‘Yan Majalisar Tarayya Na Son a Yi Bincike Kan Dala Biliyan...
Majalisar dokoki ta tarayya, ta nemi da a gudanar da bincikenƙwaƙƙwaf bayan wani rahoton ta ya gano cewa an kashe samada dala biliyan 25...
Annoba: Cutar Kwalara Ta Kashe Mutum 479 A Jihohi 18
Hukumar dakile bazuwar cututtuka ta kasa wato NCDC ta bayyana cewa kawo yanzu mutum 19,305 ne suka kamu da cutar kwalara a jihohin 18...
Yaki Da Ta’addanci: Za Mu Ba Zamfara Karin Kudade – Majalisar...
Shugaban Majalisar Wakilai Femi Gbajabiamila ya yi alkawarin samar wa jihar Zamfara karin tallafi a kasafin kudin shekara ta 2019, don samun kudin kara...
Babu Wanda Ya Sauya Sheka Zuwa PDP – APC
Jam‘iyyar APC reshen jihar Kwara ta karyata rahotannin da ke cewa, ‘ya’yan jamiyyar dubu 10 sun sauya sheka zuwa jam’iyyar PDP.Mai Magana da yawun...
Samun Gurbin Karatu: Shugaban Neco Ya Ce Bai Kamata Turanci Da...
Shugaban Hukumar Shirya Jarabawa ta Kasa (NECO), Farfesa Ibrahim Dantani Wushishi ya yi kira da a daina amfani da tsarin tilasta samun sakamako a...
Shugaban NIS Ya Sake Gargadin Marasa Gaskiya A Kan Harkokin Fasfo
Shugaban Hukumar Kula da Shige da Fice ta Kasa Idris Isah Jere, ya sake gargadin masu tatsar mutane kudi a ofisoshin fasfo, ya na...
Shugabancin NISTF: Kungiyar Kwadago Ta Fara Zanga-Zangar Game – Gari
Kungiyar
Kwadago ta Kasa NLC, ta bada sanarwar fara yajin aiki tun daga ranar Litinin 13
ga watan Mayu na shekara ta 2019.Yajin
aikin dai ya bijiro...
Hawan Daushe A Kano: Shugaban Kasar Guenea Ya Halarci Taron
Masarautar
Kano a Najeriya ta shirya kasaitaccen Hawan Daushe tare da halartar shugaban kasar
Guinee Conakry Alpha Conde.Alpha
Conde, Wanda ya gudanar da sallar idi a garin...
Sarauta Kano : Abin Da Ya Sa Muke Son Yi Wa...
A mako mai zuwa ne ake sa ran majalisar dokoki ta jihar Kano za ta dauki matsaya a kan bukatar da gwamna Abdullahi Umar...
Shugabanci: Tinubu Ya Taka Rawar Gani Sosai-Buhari
Tsohon Shugaban Kasa, Muhammadu Buhari, ya ce magajinsa, shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, na taka rawar gani sosai tun bayan hawansa mulki watanni tara...
Tozarta Ekweremadu: Dole Sai An Rika Taka Wa Kungiyar IPOB Birki...
Harin
da ‘yan kungiyar rajin kafa kasar Biafra su ka kai wa Sanata Ike Ekweremadu a kasar
Jamus babban laifi ne kuma ta’addanci ne kamar yadda...
Korafin Zabe: Lauyoyin Atiku Sun Ce INEC Ta Ki Bin Umarnin...
Lauyoyin
da ke kare Atiku Abubakar da Peter Obi a kotun sauraron karar zabe, sun koka da
yadda hukumar zabe ta ki bada kayan da aka...
Kammala Aiki: Masari Ya Sallami Mahukunta Hukumar Kula Da Maniyyata Ta...
Gwamnan
jihar Katsina Aminu Bello Masari, ya amince da rushe kwamitin gudanarwa na
hukumar kula da walwalar maniyyata ta jihar ba tare da wani bata lokaci...
Yakin Ukraine: An Sako Wasu ‘Yan Nijeriya 13 Da Aka Kama...
Hukumomin ƙasar Poland, sun sako ‘yan Nijeriya 13 daga cikin 19 da ke tsare a sansanonin tsare ‘yan gudun hijira na ƙasar, bayan yaƙi...
Jami’an SARS Ta Kama ‘Yan Ta’adda Da Makudan Kudi A Jihar...
Jami’an
rundunar ‘yan sanda ta ta SARS a jihar Sokoto, sun samu kudade da yawan su ya
kai naira miliyan goma da manyan bindigogi kirar AK47...
Rashin Tsaro: Kotun Sauraren Kararrakin Zabe Ta Sauya Matsuguni Daga Zamfara
Kotun sauraron korafe-korafen zaben gwamna da ‘yan majalisar
dokoki da aka kafa a birnin Gusau na jihar Zamfara, ta koma Abuja saboda dalilai
na tsaro kamar...
Tinubu Bai Bude Iyakokin Nijeriya Ba -Kwastam
Hukumar Hana Fasa Kauri ta Kasa, ta ce har yanzu shugabaTinubu bai sake bude dukkan iyakokin Nijeriya da tsohuwargwamnatin Buhari ta rufe ba.Idan dai...
Alhani: Sarkin Kano Na 14 Ya Bayyana Kyakykyawar Alakar Dake Tasanin...
Sarkin Kano na 14, Muhammadu Sanusi II, ya bayyana yadda tsohon shugaban bankin Access, Herbert Wigwe ya ba shi gudunmowa a lokacin da aka...
Difilomasiyya: Gwamnatin Nijeriya Ta Musanta Yunkurin Rufe Ofisoshin Jakadancin Ta
Gwamnatin Nijeriya ta musanta rahotonnin da ke cewa
za ta rufe wasu ofisoshin jakadancin ta 80 daga cikin 110 da ta ke da su a
kasashen...
Lafiya: Cutar Tamowa Na Barazana Ga Mutum Miliyan 13 A Gabashin...
Akalla mutum miliyan 13 na fuskantar barazanar kamuwa da cutar tamowa a kasashen Somaliya da Habasha da kuma Kenya a cikin ’yan watanni masu...


































































