Home Labaru Ilimi Zikirin Juma’a : Tinubu Zai Halarci Fadar Aminu Ado Ta Nassarawa

Zikirin Juma’a : Tinubu Zai Halarci Fadar Aminu Ado Ta Nassarawa

25
0
Tinubu (1)
Tinubu (1)

Gidauniyar Sheikh Dahiru Usman Bauchi za ta gudanar da taron ta na Zikirin Juma’a na shekara a fadar Sarkin Kano 15.

An shirya gudanar da taron ne a gobe Juma’a, 5 ga Yuli, 2024, da karfe 4:00 na yamma.

Taron dai zai kasance ƙarƙashin jagorancin Jagoran Tijjaniyya a Najeriya Sheikh Dahiru Bauchi wanda zai kasance babban baƙo na musamman.

Manyan baƙin da zasu halarci taron sun haɗa da Alhaji Aminu Ado Bayero, da shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu.

Taron Zikirin zai mayar da hankali ne kan karatuttuka da addu’o’i da nufin magance matsalolin tsaron da Nijeriya ke fuskanta.

Leave a Reply