Ilimi: Kungyoyin Daliban BUK Sun Ki Amincewa Da Karin Kudin Makaranta
Kungiyar
daliban jami’ar Bayero da ke Kano BUK, ta yi watsi da karin kudin makaranta da
hukumar jami’ar ta yi, wanda ya hada da kudin dakunan...
An Kori Daliban Makarantar Sakandare 71 A Jihar Akwa-Ibom
A
kalla dalibai 71 na makarantar sakandaren gwamnati da ke Etoi a karamar hukumar
Uyo ta jihar Akwa Ibom ne aka dakatar, sakamakon zargin su da...
Tsaro: Malamin ABU Sun Kubuta Daga Hannun ‘Yan Ta’adda A Kaduna
Malamin
jami’ar Ahmadu Bello Adamu Chonoki da kanen sa Umar Chonoki da shi ma malami ne
a kwalejin kimiya da fasaha ta Kaduna, sun kubuta daga...
Karatun Bogi: Hukumar NECO Ta Kori Ma’aikatan Ta 70
Hukumar
Kula da jarabawar kammala karatun Sakandare a Nijeriya NECO, ta sanar da korar
ma’aikatan ta 70 saboda mallakar takardun kammala karatu na bogi.Shugaban
sashen yada labarai...
Zargin Fasikanci: An Kori Gurbatattun Malamai 8 Daga Jami’ar Akwa-Ibom
Jami’ar
Jihar Akwa Ibom ta bayyana korar malamai 8 da aka samu da neman yin fasikanci
da dalibai mata su na ba su makin jarabawa, bayan...
Wata Sabuwa: Cudanya Da Turawa Yasa Hausar Mu Ba Ta Nuna...
‘Yar
shugaban Kasa Zahra Buhari, ta bayyana wa taron bikin karrama wadanda su ka yi
nasara a gasar Hikayata ta BBC Hausa da aka yi a...
Zargin Fasikanci: Jami’ar Legas Ta Sake Dakatar Da Wani Malami A...
Jami’ar
Legas ta sake dakatar da wani malamin ta, sakamakon binciken da kafar yada
labarai ta BBC ta yi, inda aka nuna yadda ake cin zarafin...
Karin Harajin: Mun Yi Ne Don Inganta Fannonin Lafiya Da Ilmi...
Shugaban
kasa Muhammadu Buhari, ya ce an yi karin Harajin kayayyaki na VAT, daga kashi 5
cikin 100 kashi 7 da rabi domin a yi wa...
An Kulle Makarantar Mata Ta Gwamnati Da Ke Dapchi A Jihar...
Kungiyar
malamai da iyayen baliban makarantar Dapchi da kungiyar yaran makarantar da aka
sace, sun yanke shawarar kulle makarantar sakandaren mata zalla da ke Dapci
jihar Yobe...
Yunkurin Yi Wa Kungiyar ASUU Kishiya Ya Kankama A Jami’o’i
Ministan
Kwadago Chris Ngige ya tabbatar da cewa, wata kungiyar malaman jami’o’i mai
suna ‘CONUA’, ta mika takardar neman amincewar mallakar rajistar zama kungiya a
ofishin sa.Wadanda
su...
NYSC: Masu Bautar Kasa 26 Za Su Maimaita Aikin Yi Wa...
Jami’in
hukumar yi wa kasa hidima NYSC na jihar Kano Ladan Baba, ya ce dalibai 26 ne za
su maimaita aikin yi wa kasa hidima a...
Satar Jarabawa: Dalilan Da Su Ka Janyo Korar Daliban 63 –...
Jami’ar
Bayero da ke Kano, ta ce shiga harkallar satar jarabawa daban-daban ce ta
haifar da kokar dalibai 63 da hukumomin makarantar su ka yi.Daraktar
Shirya Jarabawa...
Jami’ar Bayero Ta Kori Dalibai 63 Tare Da Dakatar Da 13
Shugaban
jami’ar Bayero da ke Kano Farfesa Muhammad Yahuza ya kori dalibai 63 tare da
dakatar da wasu 13 har na tsawon shekara guda, sakamakon kamasu...
Matawalle Ya Rufe Wata Makaranta Saboda Wulakanta Al-Kur’ani A Zamfara
Gwamnan
jihar Zamfara Mohammed Bello Matawalle ya bada umarnin rufe wata makarantar
firamare a jihar sakamakon yadda ake wulakanta Al-Kur’ani.A
wata sanarwa da daraktan yada labaran gwamnatin...
Jarabawar JAMB: Sai Da Shaidar Yin Rajistar Katin Zama Dan Kasa...
Hukumar
shirya jarabawar share fagen shiga jami’o’i JAMB, ta ce daga yanzu rubuta
jarabawar sai dalibi ya mallaki katin zama dan kasa ko kuma lambar rajistar
mallakar...
Ilimi: Gwamnatin Sokoto Ta Biya Wa Daliban Kudin Jarrabawar NECO Da...
Gwamnatin jihar
Sakkwato ta biya naira miliyan dari 3 a matsayin kudin jarabawar dalibai na kammala
makarantar sakandari na WAEC da NECO na shekarar 2018 da...
Gudunmuwar Ilimi: Gbajabiamila Ya Isa Katsina Domin Koyar Da Daliban Sakandare
Shugaban
majalisar wakilai Femi Gbajabiamila, zai koyar a babbar makarantar sakandare ta
‘Pilot’ da ke kofar Sauri a cikin birnin Katsina.Gbajabiamila
dai ya fara aikin koyarwa...
Ganganci: Wani Dalibin Jami’ar Ebonyi Ya Shafe Kwanaki 41 Ba Ci...
An
kwantar da wani dalibin jami’ar Ebonyi a asibiti mai suna Ikechukwu Oke
sakamakon ya shafe kwanaki 41 yana azumi da addu’o’i.Dalibin
da yanzu haka ya...
Kula Da Ilimi: Gwamnan Zamfara Ya Amince A Maida Da Malamai...
Gwamnan
jihar Zamfara Bello Matawalle ya amince a maido da malaman makaranta 556 da
gwamnatin da ta shude ta kora.Hakan
dai, na kunshe ne a cikin...
Takardun Makaranta: Lai Muhammad Ya Ba ‘Yan Nijeriya Hakuri A Kan...
Ministan
yada labarai da al’adu Lai Muhammad ya roki ‘yan Nijeriya su yafewa shugaban
kasa Muhammadu Buhari a kan batar da takardun makarantar sa na sakandare...


































































