Martani: NAFDAC Ta Karyata Rahoton Da Ke Cewa Jabun Magunguna Sun...
Shugabar hukumar kula da ingancin magunguna da abinci ta kasa NAFDAC Moji Adeyeye, ta karyata rahotannin da ke cewa hukumar ta ce mafi yawan...
Kula Da Lafiya: Rashin Likitoci A Najeriya Ba Matsalaba Ce –...
Ministan
kwadago da samar da ayyukan yi Chris Ngige, ya ce babu damuwa game da yadda
likitocin Najeriya ke kaura zuwa kasashen waje domin neman ayyukan...
Yaki Da Miyagun Kwayoyi: Kashi 70 Na Magunguna A Nijeriya Jabu...
Hukumar kula da
ingancin abinci da magunguna ta kasa NAFDAC
da kuma hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA, sun bayyana damuwar...
Annoba: Kyanda Ta Kashe Yara 17, Wasu Dubu 10 Sun Kamu...
Yara kanana 17 masu watanni
6 zuwa 5 ne, aka tabbatar da cewa sun mutu, sannan kuma wasu dubu 10 suka kamu da cutar kyanda...
Cuta: Kwalara Da Sankarau Na Kashe ‘Yan Nijeriya
Hukumar hana yaduwar cututtuka tare da samar da
rigakafi ta Najeriya ta ce ‘yan Nijeriya 156 suka mutu a sanadiyar cututtukan
Lassa, sankarau, da kuma kwalara...
Lafiya: Buhari Zai Samar Wa ‘Yan Nijeriya Ingantattun Magunguna Cikin Rahusa-Nda-Isaiah
Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai samar da ingantattun magunguna cikin rahusa a Nijeriya.Shugaban Kamfanin hada magunguna na Graham Foggs ya bayyana haka a lokacin...
Kula Da Lafiya: Yawaitar Amfani Da Gishiri Na Haifar Da Barazana...
Wata kwararriyar likita Dakta Onyekachi Onubogu ta ce, yawan amfani da sinadarin dandanon gishiri na haifar da mummunar barazana ga lafiyar al’umma.Dakta Onubogu ta...
Annoba: Cutar Kwalara Ta Kashe ’Yan Gudun Hijira 175 A Sansanin...
Hukumar kula da harkokin kiwon lafiya ta Majalisar Dinkin Duniya ta ce cututtuka da ke barkewa a sansanin ’yan gudun hijira na janyo asarar...
Rikicin Syria: Red Cross Ta Ce Ma’aikaciyar Na Raye
Kasar New Zealand ta
tura runduna ta musanman domin 'yanto wata jami'ar lafiya ta kasar Louisa
Akavi, da mayakan IS suka yi garkuwa da ita a...
Gobara Ta Lashe Rumfuna Shida A Kasuwar Jihar Kebbi
Rahotannin daga jihar Kebbi, sun tabbatar da cewa gobara ta lashe rumfuna shida a yayin da tashi a daren Juma’a a babbar kasuwar Birnin...
Ilimi: Iyaye Su Rika Binciken Makarantun Da Za A Rika Tura...
Ministan
lafiya Isaac Adewole, ya yi kira ga iyaye da dalibai ‘yan Nijeriya da ke so su yi
karatun likitancin a jami’o’in da ke kasar Ukraine...
Safarar Kwaya: ‘Yan Najeriya 446 Na Daure A Gidajen Yarin Dubai
Gwamnatin Najeriya ta
ce yanzu haka ‘yan Najeriay 446 ne ke tsare a gidajen yarin kasar Hadaddiyar
Daular Larabwa saboda aikata laifuffukan da ke da nasaba...
Ranar Lafiya: Nijeriya Za Ta Bunkasa Shirin Inshorar Kiwon Lafiya Ta...
Kungiyar Kiwon Lafiya ta Duniya WHO, ta ce za ta cigaba da mara wa gwamnatin Nijeriya baya domin sama wa mutanen ta kiwon lafiya...
Kiwon Lafiya: Nijeria Na Rasa Naira Biliyan 400 A Kan Neman...
Shugaban kasa Muhamadu Buhari, ya koka da yadda ‘yan
Nijeriya ke kashe makudan kudade a kowacce shekara wajen neman magani a
kasashen ketare.Buhari ya bayyana...
Kandako: Jabun Maganin Kwalara Ya Karade Kasuwannin Nijeriya – NAFDAC
Hukumar
Kula da Ingancin Abinci da Magungunan ta kasa NAFDAC, ta yi kira ga mutane da
ma’aikatan kiwon lafiya a maida hankali a kuma kula, domin...
Tashin Gobara: An Shawarci Gwamnati Ta Samar Da Cibiyoyin Kashe Gobara...
Daraktan hukumar kashe gobara ta jihar Kwara Abdulwaheed
Yakub ya roki gwamnatin tarayya ta kafa cibiyoyin kashe
gobara irin na zamani a kowace karamar hukuma da...
Kiwon Lafiya: Dole Asibitin Fadar Shugaban Kasa Ya Yi Aikin Da...
Shugaban
kasa Muhammadu Buhari, ya bada umarnin a gaggauta maida asibitin Fadar Shugaban
Kasa ya rika gudanar da ainihin aikin da aka kafa shi don shi.Kamar
yadda...
Yaki Da Shan Kwayoyi: Kwamitin Buba Marwa Ya Sha Alwashin Lalubo...
Kwamitin
da ke ba shugaban kasa shawara kan yaki da sha da fataucin Miyagun kwayoyi, ya
sha alwashin yin dukkan mai yiwuwa wajen magance wannan matsala...































































