Home Labaru Karancin Direbobin Manyan Motoci A UK

Karancin Direbobin Manyan Motoci A UK

13
0

An yi kiyasin cewa akwai karancin direbobin manyan motoci fiye da Dubu100 a Burtaniya, lamarin da ke janyo .

Matsalar rarraba kaya a cikin kasar da kuma a fadin Turai. Alkaluman sun hada da dubban direbobi daga kasasahe mambobin kungiyar EU wadanda a baya suke da zama da kuma aiki a nan Burtaniya kafin kasar ta fice daga Tarayyar Turai. Ita ma Annobar Korona ta janyo tsaiko wajen yiwa direbobin manyan motocin gwaji. Mun tuntubi wata uwa da ta ci gwajin da akai mata na yin tukin, domin ganin yadda take gudanar da sabon aikinta na tuki. Ga rahoton Buhari Muhammad Fagge