiga Sun Kashe Manoma Da Dama A Jihar Zamfara

0
Wasu ‘yan bindiga da ake kyautata zaton masu satar shanu da garkuwa da jama’a ne, sun kashe akalla manoma 10 a jihar Zamfara kamar yadda majiyar...
Sanata Bukola Saraki, Shugaban Majalisar Dattawa

Yaki Da Rashawa: Muna Jiran Buhari Ya Kawo Sunan Wanda Zai...

0
Shugaban majalisar dattawa Sanata Bukola Saraki, ya ce har yanzu hukumar yaki da cin hanci da rashawa EFCC ba ta da tsayayyen shugaba, saboda gwamnatin Buhari...
Farfesa Yemi Osinbajo, Mataimakin Shugaban Kasa

Hatsarin Jirgi: Da Na Mutu Da Mutane Da Dama Sun Shiga...

0
Mataimakin Shugaban Kasa Farfesa Yemi Osinbajo, ya ce in da ya hadu da ajalin sa yayin da ya yi hatsarin jirgi sama, da wadanda aka dora...
Call To Listen