Advertisement

Labarun Ketare

Home Labaru Labarun Ketare Page 7
Labarun Ketare

Ketare: Shirin Kawo Sojojin Haya Na Rasha Ya Tayar Da Hankali...

0
Masu zanga-zanga a Bamako, babban birnin Mali sun ɗaga tutar Rasha lokacin wata zanga-zangar nuna ƙin jinin Faransa a watan Mayu.Akwai babbar fargaba a...

Shawara: Buhari Ya Bukaci Shugaban Habasha Ya Tabbatar Da Zaman Lafiya...

0
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya yi kira ga shugaban Habasha Abiy Ahmed, da ya ci gaba da lalubo hanyoyin tabbatar da zaman lafiya a...

Haɗarin Jirgin Sama: Mutum Takwas Sun Mutu A Milan

0
Wani ƙaramin jirgi ya faɗa cikin wani gini a birnin Milan inda dukacin mutane takwas da ke cikin jirgin suka mutu.Jirgin ya tashi ne...

Bikin Rantsar Da Firaminista: Shugaba Buhari Ya Isa Kasar Habasha

0
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya isa kasar Habasha domin halartar bikin rantsar da firaminista Abiy Ahmed a sabon wa’adi na biyu da zai gudana...

Zaben Magajin Merkel: Jamusawa Sun Kada Kuri’a

0
Miliyoyin Jamusawa sun jefa kuri'a a zaben Jamus da ke kawo karshen shugabancin gwamnatin kasar da Angela Merkel ta shafe shekaru da dama tana...

Nasara: Jami’an Tsaro Sun Fara Samun Bayanan Sirri Daga ‘Yan Kasa...

0
Rundunar hadin gwiwar G5 Sahel ta sanar da samun nasarar kama wasu ‘yan ta’adda sama da 10 a yankin iyakokin kasashen Nijer, Burkina, Faso...

Zaben ‘Yan Majalisa: Jam’Iyyar Putin Na Dab Da Yin Nasara A...

0
Aski ya zo gaban goshi dangane da zaben kasa da ake yi a Rasha a rana ta uku kuma ta karshe da ake zaben...

Yarjejeniyar Tsaro: Hukumomi A Mali Sun Maida Martani Da Kakkausar Murya

0
Hukumomin Mali sun mayar da martani da kakkausan lafazi kan kasashen da ke zargin su da neman kulla yarjejeniyar tsaro dan dauko sojojin hayar...

Difilomasiyya: Miji Ya Harbe Matar Sa ‘Yar Nijeriya A Italiya

0
Gwamnatin tarayya, ta nemi a yi cikakken bincike a kan musabbabin kashe wata matar aure ‘yar Nijeriya mai suna Rita Amenze da mijin ta...

Majalisar Dinkin Duniya Za Ta Sanya Kyamara A Tashar Nukiliyar Iran

0
Kasar Iran ta amince da Majalisar Dinkin Duniya ta dasa kyamara a tashar Nukiliyarta, don nadar bayanan abubuwan da ke faruwa.Ci gaban na zuwa...

Daruruwa Sun Yi Zanga-Zangar Adawa Da Gwamnatin Sojin Chadi

0
Daruruwan mutane sun fita zanga-zangar adawa da gwamnatin mulkin sojin Chadi a birnin N’Djamena, yayin da ake ci-gaba da zaman tankiya a kasar, biyo...

Saudiyya Ta Yi Magana Kan Gwamnatin Taliban

0
Saudiyya ta ce, tana fatan gwamnatin riƙo a Afghanistan za ta taimaka wajen tabbatar da zaman lafiya da kwanciyar hankali, tare da kawo ƙarshen...

Juyin Mulkin Guinea: Sojoji Sun Saki Fursunonin Siyasa

0
Sojojin da suka yi juyin mulki a Guinea ranar Lahadi sun saki aƙalla fursunonin siyasa 79 da gwamnatin da suka kifar. Yan siyasar na...

Gabas Ta Tsakiya: Taliban Ta Kafa Sabuwar Gwamnati A Afghanistan

0
Kungiyar Taliban ta sanar da kafa sabuwar gwamnati a kasar Afghanistan wacce za ta kasance karkashin jagorancin Mohammad Hasan Akhund.Abdul Ghani Baradar kuma shi...

Juyin Mulki: Tun Farko An Gargadi Shugaba Conde Kan Batun Ta-Zarcensa...

0
Tsohon wakilin na musamman ga Babban Sakataren Majalisar Dikin Duniya, Mohamed Ibn Chambas ya nuna takaicinsa bisa juyin mulkin da sojoji suka yi a...

Kasar Habasha: Sojoji Sun Yi Ikirarin Kasashen ‘Yan Tawaye Sama...

0
Rundanar Sojin Habasha tayi ikrarin kashe Yan tawayen TPLF dake Yankin Tigray sama da dubu 5 a fafatawar da suke ci gaba da yi...

Kasar Guinea: Najeriya Ta Yi Allah Wadai Da Juyin Mulki

0
Gwamnatin tarayya ta yi kira ga sojojin kasar Guinea da suka yi ikirarin kifar da gwamnatin Shugaba Alpha Conde da su yi maza su...

Rikicin Afghanistan: Shugaba Biden Da Taliban Kowa Na Cewa Ya Yi...

0
Shugaba Joe Biden na Amurka ya kara kafewa kai da fata wajen kaare matakin da ya dauka na kawo karshen shekaru 20 da Amurka...

Afghanistan: Taliban Ta Yi Bikin Ficewar Amurka

0
Mayakan Taliban sun yi bikin murnar karbe iko da gwamnatin Afghanistan baki daya bayan Amurka ta kammala ficewa daga kasar a yau Talata, inda...

Siyasar Kenya: William Ruto Na Son Zama Shugaban Kasa

0
Mataimakin shugaban kasar Kenya William Ruto ya bulo da salon neman amincewar masu kada kuri'a a zaben da za a yi a kasar a...
Call To Listen