Home Labaru Ilimi Darasin Tarihi: Masani Ya Ja Hankalin Daliban Ilimi A Kaduna

Darasin Tarihi: Masani Ya Ja Hankalin Daliban Ilimi A Kaduna

231
0

An bayyana Darasin tarihi a matsayin Darasi mai muhimmanci a tsakanin al’umma, musamman ta yadda darasin ke tattare da ilimi na kowane bangare.

Imam Auwal Assudani ya bayyana haka, yayin da ya ke gabatr da jawabi a kan tarihi ga wasu daliban ilmi a Kaduna.

Assudani ya kara d a cewa, wajibi ne daliban ilmi su zamo  masu dagewa da hana kan su barci idan har su na bukatar samun daukaka a fannin ilimi.

Akarshe malamin ya bukaci al’umma su rungumi dabi’ar zaman lafiya domin saida zaman lafiya ake samun ci-gaba mai dorewa.