JARABAWAR 2019: NECO TA SAYO NA’URA 8000 DOMIN TANTANCE DALIBAI
Hukumar shirya jarrabawar kammala makarantar sakandiri ta kasa NECO ta sayo na’ura guda 8000 wadanda za a yi amfani da su wajen tantance masu...
Bunkasa Ilimi: Nakasassu Za Su Fara Karatu Kyauta A Kano –...
Gwamnan
Jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya shelanta bayar da ilimi kyauta ga Nakasassu
dake Jihar.Ganduje,
ya bayyana hakan na a lokacin da ake bikin
karban mulkin Jihar,...
Wata Sabuwa: Kungiyar ASUU Ta Yi Barazanar Komawa Yajin Aiki
Kungiyar malaman jami’o’in Nijeriya ASUU, ta yi barzanar shiga wani sabon yajin aikin sai-baba-ta-gani, sakamakon gazawar gwamnatin tarayya na rashin cika alkawarin yarjejeniyar da...
Ilimi: Majalisar Dattawa Ta Amince Da Kudirinmaida Kwalejin Kimiyya Ta Kaduna...
Majalisar
dattawa ta yi zama na uku a kan kudurin maida kwalejin kimiyya da fasaha ta Kaduna
zuwa cikakkiyar Jami’ar Birnin Kaduna, wato City University of...
Ilimi: Buhari Ya Amince A Biya Kungiyar ASUU Naira Biliyan 25-...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince a biya malaman jami’o’in hakkokin su da alawus-alawus din su na naira biliyan 25.Idan dai ba a manta...
Ilimin Yanar Gizo: Hukumar NBAIS Ta Shirya Wa Ma’aikatan Ta Taron...
Hukumar shirya jarabawar harshen
larabci da addinin Musulunci ta kasa NBAIS, ta bukaci hukumomin gwamnati da
sauran kamfanoni masu zaman kan su su rika horar da...
Yiwa Kasa Hidima: Ba A Karawa Dalibai Albashi Ba – Hukumar...
Hukumar
kula da matasa masu yi wa kasa hidima wato NYSC ta karyata jita-jitar da ake
yadawa a kafafen sadarwa na zamani cewa gwamnati ta karawa...
Ilimi: Hukumar JAMB Za Ta Saki Sakamakon Jarrabawa
Hukumar shirya jarrawabar sharar fage ta shiga jami'o'i
wato JAMB, ta
ce a nan ba da jimawa ba za ta aika da sakonni ta wayar salula...
Bunkasa Ilimi: A’isha Buhari Za Ta Gina Jami’ar ‘Muhammadu Buhari
Rahotanni
na cewa, Uwargidan shugaban kasa A’isha Buhari, za ta gina jami’a mai suna
‘Jami’ar Muhammadu Buhari.A’isha
Buhari ta bayyana haka ne a garin Yola na jihar...
Shugaban hukumar jarrabawa ta kasa JAMB Farfesa Ishaq Oloyede
Shugaban hukumar jarrabawa ta kasa JAMB Farfesa Ishaq Oloyede ya zargi shugabannin jami’o’i masu zaman kan su da laifin taimakawa wajen tabarbarewar ilmin boko...
Hukunci: Wata Kotu A Abuja Ta Bukaci Saraki Da Dogara Su...
Wata babbar kotun
tarayya da ke Abuja, ta ba shugaban majalisar dattawa Bukola Saraki da kuma shugaban
majalisar wakilai Yakubu Dogara su bayyana a gaban ta....
Ilimin Mata: Ana Bukatar Malamai Mata 58,000 Don Inganta Ilmin Mata...
Hukumar
Kula da Ilmin Mata ta Majalisar Dinkin Duniya UNICEF, ta ce akalla ana bukatar
karin malamai mata kusan dubu 58 da 121, wadanda za a...