Aisha Buhari Ta Karbi Bakuncin Takwarorinta A Abuja
An buɗe taron ƙoli na ƙungiyar Matan Shugabannin ƙasashen Afirka a nan babban Birnin Tarayya Abuja.Uwargidan shugaban Najeriya kuma mai masaukin baƙi, Aisha Buhari...
Amurka Za Ta Taimaka Wa Nijeriya Shawo Kan Matsalar Tsaro
Kasashen Amurka da Nijeriya, sun sa hannu a kan yarjejeniyar aiki tare a bangarori da dama, inda Amurka ta yi alkawarin taimaka wa Nijeriya...
Amurka Ta Cire Nijeriya Daga Jerin Kasashen Da Ke Hana Addini
Kasar Amurka ta sa sunan Rasha a jerin kasashen duniya da ke hana jama’a gudanar da ’yancin addinin da su ke so, yayin da...
Saudiyya Ta Ba ‘Yan Cirani Daman Zama ‘Yan Kasa
Saudiyya ta ba da izinin zama ɗan ƙasa ga ƴan ƙasar waje da dama da aka bayyana a matsayin mutanen da suka nuna kwazo...
Buhari Zai Gana Da Sakataren Harkokin Wajen Amurka Kan Makamashi
Sakataren Harkokin Wajen Amurka Antony Blinken zai kawo ziyara Najeriya da Kenya daga 15 zuwa 20 ga watan Nuwamba.Ofishin Harkokin Wajen Amurka ya ce...
Farar Fata Na Karshe Da Ya Shugabanci Afirka Ta Kudu Ya...
FW de Klerk, tsohon shugaban Afirka Ta Kudu kuma farar fata na karshe da ya jagoranci kasar, ya mutu yana da shekaru 85.Mr de...
Karancin Direbobin Manyan Motoci A UK
An yi kiyasin cewa akwai karancin direbobin manyan motoci fiye da Dubu100 a Burtaniya, lamarin da ke janyo .Matsalar rarraba kaya a cikin kasar...
Siyasar Kasar Gambia
A ranar 4 ga watan Disamba 'Yan Gambia zasu yi zaben Shugaban Kasa . Hakan na zuwa ne kuma yayinda aka sake jinkirta fitarda...
Babban Limamin Masallacin Ka’aba Sheikh Sudais Ya Ƙaddamar Da Na’urar Feshin...
Shugaban manyan masallatai biyu mafiya daraja dake kasar Saudiyya Sheikh Abdulrahman Al-Sudais ya ƙaddamar da wata na'ura mai feshin maganin kashe ƙwayoyin cuta a...
Harin Uganda: Shugaba Museveni Ya Ce Akwai Yiwuwar Na Ta’addanci Ne
Shugaban Uganda Yoweri Museveni ya siffanta harin bam da ya kashe mutum ɗaya a Kampala babban birnin ƙasar da cewa akwai yiwuwar na ta’addanci...
Angela Merkel Ta Ja Hankalin Mata A Jamus
Shugabar gwamnatin Jamus mai barin gado, Angela Merkel, ta nuna bukatar mata a Jamus su kara shiga cikin harkokin siyasa, musamman ma shiga a...
Kotun ECOWAS Ta Umarci Gwamnatin Nijar Ta Biya Iyalan Ba’Are Mainasara...
Kotun ECOWAS ta umarci gwamnatin Jamhuriyar Nijar ta biya CFA 7,564,250 ga iyalan tsohon shugaban kasar na mulkin soji, Janar Ibrahim Ba’are Mainasara, wanda...
Ambaliya: Mutum 25 Sun Mutu A Indiya
Sojoji da jami'an agaji na kokarin ceton jama'ar da suka makale sakamakon ambaliyar ruwa gami da zabtarewar kasa da suka halaka kimanin mutum 25...
Adawa Da Dimokaradiyya: Masu Zanga-Zanga Sun Buƙaci Sojoji Su Yi Juyin...
Masu adawa da yunƙurin dawo da tsarin dimokuraɗiyya a Sudan sun fito saman titunan Khartoum a ranar Asabar suna zanga-zangar neman sojoji su ƙwace...
Makomar Najeriya: Kingibe Ya Bukaci Tattaunawa
Jakadan Najeriya na musamman a Yankin Tafkin Chadi Ambasada Babagana Kingibe, ya ce ana iya tattauna makomar Najeriya sakamakon barakar da ake samu daga...
Wani Mahari Ya Kashe Dan Majalisa A Birtaniya
Wani matashi dauke da wuka, ya hallaka wani dan majalisar Birtaniya dan jam'iyyar Conservative ta Firaminista Boris Johnson, a wani harin da aka kai...
Barazanar China: Taiwan Ta Sha Alwashin Kare Kan Ta
Shugabar Taiwan Tsai Ing-wen ta mayar da martani kan jawabin Shugaba Xi Jinping na China, wanda a ranar Asabar ya yi gargadin cewa tsubirin...
Afghanistan: ‘Ya’ya Mata Sun Fara Zuwa Makarantun Sakandare
Rahotanni daga kasar Afghanistan na cewa ‘yan mata sun koma wasu makarantun sakandare a lardin arewacin kasar, sai dai kamar yadda wasu jami’an Taliban...
Samar Da Zaman Lafiya: A Shirye Na Ke Na Taimakawa Kasar...
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya ce a ko da yaushe Najeriya a shirye take ta ba Jamhuriyar Sudan ta Kudu taimako domin samun kwanciyar...
Zanga-Zanga a Bamako: Shirin Kawo Sojojin Haya Na Rasha Ya Tayar...
Ana ci gaba da zama cikin fargaba a faɗin duniya game da tattaunawar da kasar Mali ke yi da wani kamfani mai zaman kansa...


































































