Home Labaru Labarun Ketare Jami’an tsaro a Iraqi, sun ce an harba makmai masu linzami a...

Jami’an tsaro a Iraqi, sun ce an harba makmai masu linzami a arewacin birnin Erbil inda Kurdawa ke da rinjaye.

420
0
Wani jami'in Amirka ya ce, harin bai shafi ofishin jakadancin su da ke birnin ba, inda ya musanta rahotonnin baya-baya da ke cewa makaman sun lalata ginin ofishin, kuma babu wani sojan Amirka guda da ya ji rauni.

Wani jami’in Amirka ya ce, harin bai shafi ofishin jakadancin su da ke birnin ba, inda ya musanta rahotonnin baya-baya da ke cewa makaman sun lalata ginin ofishin, kuma babu wani sojan Amirka guda da ya ji rauni.

Wannan harin dai ya na zuwa ne, kwanaki kadan bayan harin sama da Isra’ila ta kai birnin Damascus na Syria ya hallaka sojojin juyin-juyalin Iran.

Wadda ta yi kakkausan allawadai tare da shan alwashin maida martani nan ba da jimawa ba.

Leave a Reply