Shiga Jami’a: Hukumar JAMB Ta Dakatar Da Amfani Da Katin Zama...
Hukumar
Shirya Jarabawar share fagen Shiga Jami’a JAMB, ta dakatar da dokar cewa sai
dalibi ya mallaki katin zama dan kasa kafin a bar shi ya...
Magudin Jarabawa: Jami’ar Abuja Ta Fatattaki Dalibai 100
Jami’ar
Abuja ta sanar da fatattakar dalibai 100 bisa rashin bin ka’idar jarrabawa,
inda ta ce wadanda aka kora sun hada da masu karatun matakin digiri...
Zargin Zamba: Za A Fara Amfani Da Jirage Marasa Matuka A...
Shugaban
hukumar shirya jarrabawar share fagen shiga Jami’a ta JAMB, Farfesa Ishaq
Oloyede, ya ce hukumar za ta fara amfani da jirage marasa matuka a lokacin...
Ilimi: Kungyoyin Daliban BUK Sun Ki Amincewa Da Karin Kudin Makaranta
Kungiyar
daliban jami’ar Bayero da ke Kano BUK, ta yi watsi da karin kudin makaranta da
hukumar jami’ar ta yi, wanda ya hada da kudin dakunan...
An Kori Daliban Makarantar Sakandare 71 A Jihar Akwa-Ibom
A
kalla dalibai 71 na makarantar sakandaren gwamnati da ke Etoi a karamar hukumar
Uyo ta jihar Akwa Ibom ne aka dakatar, sakamakon zargin su da...
Jarabawar JAMB: Sai Da Shaidar Yin Rajistar Katin Zama Dan Kasa...
Hukumar
shirya jarabawar share fagen shiga jami’o’i JAMB, ta ce daga yanzu rubuta
jarabawar sai dalibi ya mallaki katin zama dan kasa ko kuma lambar rajistar
mallakar...
Kula Da Ilimi: Gwamnan Zamfara Ya Amince A Maida Da Malamai...
Gwamnan
jihar Zamfara Bello Matawalle ya amince a maido da malaman makaranta 556 da
gwamnatin da ta shude ta kora.Hakan
dai, na kunshe ne a cikin...
Takardun Makaranta: Lai Muhammad Ya Ba ‘Yan Nijeriya Hakuri A Kan...
Ministan
yada labarai da al’adu Lai Muhammad ya roki ‘yan Nijeriya su yafewa shugaban
kasa Muhammadu Buhari a kan batar da takardun makarantar sa na sakandare...
NECO Ta Fitar Da Sakamakon Jarabawar 2019
Hukumar
shirya jarrabawar kammala karatun sakandare ta NECO, ta saki sakamakon
jarrabawar watan Yuni da Yuli na shekara ta 2019.Bisa
ga sakamakon da hukumar ta saki,...
Matsalolin Tsaro: An Ja Hankalin Matasa Su Dawo Cikin Hayyacin Su
An yi kira ga matasa su
maida hankali kan harkokin karatu domin su zamo masu amfani a cikin al’umma.Sarkin Shagari Lowcost
Alhaji Muhammadu Inuwa, ya yi...
Wasu Masu Yi Wa Kasa Hidima Ba Su Iya Karanta Haruffan...
Hukumar kula da matasa
masu yiwa kasa hidima NYSC ta ce za ta mika sunayen wadanda ke ikirarin kammala
karatu, amma ba su iya karatun haruffan...
Ciyar Da Dalibai: Gwamnatin Tarayya Ta Raba Kwanoni Da Cokula 1,482...
Gwamnatin
tarayya ta samar da kwanonin tasa da cokulan cin abinci ga yara ‘yan firamare dubu
13 da 482 a Jihar Jigawa a Karkashin Shirin Ciyar...
Ilimi: Yara Miliyan 19 A Najeriya Ba Sa Zuwa...
Tsohon
ministan ilimi a gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari zangon farko, Adamu
Adamu, ya bayyana cewa adadin yara da ba sa zuwa makaranta a Najeriya sun...
Majalisar Wakilai Ta Yi Watsi Da Bukatar Sa Almajirai A Tsarin...
Majalisar
wakilai ta ki amincewa da kudurin sanya almajiranci a cikin tsarin Hukumar bada
ilimin bai-daya UBE, wadda ke karkashin Ma’aikatar Ilimi ta kasa.An
dai gabatar...
Gwamnatin Tarayya Ta Ware Wa Tetfund Miliyan Dubu 208
Gwamnatin tarayya ta ware wa hukumar kula da manyan makarantu ta Nijeriya 'TETFUND' kudi Naira miliyan dubu 208 domin kula tare da bunkasa manyan...
Kwalejin Fasaha Ta Kone Wayoyin Dalibai Sama Da 1, 000
Kwalejin kimiyya da fasaha
ta Badun, wato Ibadan Polytechnic, ta kone wayoyin dalibai sama da guda 1,000,
wadanda ta kwace a lokacin da dalibai ke rubuta...
Mufti Menk: Daliban Jami’ar Al-Qalam Sun Ba Ni Kunya
Fitaccen
Malamin Addinin Musulunci Mufti Isma’il Menk, ya ce daliban jami’ar Al-Qalam da
ke jihar Katsina sun ba shi kunya matuka game da tarbiyar su.Malamin
ya...
Sabanin Hankali: Kotu Ta Ce Ko Mutum Bai Yi NYSC Ba...
Wata
Babbar kotun tarayya ta ce ba za a iya hana mutum yin takara don kawai bai yi
bautar kasa ba.Kotun
ta yanke hukuncin ne, a lokacin...
Gurbin Karatu: Hukumar JAMB Da Jami’oi Sun Kayyade Maki 160
Hukumar shirya jarrabawar share fagen shiga jami’a
JAMB, a karkashin jagorancin Farfesa Ishaq Oloyede, ta sake zama domin
tattaunawa a kan mafi karancin makin jarabawar wannan...
Kwazo: Jami’Ar Bayero Za Ta Karramma Gwarzayen Ta
Jami’ar Bayero da ke Kano, za ta karrama shararren masanin harkar masanantu da hada-hadar kudade kuma shugaban rukunin Bankin UBA Tony Onyemaechi Elumelu, da...