15 C
Kaduna
Wednesday, December 4, 2024
Advertisement

Ilimi

Home Labaru Ilimi Page 2
Ilimi

Buhari Ya Gaza Cika Alkawarin Da Ya Dauka A Ɓangaren Ilimi...

0
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya gaza cika alkawarin da ya dauka na kara yawan kudaden da zai kashe a fanin ilimi da kashi 50...

Bunkasa Ilimi: Gwamnatin Buhari Za Ta Fara Biyan Daliban Digiri Da...

0
Gwamnatin tarayya ta amince da biyan naira dubu 75 a matsayin alawus-alawus na kowane zangon karatu wato Semester ga daliban da ke karatun digiri...

Illar Ta’addanci: Gwamnantin Tarayya Ta Fara Sake Gina Makarantu A Yobe

0
Gwamnatin Tarayya, ta fara aikin sake gina makarantun da mayakan Boko Haram su ka ragargaza a Jihar Yobe da sauran sassan jihohin Arewa maso...

JAMB: Hukumar Shirya Jarabawar Gaba Da Sakandare Ta Yi Wa El-Rufai...

0
Hukumar shirya jarrabawar share fagen shiga jami'o'i na kasa JAMB ta mayar wa gwamnan Kaduna Nasir El-Rufa'i martani kan shawarar da ya bata, ta...

Covid-19: Gwamnan Ribas Ya Yi Barazanar Saka Dokar Hana Zirga-Zirga

0
Gwamnan Ribas, Nyesom Wike, ya yi barazanar dawo da dokar kulle a jihar matukar jama’a suka ci gaba da yin burus da matakan kariyar...

Gurbin Karatu: JAMB Ta Soke Mafi Karancin Makin Shiga Manyan Makarantu...

0
Hukumar tsara jarabawar shiga Manyan Makarantu ta Najeriya wato JAMB ta soke mafi karancin makin da za a bukaci dalibai su samu kafin a...

Takaddama:Kungiyar ASUU Na Shirin Komawa Yajin-Aiki Bayan Ta Ba Gwamnati Wa’Adi.

0
Kungiyar malaman jami’o’i  ta ASUU sun bayyana shirinsu na shiga wani sabon yajin-aiki.Wani rahoto ya ce  kungiyar ASUU za ta shiga yajin-aiki ne a...

Karin Wa’Adi: Shugaba Buhari Ya Sake Naɗa Shugaban JAMB Da Na...

0
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya tabbatar da sake naɗin shugaban JAMB Farfesa Ishaq Olanrewaju Oloyede da Shugaban hukumar Jami'o'i Farfesa Abubakar Adamu Rasheed.Hakan na...

Dambarwa: Ba Za Mu Yarda A Sake Yi Wa Malaman Kaduna...

0
Kungiyar Malaman Nijeriya NUT, reshen jihar Kaduna, ta cebabu wani malamin Makarantar Firamare da zai sake zamarubuta jarabawar cancanta da Gwamnatin Jihar ke kokarinshiryawa.A...

Yawan Al’Umma: Obasanjo Ya Ce Karuwar ‘Yan Nijeriya Na Tayar Masa...

0
 Tsohon Shugaban Kasa Olusegun Obasanjo ya bayyana cewa hauhawar adadin al’ummar Nijeriya na matukar tayar mishi da hankali musamman in ya yi la’akari da...
Zulum Ya Mika Tallafi Ga Gidaje 10,000, A Garin Ran Da Ke Higar Borno

Bunkasa Ilimi: Gwamna Zullum Ya Saka Marayu Fiye Da 5,000 Makaranta...

0
Gwamnan Borno Farfesa Babagana Umara Zulum ya saka marayu fiye da dubu biyar wadanda iyayensu suka mutu a rikicin Boko Haram a makaranta.Gwamna Zulum...

Ci Gaba: Lambar NIN Ta Wajaba Ga Masu Zana Jarrabawar WAEC...

0
Hukumar Shirya Jarrabawar Kammala Sakandire ta Yammacin Afirka WAEC, ta ce za ta sanya bukatar lambar katin dan kasa ta NIN ya zama tilas...

Inganta Ilimi: Zulum Ya Shammaci Wasu Malaman Firaimare Da Jarabawar Ba-Zata

0
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya yi wa wasu malaman makarantar firaimare da ke garin Baga jarabawar ba-zata.Zulum ya yi wa malaman...

Bincike: Fitattun ‘Yan Najeriya Na Amfani Da Makarantun Birtaniya Wajen Sace...

0
Wata Gidauniyar zaman lafiyar duniya ta Amurka da ake kira ‘Carnegie Endowment for International Peace’ ta zargi manyan 'yan siyasar Najeriya da amfani da...

Kwarewa: Ganduje Zai Fara Koyarwa A Wata Jami’ar Amurka

0
Jami’ar East Carolina da ke Amurka ta ba Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, matsayin Farfesa sakamakon abin da ta kira ƙwarewar sa wurin...

Bude Makarantu: Hukumar NECO Ta Fitar Da Jadawalin Jarabawar Bana

0
Hukumar shirya Jarabawar kammalla makarantar Sakandare ta kasa NECO ta Fitar da jadawalin jarabawar shekarar 2020 ga dukkan Daliban da zasu zana jarabawar a...

COVID-19: Nijeriya Za Ta Yi Amfani Da Sakamakon GCE Madadin WASSCE...

0
Gwamnatin Tarayya, ta ce mai yiwuwa ta ce dalibai su rubuta jarabawar GCE a cikin watan Nuwamba, matukar aka kasa kammala shirye-shiryen rubuta jarabawar...

Bude Makarantu: Kungiyar ASUU Ta Yabawa Matakin Gwamnatin Tarayya

0
Kungiyar malamai ta ASUU ta goyi bayan shawarar da gwamnatin tarayya ta yanke na dakatar da daliban aji shida daga za na jarrabawar WAEC...
Gwamnati Ba Ta Cire Dokar Hana Zirga-Zirga A Tsakanin Jihohi Ba

Bude Makarantu: Hukumar WAEC Da Gwamnati An Cimma Matsaya

0
Gwamnatin tarayya da hukumar shirya jarabawar kammala sakandire ta Afrika ta yamma, sun cimma matsayar sauya ranar jarabawa.A maimakon fara jarabawar a ranar 4...
Ilimi: Babu Ranar Bude Makarantu Duk Da An Sassauta Takunkumi - Minista

COVI-19: Babu Ranar Bude Makarantu – Nwajiuba

0
Karamin ministan ilmi Emeka Nwajiuba, ya ce har yanzu bai ga ranar da za a bude makarantu domin ci-gaba da karatun dalibai a fadin...
Call To Listen