22.2 C
Kaduna, Nigeria
Sunday, November 17, 2019

Labarun Ketare

Home Labaru Labarun Ketare Page 5
Labarun Ketare

Shugaban Sashen Fikira Na Sudan Ya Yi Murabus

Shugaban rikon kwarya na Sudan ya sanar da ajiye mukaminsa a asabar dinnan kwana guda bayan shugaban rikon kwaryar da ya maye gurbin shugaba...

Juyin Mulki: Nijeriya Ta Na Sa Ido Bayan Abin Da Ya...

Gwamnatin Nijeriya, ta ce tana sa ido a kan lamarin da ke faruwa a kasar Sudan, bayan sojoji sun hambarar da Gwamnatin Omar Al-Bashir. Ministan...

Bashin Ketare: Asusun Bada Lamuni Na Duniya Ya Gargadi Nijeriya

Asusun bada lamuni na Duniya IMF, da  Manyan kungiyoyin harkar tattalin arziki na Duniya, sun gargadi Nijeriya game da cin bashi a wasu kasashe.

Difilomasiyya: ‘Yan Nijeriya 446 Ke Daure A Gidajen Yarin Kasar Dubai...

Gwamnatin tarayya ta ce, yanzu haka ‘yan Nijeriya 446 ke tsare a gidajen yarin kasar Hadaddiyar Daular Larabwa bisa aikata laifuffukan da ke da...

Zaben Isra’ila: Netanyahu Ya Kama Hanyar Sake Yin Nasara Karo Na...

Kafofin yada labaran Isra’ila sun sanar da cewar, Firaminista Benjamin Netanyahu, ya kama hanyar lashe zaben kasar wanda zai bashi...

Libya: Rikicin Kasar Ya Haifar Da Fargaba A Duniya

Amurka ta bukaci dakatar da matakan sojin da dakarun Khalifa Haftar suka kaddamar a Libya domin karbe iko da birnin Tripoli, bayan kiran tsagaita...

Rwanda: Ana Zaman Makokin Kisan Kiyashin A Kasar

Kasar Rwanda ta kaddamar da zaman makokin kwanaki 100 don tunawa da mutanen kasar sama da dubu 800 da aka hallaka a kisan kiyashin...

Difilomasiyya: Farfesa Osinbajo Ya Zai Halarci Taro A Kasar Rwanda

Mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo, ya fice daga Nijeriya domin halartar bikin tunawa da kisan gillar da ya auku a kan ‘yan kabilar...

Sudan: Masu Zanga-Zanga Sun Nausa Fadar Gwamnati

'Yan sanda sun yi anfani da barkonon tsohuwa don tarwatsa masu zanga-zangar da suka yi yunkurin shiga hedkwatar sojoji da fadar gwamnati don ganin...

Venezuela: Juan Gaido Na Shirin Kawo Karshen Mulkin Maduro

Shugaban ‘yan adawa na kasar Venezuela Juan Gaido ya bayyana cewa , ya kama hanya ko kuma shiga mataki na karshe don kawo karshen...

Taron Tattalin Arziki: Buhari Zai Zarce Kasar Hadiddiyar Daular Labarawa

Shugaban kasa Muhammadu Buhari wanda yanzun haka yake kasar Jordan zai wuce hadiddiyar daular Labarawa kafin ya dawo Najeriya. Muhammadu Buhari zai bar birnin Amman...
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari

Tattalin Arziki: Shugaba Buhari Zai Bar Nijeriya Zuwa Kasar Jordan

Shugaban kasa Muhammadu Buhari, zai je kasar Jordan a wani mataki na amsa gayyatar Sarki Abdullah II bin Al-Hussein domin halartar taron kungiyar tattalin...

Siyasar Aljeriya: Bouteflika Ya Sauka Daga Mukamin Sa Na Kujerar Shugaban...

Hukumomin kasar Aljeriya sun bada sanarwar yin murabus din shugaban kasar Abdul’aziz Bouteflika wanda ya sha fama da rashin lafiya tsawan lokaci. Sanarwar hakan na zuwa ne...

Tallafi: Japan Ta Ba Nijeriya Taimako Kudade Don Farfado Da Yankin...

Gwamnatin kasar Japan ta tallafa wa Nijeriya da kyautar kudi dala miliyan daya da dubu dari biyar domin sake gina yankin Arewa maso gabas da ayyukan...

Shafukan Zumunta

112,019FansLike
7,761FollowersFollow
3,881FollowersFollow
8,620SubscribersSubscribe

Hasashen Yanayi

Kaduna, Nigeria
overcast clouds
22.2 ° C
22.2 °
22.2 °
32 %
1.3kmh
100 %
Sun
35 °
Mon
37 °
Tue
36 °
Wed
37 °
Thu
36 °
Call Now ButtonCall To Listen