Advertisement

Ilimi

Home Labaru Ilimi Page 7
Ilimi

Taron Ilimi: Farfesa Yemi Osinbajo Osinbajo Ya Ziyarci Jihar Kano

0
Mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo, ya ziyarci jihar Kano domin halartar wani taron kwanaki biyu na masu ruwa da tsaki da za a gudanar a...

NECO Ta Fitar Da Sakamakon Jarabawar 2019

0
Hukumar shirya jarrabawar kammala karatun sakandare ta NECO, ta saki sakamakon jarrabawar watan Yuni da Yuli na shekara ta 2019.Bisa ga sakamakon da hukumar ta saki,...

Matsalolin Tsaro: An Ja Hankalin Matasa Su Dawo Cikin Hayyacin Su

0
An yi kira ga matasa su maida hankali kan harkokin karatu domin su zamo masu amfani a cikin al’umma.Sarkin Shagari Lowcost Alhaji Muhammadu Inuwa, ya yi...

Gwamnati Ta Kashe Naira Tiriliyan 1 A Kan Ilimi – Buhari

0
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce gwamnatinsa ta kashe naira tiriliyan 1 da billiyan 3 wajen inganta harkokin ilmi daga shekarar 2015 zuwa yau a Najeriya...

Wasu Masu Yi Wa Kasa Hidima Ba Su Iya Karanta Haruffan...

0
Hukumar kula da matasa masu yiwa kasa hidima NYSC ta ce za ta mika sunayen wadanda ke ikirarin kammala karatu, amma ba su iya karatun haruffan...

Ciyar Da Dalibai: Gwamnatin Tarayya Ta Raba Kwanoni Da Cokula 1,482...

0
Gwamnatin tarayya ta samar da kwanonin tasa da cokulan cin abinci ga yara ‘yan firamare dubu 13 da 482 a Jihar Jigawa a Karkashin Shirin Ciyar...

Darasin Tarihi: Masani Ya Ja Hankalin Daliban Ilimi A Kaduna

0
An bayyana Darasin tarihi a matsayin Darasi mai muhimmanci a tsakanin al’umma, musamman ta yadda darasin ke tattare da ilimi na kowane bangare.Imam Auwal Assudani ya...

Ilimi: Yara Miliyan 19 A Najeriya Ba Sa Zuwa...

0
Tsohon ministan ilimi a gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari zangon farko, Adamu Adamu, ya bayyana cewa adadin yara da ba sa zuwa makaranta a Najeriya sun...

Majalisar Wakilai Ta Yi Watsi Da Bukatar Sa Almajirai A Tsarin...

0
Majalisar wakilai ta ki amincewa da kudurin sanya almajiranci a cikin tsarin Hukumar bada ilimin bai-daya UBE, wadda ke karkashin Ma’aikatar Ilimi ta kasa.An dai gabatar...

Gwamnatin Tarayya Ta Ware Wa Tetfund Miliyan Dubu 208

0
Gwamnatin tarayya ta ware wa hukumar kula da manyan makarantu ta Nijeriya 'TETFUND' kudi Naira miliyan dubu 208 domin kula tare da bunkasa manyan...

Kwalejin Fasaha Ta Kone Wayoyin Dalibai Sama Da 1, 000

0
Kwalejin kimiyya da fasaha ta Badun, wato Ibadan Polytechnic, ta kone wayoyin dalibai sama da guda 1,000, wadanda ta kwace a lokacin da dalibai ke rubuta...
Farfesa Suleiman Bogoro, Shiugaban Hukumar Kula Da Manyan Makarantu Ta Nijeriya, TETFUND

Gwamnatin Tarayya Ta Ware Biliyan 208 Don Bunkasa Makarantu – Bogoro

0
Gwamnatin trayya ta ware wa hukumar kula da manyan makarantu ta Nijeriya TETFUND kudi Naira miliyan dubu 208 domin kula tare da bunkasa manyan makarantun gwamnati...

Mufti Menk: Daliban Jami’ar Al-Qalam Sun Ba Ni Kunya

0
Fitaccen Malamin Addinin Musulunci Mufti Isma’il Menk, ya ce daliban jami’ar Al-Qalam da ke jihar Katsina sun ba shi kunya matuka game da tarbiyar su.Malamin ya...

Wata Sabuwa: Jarabawar Sai Da Katin Zama Dan Kasa – JAMB

0
Hukumar shirya jarrabawar share fagen shiga jami’a JAMB, ta ce daga yanzu babu dalibin da zai kara yin rijistar zana jarrabawa ba tare da ya mallaki...

Sabanin Hankali: Kotu Ta Ce Ko Mutum Bai Yi NYSC Ba...

0
Wata Babbar kotun tarayya ta ce ba za a iya hana mutum yin takara don kawai bai yi bautar kasa ba.Kotun ta yanke hukuncin ne, a lokacin...

Ilimi: Gwamnatin Kebbi Ta Ce A Ba Dalibai 7,000 Damar Rubuta...

0
Gwamnatin jihar Kebbi ta roki hukumar Kwalejin kimiyya da fasaha ta Umaru Waziri da ke jihar ta janye matakin hana dalibai dubu bakwai rubuta jarabawar zangon...
# DaDumiDuminsa: MALAMAN JAMI’O’I SUN FARA YAJIN AIKI A NAJERIYA

Yarjejeniya: Kungiyar ASUU A Taraba Ta Janye Yajin Aikin Da Ta...

0
Kungiyar malaman jami’o’i ta Najeriya ASUU reshen jihar Taraba ta janye yajin aikin da ta shiga a jami’ar jihar.Kungiyar ta janye yajin aikin ne bayan yarjejeniyar...

Gurbin Karatu: Hukumar JAMB Da Jami’oi Sun Kayyade Maki 160

0
Hukumar shirya jarrabawar share fagen shiga jami’a JAMB, a karkashin jagorancin Farfesa Ishaq Oloyede, ta sake zama domin tattaunawa a kan mafi karancin makin jarabawar wannan...

Sakamakon Talauci: Wani Matashi Ya Hallaka Kan Sa A Jihar Kebbi

0
Wani matashin dalibi dan shekaru 29 a Kwalejin Kimiyya da Fasaha ta Waziri Umaru da ke Birnin kebbi mai suna Solomon Benedict, ya halaka kan sa...

Ta’addanci: ‘Yan Bindiga Sun Sace Dalibin Shekarar Karshe A Jami’ar Danfodio

0
Wasu ‘yan bindiga sun sace wani dalibin da ke shekarar sa ta karshe mai suna Aliyu Maidamma a jami'ar Usman Danfodiyo da ke Sokoto, yayin da...
Call To Listen