24.9 C
Kaduna
Friday, October 23, 2026
Advertisement

Kiwon Lafiya

Home Labaru Kiwon Lafiya Page 14
Kiwon Lafiya

Harin Ta’addanci: ‘Yan Bindiga Sun Sake Kashe Mutane Da Dama A...

0
Akalla Mutane 100 Ne Aka Kashe A Wani Mummunan Hari Da Wasu Mahara Suka Kai Wani Kauye A Tsakiyar Kasar Mali, A Harin Baya...

Tsaro: Wani Jirgin Yakin Nijeriya Ya Tarwatsa Maboyar ‘Yan Boko Haram...

0
Dakarun Sojin Saman Operation LAFIYA DOLE Sun Kai Mumunan Hari Kan Yan Tada Kayar Bayan Boko Haram A Unguwar Alafa Dake Cikin Dajin Sambisa,...

Ta’addanci Boko-Haram: Wasu Sojojin Kamaru 3 Sun Mutu A Gabar Tafkin...

0
Dakarun Sojoji Uku Na Kasar Kamaru Da Mutane Da Dama Sun Riga Mu Gidan Gaskiya A Yayin Aukuwar Wani Mummunan Harin Dare Na 'Yan...

Ta’addanci: Buhari Ya Yi Allah-Wadai Da Harin ‘Yan Bindiga A Rabah...

0
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari Ya Yi Allah-Wadai Da Hare-Haren Da Wasu ‘Yan Bindiga Suka Kai A Wasu Kauyuka Da Ke Karamar Hukumar Rabah A...

Kiwon Lafiya: Mazauna Yankin Abuja Sun Koma Ga Masu Maganin Gargajiya

0
Mazauna wasu garuruwan da ke karkashin kulawar birnin tarayya Abuja, sun ce sun gwammace su garzaya wajen Bokaye domin neman maganin cututtukan da ke kama ‘ya’yan su...

Kiwon Lafiya: Abin Da Ya Sa Manyan Asibitocin Nijeriya Ba Su...

0
Ministan lafiya Isaac Adewole, ya ce manyan asibitocin da su ka hada da asibitocin koyarwa na jami’o’i za su fara aiki yadda ya kamata...

Wata Sabuwa: Dalibai Sun Koka Da Yankurin Hana Su Sa Hijabi...

0
Takaddama ta barke a asibitin koyarwa na jami’ar Jos, yayin da dalibai mata musulmai da ake ba horo a asibitin, su ka yi zargin cewa ana...

Safarar Kwayoyi: Hukumar NDLEA Ta Gargadi Muhammad Wakili

0
Hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi NDLEA, ta gargadi kwamishinan ‘yan sanda na jihar Kano Muhammadu Wakili ya zare hannun shi daga sha’anin yaki...

Jabun Magani: Hukumar NAFDAC Ta Bukaci ‘Yan Nijeriya Su Yi Taka-Tsatsan

0
Hukumar Kula da Ingancin Abinci da Magungunan ta kasa NAFDAC, ta bukaci mutane su yi taka-tsantsan, domin akwai jabun maganin mura da ya karade kasuwanin jihar Gombe...

Kula Da Lafiya: Jihohin 14 Sun Ki Shiga Shirin Kula Da...

0
Gwamnatin tarayya ta yi zargin cewa, wasu jihohin 14 sun ki shiga cikin shirin kula da lafiyar da zai ba su damar amfana da...

Kiwon Lafiya: Kungiyar Likitoci Ta Koka Da Karancin Likitoci A...

0
Kungiyar likitoci ta ‘Medical Guild’ reshen jihar Legas, ta bukaci gwamnatin jihar ta kara yawan ma’aikata a asibitocin da ke fadin jihar domin inganta kiwon lafiyar al’ummomin...

Lafiyar Yara: DFID Ta Tallafa Wa Mata Masu Juna Biyu 52,393...

0
Shirin inganta kiwon lafiyar kanana yara CDGP, da ke karkashin kungiyar ci-gaban tarayyar Turai, ya tallafa wa mata masu dauke da juna biyu har dubu 52...

Bincike: Ciwon Zuciya Na Kara Yawan Mutuwar Mutane A Duniya

0
Wani sabon bincike ya ce mace-macen da ake samu sakamakon cutukan zuciya da hanyoyin gudanar jini na k'aruwa a tsakanin mafi yawan al'umma karon...

Kula Da Lafiya: Gwamnatin Tarayya Na Shirin Fadada Shirin Inshora –...

0
Mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo ya ce gwamnatin tarayya na shirin fadada shirin inshoran lafiya na kasa domin kula da lafiyan 'yan Najeriya.Mataimakin shugaban kasa ya...

Gyara Dabi’u: An Ceto Kusan Yara 900 Daga Hannun Mayaka A...

0
Kimanin kananan yara 900 ne kungiyar sa-kai ta saki bayan ceto su a garin Maiduguri da ke jihar Borno.Asusun kananan yara na Majalisar Dinkin...

Rikice-Rikice: Rahoto Ya Nuna Cewa Nijeriya Na Da ‘Yan Gudun Hijira...

0
Wani rahoto da aka fitar kan ‘yan gudun hijira, ya nuna cewa akwai mutane miliyan 41 da ke gudun hijira a fadin duniya.Rahoton ya...
John Onaiyekan, Babban limamin Katolika Na Abuja

Safarar Mutane: Ina Jin Kunya In Ga ‘Yan Matan Nijeriya Su...

0
Babban limamin katolika na Abuja Cardinal John Onaiyekan, ya bukaci gwamnatin tarayya ta kara himma wajen dakatar da fasa-kwaurin matasa da kuma kaurar da su ke...

Babban Laifi: Wata ‘Yar Najeriya Ta Yi Kokarin Harbe Wani Dan...

0
An kama wata ‘yar Najeriya mai suna Blessing Rapuruchukwu Okafor, mai shekaru 31 a duniya da miyagun kwayoyi a Tasahr jiragen sama na Trevisto, da ke...

Pakistan: An Kama Wani Likita Da Ya Sanyawa Yara Cutar...

0
Wani likita ya sanyawa manyan mutane guda 90 da kuma  yara kanana 65 cutar nan mai karya garkuwan jiki a kasar  Pakistan ta hanyar amfani da sirinjin...

Ebola: WHO Ta Koka Da Karuwar Rasa Rayuka A Congo

0
Hukumar lafiya ta duniya WHO, ta nuna fargaba kan karuwar mutanen da su ke mutuwa sandiyyar annobar cutar Ebola a Jamhuriyyar Demokradiyyar bayan mutuwar wani jariri mai...
Call To Listen