Home Labaru Ilimi Bunkasa Ilimi: A Jihar Neja Kwalejin Kiwon Lafiya Ta Zuma Rock Ta...

Bunkasa Ilimi: A Jihar Neja Kwalejin Kiwon Lafiya Ta Zuma Rock Ta Kaddamar Da Sabbin Dalibai

259
0

Masu ruwa da tsaki Kan harkar Ilimi sun bayyana farin cikinsu kan samar da kwalejin kiwon lafiya ta Zuma Rock College of Health Technology dake kan titin Madalla zuwa Suleja a jihar Neja,

Bayanan hakan ya fito ne Jim kadan bayan kammala bikin kaddamar sabbin Daliban kwalejin Wanda ya gudana a babban dakin taron kwalejin,
Wakulinmu Saminu Sani ya halarci taron ga kuma rahoton da ya hada mana

Leave a Reply